Page2

2.9K 227 5
                                    

KO BAZAN AURESHI BA......
(hattara Yan mata)

XINNEE SMART

whatpadd @xinnee_smart1

Page... 2

Suna isa hotel d'in Kai tsaye room d'in da ya fad'a musu, suka nufa, knocking sukayi shiru hakan yasa Nierjer murd'a handle d'in tashiga, ganin d'akin bakowa ne yasa tadubi Amishty, yayinda itama ita take duba,

Bea ki kirashi"amsawa tayi had'i da ciro wayarta tayi dialing number sa, sai taji ringing d'in wayar a d'akin kafun tace komai, anbud'e 'kofar anshigo,

Doctor Bashir, ne, murmushi yasa yana had'a hannayensa alamun ban ha'kuri,

I'm so sorry Baby"please, wlh wani uzuri ne yasa nafita but I didn't do it intentionally,

Ya'karasa fad'a yana rungumarta da gefen hannunsa, dan murmushi tayi had'i da fad'in is OK, zama yayi gefen bed d'in dake d'akin, ya d'aura ta akan cinyarsa, kallon Naja'atu dake kan d'aya daga cikin kujerin d'akin yayi,

...... Hajiya Nierjer"wani irin murmushi tayi irin na Yan duniya, Saida tayi wani far da ido, kafun ta amsa shi,.. Likita bokan turai, ykk ya gajiya? Ya kuma aiki?

A ta'kaice yace Alhmdllh,

Ashe Kuna tare da princess d'in tawa? Ahh aikuwa, gata nakawo maka, tom nagode, maida kallonsa yayi kan Amishty da saifaman walainiya take da idonta,

Baby"har yanzun fushin ne? tom ayi ha'kuri, ya'karasa fad'a yana shafa Fuskarta,

Itakuwa sai motsi take da Jikinta a kansa wanda hakan yasa hankalinsa fara tashi, dama tunda yayi ido biyu da nonuwanta yake lasar le'be kamar maye,

Ganin irin kallon dayake mata ne yasa Nierjer"mi'kewa, takoma parlour,

Shikuwa dama jira yake, tana fita yabirkita ta, suka fad'a kan bed d'in, take suka fara kissing juna, kamar me, hannunsa kuwa sai shafar nonuwanta yakeyi, ganin ma kamar rigar tana takurasa ne yasa yazuge zip d'in rigar, sossai suke romancing juna,

Shikam tuni dama yad'au d'umi, kawai sai yafara zare wandonsa yarage da gashi sai boxer, hankalin Amishty ne yayi wani irin tashi, dan yadda take ganinsa basau'ki zai iya mata ta'karfi, wani guntun tunani tayi, a take tayi d'an murmushin dabai Kai zuci ba, cox batada confidence akan akan shawarar,

Bata gama tunaniba taji yana 'ko'karin zame mata skirt d'inta,

d'an juyawa tayi, tasaita muryar ta, tace,

Immm,.. ganin tayi baimasan tanayi ba, shidai'ko'karin sa kawai skirt d'in yafita, da sauri takai hannunta kan nasa tana fad'in,

Easy.... "baby, kallonta yayi da alamun what do you mean? fuskewa tayi, tace I'm sorry, banfad'a maka ba, d'azu ne naga period d'ina,... What?? Ya fad'a da 'karfi.... No.. No.. Baby stop kidding me,

Tayaya zaki cemun kina wani period bayan kinbari nafara producing honey... Why?

d'an daburcewa tayi, kafun tace.. Nikaina banji dad'i ba baby cox I'm in need.... Baby bakaji yadda nakeji ba, babu abunda nakeso sama da kasancewa dakai baby,

Inabu'katar jinka acikina.... Ahhh. But ba yadda zamuyi kawai dai, mubari next time,... No baby i can't wait..... Kai Bari nayi using condom, nashigeki,... Zaro ido tayi gabanta na tsananta bugawa, harsaida taga irin kallon dayake mata sanan tadan, maze, am kasan meye honey?

