Page23

1.5K 137 14
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA...*
     _(hattara yan mata)_

            
           *XINNEE SMART*
    _whatpadd @xinnee_smart1_

*Page.. 23*
Shirye shiryen biki ake duk 'bangaren biyu,, wanda Hajiya saudah ko kallo Bailey isheta ba dan ba yadda batayi da yayanta bada auren surayya"wa Ayman,

     Amma yayi biris da ita dan cewa yayi babu abunda Alhaji Bashir"zai nema a guna bai bashi ba, Matu'kar yanada wannan abun,

                     dan haka takawo ido tasaka duk yadda Alhaji yaso ta amince ayi komai da ita haka ta tubure 'karshe ma tace batada lafiya, dan haka yan uwan Alhaji Bashir ne keta faman shirin biki.

Yau saura kwana ukku a d'aura aure,, dan ba wani event da zasuyi dan daga Amarya har angon babu wanda keda cikakkiyar walwala,,

        *********
Action"kinsan meye? Amishty tafad'a tana Kai Lemo bakinta girgiza Kai Action tayi alamun a a,,

        Sauke cup d'in lemon tayi daga bakinta kafun tace... wlh tunda nake a Rayuwa ta, banta'ba jin son namiji irin yadda nakeson Ayman ba.

Sossai nake jin sonsa a zuciyata,

        Wata irin dariya... Action tasaki saida tayi mai isarta, a lokacin tuni haushi ya'ishi Amishty na ganin yadda action ta maida ta mahaukaciya,

                Ganin yadda Amish tahada girar sama data Kasa yasa action daina dariya,

Ohhh yi ha'kuri my darling friend..... Allah kece da abun dariya,, malama kawai kifito fili kice kina sha'awarta Ayman.

        Wani irin kallo Amishty tai mata kafun tace.....amma kinfi Kowwa sanin bana harka da maza, wata dariyar action takoma saki,,, au namanta bakya harka da maza sai mata ko? Ohh sorry, ta'karasa maganar da tsokana

Duka Amishty takai mata,

Hhhh"yo to Kya cemun wai bakya harka da maza?

    Allah serious mgana banta'ba iskanci ba, ganin yadda tayi maganar yasa,action cewa kikayi rantse.

        Wlh na rantse ba namijin da ya ta'ba sanina a matsayin ya'mace.

    Kallonta Action keyi tabbas tayarda da Amishty ba 'karya take ba,, amma saitace.....

     to videos d'in danake turo miki uwar me kike dasu?

Numfashi"tasauke kafun tace... Kallo kawai nake inajin nishad'i,

       Hummmm nishad'i fa kikace? Eh bayan wannan babu komai ki yarda dani'kawata, hmmm nayarda dake,

    Amma kinsan meye? Wlh idan dai so kike ki nishad'antu da kyau to kinemi abokin had'i Inba haka ba Kyatarawa kanki ciwo a ciki yayi ta damunki.

       Hmmm 'kawata nifa tsoro nakeji, idan budurcin ya fita a ina zan nemo shi?

      Mtsss... Kinji ki dawani zance, waya ragu da jin budurci a ransa, ke zamani fa yagama komai wlh gwara ki tashi daga nannauyan baccin da kike,

    Wai kinsan wannan'kawar tawa.... Meenat? Kai Amishty ta gyad'a, yawwah... to kiji in fad'amiki babu iskancin da batayiba kafun tayi aure, amma in fad'a miki data tashi aure zuwa tayi akai mata d'inki,, sannan aka bata wasu tablets da tayi matsi dasu,,

       Hmmm kinsan me? bata jira amsar amishty ba taci gaba da magana, tamkar virgin haka yajita,(abunda bata sani ba uwar Meenat d'in saida ta had'a da asiri dan murja akwai bin malamai)

               Ai dai inace dake mukaje gidanta ranar kuma Kinga irin yadda mijin ke tarairayarta a gaban Kowwa bayajin kunyar nunamata kulawa.

        Dan haka ina baki shawara da ki morewa 'kuruciyarki da kyanki da lokacinki,,

Wlh yanzun anwuce wannan level d'in.

     Numfashi' amishty tasauke, shikenan naji 'kawata zanyi tunani,

Yawwah kokefa!dani ce yadda kike da da Ahmad ai wlh da saina moreshi, KO BAZAN AURESHI BA... kuwa!

               Dariya Amishty tayi.......


********************
Wanka yafito jikinsa d'aure da towel   gurin mirror d'in d'akin sa ya tsaya kallon Kansa yake yayinda yake zance shi d'aya a zuciyarsa,

    Wai yau ni Ayman zanyi aure kuma zan auri yarinyar da banine na za'beta ba.

     Y"Allah, ya fad'a had'i da dafe kansa dake tsananin Sara masa,, jikinsa babu 'kwari ya shirya,,yanufa gun daurin auren kasancewar ba wanda ya gayyata daga cikin abokansa.

          

    ***********
Ayiiiiiiiirrrrrrrrrrr,, wata daga cikin abokan wasan surayyah ce tasaki wannan gud'ar a saitin kanta,, wanda yayi daidai da bugawar zuciyarta had'i da sauke wani wahalallen tari mai cike da fargaba,

    Sannu"sannu shine abunda 'kawayenta ke binta dashi, Na"eema ce takawo mata ruwa, kar'ba tayi tasha had'i da sauke nannauyar ajiyar zuciya,

                  
             Wani siririn hawaye ne yasauko mata, daidai lokacin dataji wata maro'kiya ba fad'in andai d'aura auren Ayman tareda Amaryar sa surayya,, d'an ba'kin ciki saidai ya mutu,

                Na"eema"ce tajata zuwa d'ayan d'akin, suna shiga tamkar jira take ta fashe da kuka tamkar ranta zai fita,, petting bayan ta tashiga yi, itama kamar xatayi kukan tashiga Rarrashinta da Kalamai,

Saidai ita kanta tana hangowa Yar uwar tata tarin 'KALUBALE a Zamanta da Yayan nata,

    Saidai kuma aikin gama ya gama tunda anriga da and'aura saidai fatan Allah yabata ikon cinye jarabawar.

   **************
Hello"baby inajin ka

  Y kk?

Lfy

Zancen fitar kina ganin kamar'karfe nawa zanzo?

     Ko zuwa 4 haka

OK tom sai nazo,

Ahha.

    Kashe wayar tayi, daga bisani tayin dialing Number Action,

     Hello"whatsapp?

Hmmmm ke action yaufa nayanke zanfara......

Wuuuuuuuuhhhh,, Really?

Uhmmm amma fa sai tsoro nakeji, Kai Tawan kedaina jin tsoro komai zaizama normal dakin fara kiji tawa Jena?

    Amma Wayne mai shirin kwasar garar?

Mtsssss Ahmad,

Woow, yayin kyau gskiya ai baki fad'amun da wuri ba dana had'aki da rattaba zance,

    Meye kuma haka?

        Hhhhhhh wanima kayan harka ne hajiya Bari ki waye tukuna zaki San dasu ai very soon,

     Hhhhh shikenan Bari inshirya dan munyi dashi 4zaizo,,

Yawwah dan Allah kid'au wanka kisha 'kamshi,

Dariya kawai tayi takatse wayar.

                    ***********







_Xinnee smart_👌🏻

~Ina bu'katar comments
d'in ku kafun inci gaba~ ☹

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now