Page 32

1.3K 113 9
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA*
     _(hattara yan mata)_

    *Whatpadd @xinnee_smart1*

*Page 32*
**********
Surayya! Mai nakeji... Shin da gaske mijinki aure zai sake yi? Ammi ce mai wa Surayya wad'annan tambayoyin, yayinda tazo gaisheta,

   Sunkuyar da kai Surayya"tayi zuciyarta na bugawa dan a duk lokacin da akai mata zancen auren Ayman wani irin fargaba ne ke ziyartar zuciyarta.

   Ammi'ce ta cigaba da cewa..... Saboda Allah har yaushe akayi daren balle kuma gari ya waye? Aure duka duka Kofa shekara ba'ayiba haba.... Shiyasa kullum nake sake fad'a Ayman Sam bashida mutumci shiyasa Sam banso wannan had'in da Alhaji da Yaya sukayi ba.

     Idan banda rashin mutunci irin na Ayman"abaka yarinya ko shekara batayiba kace wai zaka sake wani auren? mtss kiji in fad'a miki nasanki da sakarci karki sake kisakar masa fuska yace zai rainaki wlh kisan abunda kike ciki, nan tashiga bata mugun shawara... wanda saboda halin da zuciyarta take ciki na kishi take suka shiga yin tasiri a kunnuwanta,,


*************
Ayman" baibar gun Aisha"ba saida al'kawarin turo Magabatan sa a sati mai zuwa,, sun rabu cikin tsananin shau'ki da begen juna cike da kewa.....

    misalin 'karfe 12.30am Ayman yafarka, dan shan ruwa kamar yadda yake a al'adarsa duk dare yakan farka shan ruwa, yanzunma tashi yayi yashiga toilet ya wanke bakinsa yafito'karamun dispenser d'in dake gefen gadon yanufa yatara ruwa yasha kan yakoma kan gadon.

     Kallon surayya yayi wace ke baccinta hankali kwance,, janyota jikinsa yayi yasoma kissing wuyarta zuwa Saman nonuwanta,, a zafafe but in romantic way..... cikin bacci taji ana romancing d'inta.... ba sabon abu bane a gurinta dan yasaba yimata haka Koda kuwa sunyi making love a farkon dare to bazai hana a tsakiyar dare yasake nemanta ba.

  
        Dan haka yanzun ma batayi mamaki ba,.... harta farajin ta tana yawo a gajimare, take kuma shaid'an yatuna mata da hud'ubar Ammi had'i da sake tunzurata da Asa shawarwarin.......

         dasauri ta d'an tureshi,, mamaki abun yabashi dan haka sai yazaci ko cikin bacci ne,   dan haka 'ko'karin sake janyota yayi..... dasauri tace garka ta'bani..... Cak ya tsaya dan mamakin abunda tace,, kunna wutar d'akin yayi take haske ya gauraye sa'banin d'azu da Dom light ne.

    Kallonta yake cike da mamakin abunda tafad'a Anya kuwa itace?

       Itanma ko a Jikinta take dubansa duba na tabbacin nid'in dai ce bawata ba.

Sunanta yakira.... Surayya? maike damunki?? cike da jin ita d'in watace tareda courage da shaid'an ke sake bata,, ta amsa masa.

Ni lafiyata qlau babu abunda ke damuna saidai ko idan Kaine bakada lafiya...... mamakin ta ne yasake kamashi... Surayya nikuma? Wai lafiyar ki kuwa mai ke fa ruwa ne wai?

Kaga Ayman ni bacci nkeji idankuma dan nazo d'akin Kane kake nema ka haukatani to saida safe mi'kewa tayi tana gyara Zaman rigar baccinta, cike da gun guni take fad'in.... Ai sai kaje Kaci wacce kakeso jarababbe daga yau kadaina samun kulawa ta tunda ba'kaunata kake ba....... bata rufe bakiba taji wata irin tazga bata farga ba ya watsa mata lafiyayyen mari,, daga bisani yanuna ta da yatsa had'i da fad'in baki isaba wlh ba ayi maccen nan ba, Ni Ayman ba lusarin namiji bane.

AU dama haukar da ake fad'a akan kishin mata shine zaki kawomun a gida? U better stop it.... idan ba haka ba u definitely regret it.

           Kuma idan saboda jikinki kikamun wannan iskancin kije kiji'ka abunki Kisha wacce nakeson take sona zatazo tabani,,   fice mun daga d'aki useless Kawai...... Ya'karasa da daka mata tsawa....