Nifa gudun cuta nake sabida, jini zanfa iya kamuwa da cancer, kayi ha'kuri mana I promise you I will make you feel like you have never ever hard sex with anyone,.. ta'karasa fad'a tana wani kashe masa ido,

Shikam batasan sake hudashi take ba, numfashi yasauke, ganin yafara dawowa saiti ne yasa tayi saurin maida rigarta ta gyara skirt d'inta,

Matsawa tayi gareshi, ganin yadda yadamu yasa tace, ohh sweetheart, no... garka damu kanka dana yi wanka zan nemeka ranar ai kwana zamuyi Buna abu d'aya, kaidai kawai make sure, kana gyara mun gun da, madara mai kyau, ta'karasa fad'a tana shafa gabansa,

Shikuwa jin abunda tace yasa yayi dariya, yace bakida matsala Nima a gyara mun kan dad'i na da kyau, zanso inji ki kamar teku, zanso insameki kamar zuma sabuwar yi, yana fad'a yana lashe baki,

Itakuwa a ranta tace tsohon maye.....

Kwalelenka "

Maida rigarsa yayi yana rungume da ita suka fito, Saida yarakasu har bakin gate Sannan yadawo bayan yazuba mata kud'in da batasan ko nawa bane cikin jaka, dan yasoma yakai su gida Amishty ce ta'ki yarda,

Gidansu Amishty aka fara zuwa tunkafun su 'karasa tace mai adaidaita ya ajiyeta dan tasan su Yaya Ali sun isa dawowa,

Dubu goma tazaro cikin kud'in tabawa, Nierjer, nan sukayi sallama ko wacce tanufa gida... Amishty zuciyarta cike da fargaba tanufa'kofar gidansu............. Aikuwa cikin rashin sa'a tana isa sukayi ido biyu da Yaya usman,

Wani shegen kallo ya watsa mata, a sanyaye ta'karasa cikin gidan tana zuwa tashige d'akinta, tayi saurin canza kaya zuwa doguwar riga,

Ta'boye kud'inta,

Sannan tafito tanufi d'akin umman su, dake zaune kan sallaya da alamun ta idar da sallar magrib ne, zama tayi akusa da ita, wani kallo umman ta watso mata,

A take Jikinta yasake yin sanyi,

Sallamar wanda taji ne cikinta yabada qululu, dan shi Sam ba akawo masa wasa, Yaya Ali,

Ke'yafada yana dubanta, d'agowa tayi tadubeshi da sauri takauda Kai, dan bazata juri kallon dayake mata ba, daga gidan ubanwa kike? Ta tsinkayi muryarsa,

In... Inda tashiga yi, daga gidansu sumayya, tasamu kanta da fad'a, dan akaf qawayenta Yan gidansu sunfi sonta da sumayya dan duk ciki itace mai natsuwa ba ruwanta wacce itace asalin qawarta kafun tahad'u dasu Naja'atu,

Sumayyar gidan ku? Zaki fad'amun daga inda kike kokuwa? Wlh idan baki fad'amun ba Sai kinci ubanki, Yar iskar yarinya kawai kinmaida mutane sa'o'inki, da iskanci anbarki tsaron gida kawai kika kama hanya kika fita, bada izinin Kowwa ba, hakan yasa bakije islamiyya ba, wlh to baki isaba dan haifarki akayi dole a tsawatar miki, shasha sha kawai,

Kega mai 'kawaye, ko? Yau kina gidan waccen qawa gobe gidan waccen, sai kace wacce batada ma fad'i..... Zaki fad'amun ina kike zuwa kokuwa.... Yadaka mata wata uwar tsawa,... Wacce tarazana ta amma ko dar bataji a ranta kan abunda takeyi ba daidai bane tacanza kokuwa,

Ko tafad'i inda take zuwa kamar yadda ya buk'ata,...

Tau yad'auketa da mahaukacin Mari, ganin haka yasa umma tafita a d'akin dan ita kanta tagaji da halin Aisha, Sam...hawaye ne ke Sauka akan fuskarta wanda da sauri yagoge tana ta'awizi, dan tasan hawayenta a gareta qarin masifa ne,.... Addu'a take mata Allah yashiryeta.........



(hattara Yan mata)

Xinnee smart 👌

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now