Page 5

2.2K 185 12
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA...*

            ( _hattara Yan mata_ )

              *XINNEE SMART*

    _whatpadd @xinnee_smart1_

*Page5*....

Aisha, tana ganin tamkar wasa, ne ace wai bazata sake fita ba, kuma ankar'bemata waya, saida taga idan dai umma zata fita zata makaranta saita kulle ta, ta baya wayarta kuwa batamasan inda take ba,

         Sossai tashiga damuwa da tashin hankali, gashi dama Nierjer, bata zuwa gidansu sai sunyi waya ta tabbatar bakowa sannan take zuwa, tun lokacin da Yaya"Ali yayimata, iyaka da zuwa gidan saboda suna ganin harda ita gurin sake ta'bar'barewar Aisha,

Yauma, Umma nagama abunda takeyi goma nayi, tayi shirin islamiyya, ta tafi, Amishty najin fitanta,tafito

d'akin umma tanufa sa'a tayi umma bata rufe ba yau, dan tayita neman Kwad'on bata ganiba ya fad'a wani gurin, shiyasa ta tafi bata rufe ba,..

     Bincike tasoma yi ko zataga wayarta, dan sossai take bu'katar wayar, dan auren teema yakusa baifi m, 4dys ba, a soma programs....dole tasamu nafita kafun lokacin bikin, dan bazata yarda, wani banzan kulle yahanata zuwa,

         Gun shagulgulan ba,
Haushine yakamata lokacin datagama bincike ko ina bataga, ko alamar wayar ba,

    Dafe kanta tayi yayinda kan yashiga Sara mata, hawaye keson zubo mata, dan yadda takeson attending bikinan kamar ranta,
           Harta kama hanyar fita, idonta yakai kan drower da umma ka ajiye littafan karatun ta, tsaki tayi nasan ma bataciki amma dai Bari induba, tafad'a tana 'karasawa gurin,

Janyowa tayi cikin sa'a sai ga wayar, Jikinta har rawa yakeyi,

Dasauri tafito daga d'akin,d'akinta tanufa, zama tayi gefen katifa, tasoma, duba wayar, still akwai charge da credit, layin, teema takira kai tsaye, hello". tafad'a bayan and'aga, amsawa, teema tayi da fad'in,

          Amishty, duniya, ina kika shige ne? sai cigiyar ki nake, amma bawani haske hope dai lafiya?
       Ke dallah, ni daina mun wa'yannan tambayoyin, Kinga, ya wani Shiri ake mana,

Hmm, shirye shirye dai, dariya tayi to shirye shirye, yawwa kokefa?

    Kinga wlh banajin dad'i ne, amma dai nasan zansamu ko dinner ne, so please kibada wannan ashoben gun sama'ila, mai d'inki ya d'inka mun ai kinsan gunsa idanma bakida time zankira Nierjer, kawai,

Eh to gwara ki kirata tazo ta kar'ba takai miki, head d'inma an kawo Shima yana nan,

        Na ajiye miki, OK tom Ngode ranar dinner insha'Allah zaki ganni to bakomai, Allah ya'kara lfy amin Ngode ahha,

Tana kashewa, tadanna kiran Nierjer, d'auka tayi, ke Bea ina kika maqale anata harka babu ke,?

     Mtss, kefa tsiyarki kenan, au sorry, kwana biyu shiru,?

Uhmm, banajin dad'i ne, Ayya to ya jikin? dasauqi,

Nierjer, dan Allah kije gun teema, ki kar'bo min ashoben, kikaimun gun sama'ila, tailor na, aikinsan shagonsa,

   Eh"tom ba damuwa zankai miki, Allah kawo sauqi,eh kwa'ble,

    Tsaki amishty tayi takashe wayarta, tana nazarin yadda zata samu ta 'balle taje gun, dinner,

   Maida wayar tayi inda tad'auko bayan takashe, kwanciya tayi tashiga sa'ke sa'ke,

     Nierjer, kuwa dama tasan gunda amishty ke Kai d'inki dan haka tana ansowa kai tsaye tanufi gun tailor d'in, takaimasa, daganan,

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now