Page 38

1.3K 103 12
                                    

  KO BAZAN AURESHI BA
    (hattara yan mata)

       Whatpadd @xinnee_smart1

Page 38
Bayan sallar Isha, yashigo, lokacin tayi wankan ta ta shirya cikin wata doguwar riga yar Dubai kalar blue, duk da yanayin datake jin jikinta hakan bai hanata yin soft makeup akan kyakyawar fuskarta ba.

        Lokacin da yashigo tana zaune a d'aya daga cikin kujerun parlour, kallo d'aya zakai mata kayi tunanin kallo take.. Saidai Sam hankalinta baya kan TV d'in hasalima tarasa ita kanta tunanin mai takeyi,

      Da sallamar sa yashigo saidai shiru bata amsa ba, dubanta yayi a tsanake, a zahiri kam idanunta na kan TV amma Sam hankalinta ba'anan yake ba.

         ta bayanta yaje ya rufe mata fuska, sassanyar a jiyar zuciya tayi, kafun tace... Mijina! a sanyaye, yanayin yadda yaji fitan kalmar tata ta yau ta banbanta da ko yaushe, dan haka yasake ta zagayawa yayi yatada ita daga zaune saida ya xauna kafun itama yayi mata mazauni akan 'kafafunsa,

                   Aikuwa kamar jira take ta sake nanu'ke masa,tamkar za'a'kwace mata shi,

Shi kansa ya fahimci tana da damuwa dan haka yashiga shafa bayanta, Baby nah! yayi kiranta, bata amsa ba Sai dubansa da tayi har lokacin kanta nakan faffadan 'kirjinsa sai faman sauke ajiyar zuciya take, ci gaba da magana yayi.... mai yake damunki? Yajefa mata tambaya, raurau tayi da ido kamar zatayi kuka,..nima bansani ba mijina, saidai nasan babu alkhairee a cikin bugawar da'kirjina yakeyi, hannunsa ya d'ora saitin 'kirjinta yace.... Yace inaso ki fad'a mun ko da wani abu dake damunki ne kike'boyemun?

         Ko d'aya mijina babu wani abu dake damuna face fad'uwar da gabana yakeyi sai zafi da zuciyata take, ka yarda da abunda na fad'a maka dan bansaba maka'karya ba, dan Allah garka sa yau inyi maka.

         Shafa saitin zuciyarta yayi yace, zuciyata ki kwanta Kidaina bugawa domin gani a tare dake ki kuma yi farinciki.

d'ago da kai Aysha tayi,, tasaka idonta a nashi, tace.... Mijina! inason rayuwa dakai fiye da komai a rayuwata inason kasancewa tareda kai fiye da kowwa... Inason ka tamkar yadda uwa takeson d'anta 'kaunarka ta kasance abunda Bana iya boyewa a ko'ina........ dan A mijina garka gujeni duk wuya duk tsananin.... Nidai kam baza rayu babu Kai ba..... Wlh a duk randa na rasaka mutuwa znyi idan lokacina bayin ba toh fa bazan moru ba........... rufe mata baki yayi da nasa bakin.... Yadad'e yana aika mata sa'konnin 'kaunarsa a gareta saida ya tabbatar ta gamsu kafun yazare tongue d'insa a bakinta.........

                   Matata! AYMAN bazai rayu babuke ba.

Yana gama fad'a ya d'ora harshensa akan lips d'inta ya lashe saboda yadda sukai wani pink.. Pink hakann sai suka burgeshi,, yana gamawa ya mikar da ita tsaye, oyah tashi muje Auntyn ki na jira...

Murmushi tayi... ba tareda tace komai ba,

      Mayafinta yad'au ko shi ya d'ora mata da kansa, hannunta na cikin nasa suka nufi gidan surayya.


***************
Assalamu"alaikum,, wacce tai sallamar bata tsaya jiran izini ba tafad'a parlour, ganin babu Kowwa ne yasa ta xauna had'i da sake rafka sallama,, daga wani corridor aka masa had'i da fad'in ina zuwa,.....

      Matar gidan ce tafita cikin shigar ta ta alfarma,, duban wacce ke zaune a parlourn tayi.... Wani ihuuuu tayi... Shigiya duniya.....

Nierjer"idonki kenan? dariya Nierjer "tayi wlh kuwa teemah,, ykk y kwana biyu,,

Wannan 'Kiba da kikayi ina zaki kaishi? tafad'a tana dafe ha'ba na munafurci,

    dariya teema tayi... bata bata amsa ba saida ta daga waya takira d'aya daga cikin masu aikinta tabata umarnin kawo wa bakuwa abun ta'bawa.

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now