Surayya da tunda ya mareta take rike da kunci tana tsiyayar da hawaye, dasauri tafita daga d'akin,,

tanashiga bedroom d'inta tafad'a gado had'i da fashewa da wani irin kuka...... Madadin tayi nadamar abunda tayi a a wata zuciyar ce ta cigaba da zugata had'i da tunzurata....... take tasake 'kulla gaba da matar da mijin nata zai aura dukda batasanta ba...

A'bangarensa huci yahau saukewa cike da takaicin dabbancin da Surayya taimasa shi yad'auka sun wuce wannan babin ashe rashin mutum cin da zata tsiro dashi kenan? Lallai saiya koya mata hankali. da wannan tunanin bacci yayi awon gaba dashi.........



********
A d'akin gari walliyyan Ayman sukaje nema masa aure take aka yanke sadaki had'i da Sanya rana wata2 masu zuwa, da sadaki 100k  sai jiran lokacin.

Da labarin yadda akayi yasamu Ayman ba karamun dad'i yaji ba saidai lokacin da aka saka ne yaimasa nisa dan shikam ya matsu yakasance da Aisharsa a
'kar'kashin inuwa d'aya na aure........  saidai ba yadda zaiyi zaita ha'kuri zuwa lokacin......

*********
Amarya Amishty"farinciki tamkar tayi Yaya... burinta yakusa cika na auren za'bin ranta... abu d'aya ne ya tsaya mata a rai shine kishiyarta... a gaskiya itakam tanada tsantseni gami da tsananin kishi wanda kansa ko tunawa tayi Ayman nada mata taji kamar tayi Yaya........... Yanzun ma da suke tareda Action zancen suke...... Action dubanta tyi tace beb dan Allah ki cire tunanin wata matarsa wacce na tabbata babu abunda zata nuna miki wlh beb dan bakisan yadda kika had'u bane......

Uwa uba kuma yana 'kaunarki to meye abun damuwa... ni ina ganin kawai ki kwantar da hankalinki...... Hmmmm Action bazaki gane bane wani irin kishi nkewa Ayman.... Wlh ko tunawa nayi yanada mata zuciya ta zafi takeyi, beb addu'a zakiyi tayi dan kinsan dai ba rabuwa zaiyi da matarsa a kanki ba.... Nidai shawara ta wlh garki bari ya fahimci irin wannan azababben kishin naki beb yanzun andaina yayin wannan kishin...... Yanzun kishin Kowwa ya iya allonsa ya wanke akeyi.,

      Idan kika fahimci, Macce kullum tuwo da shinkafa takeyi ke sai kicanza sabon zubi...... Idan Macce tace batada aiki saina dama kunun kanwa ke idan kintashi kiyi na alkama ko na gero idan kinso ma ki zuba masa madara..... Yo meye na wahalar da kai?

dariya amishty tyi...... Action wai waye yakoya miki fitar da zance har haka?

dariya Action tayi bari kedai wlh dan dai ke chart baidameki bane a wani group dana shiga ne ana 'karuwa sosai group d'in dan sunsan takan zamantakewa dukda banda aure ina'karuwa sossai ta fanni da dama..... halan ya sunan group d'in... Uhmm group d'in novel ne amma hundred in one 😹sunansa HAMEE NOVEL...🤣🤣😂( *for u yan Hamee Kuna sakani nishad'i had'i da tunatar* *dani one love* 😍😂😂😂🤣🤣😹😹💃🏻) Kai  'kawata nima kibada number ta asakani please , shikenan zansa a sakaki yawwah nagode..... haka sukaci gaba da tattaunawa.



************
Tsakanin Ayman da Surayya,, Sam Zaman babu dad'i dan hatta da girki tace yajira matar so tazo taimasa ita ba baiwa bace kwata kwata tad'auke mai wuta..... Shikuwa yabawa banza ajiyarta daga 'karshe ma had'a kayansa yayi yakoma Germany, yabarta da zummar sai bikinsa yagabato sannan yadawo....

Aikuwa take ba'kin cikinsa yasake kamata, a'bangare d'aya kuma Ammi sai sake zugata take akan garta ragawa Ayman d'in.......





Rana bata qarya...............










*Kubari inyi shirin biki* 😹




_Xinnee smart_ 💋

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now