Page 26

2.1K 143 43
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA*
     _(hattara yan mata)_

*Whatpadd @xinnee_smart1*

*Comenters UMMIN YUSEERA novels group ina godiya*😍

*Page 26*

Yarigata tashi dan haka Kai tsaye yanufa d'akin sa,, bai dade da fita ba itama ta tashi,, wanka tashiga dagann tad'auro alwala.

        Shiru tayi kan sallaya bayan tagama azkar d'inta,

Zuciyarta tace tashiga tunano mata daren jiya, a iya karance karancenta daga littafan addini zuwa English novel hausa novel, bata ta'ba jin yadda aka kwana da Macce da gafara ba,,

           Gaskiya da sake,, babu ko irin lalla'bawar nan? Koda dai ta d'anji dad'in yadda ya d'an nuna kulawarsa tunda har yadan taimaka mata ta tsarkake Jikinta,,

         Bud'e 'kofar dataji ne yasakata juyawa suka fuskanci juna, suna had'a ido tad'auke nata idon ta hanyar sunkuyar da kai.

           Zama yayi akan bed,, cikin sassanyar muryarta tace..... Ina kwana?

    Ba yabo ba fallasa ya amsa da lfy, kafun yayi adding da ya jikin ki,, cike da kunya ta amsa da Alhmdllh,,

      'karamun tsaki yasauke, a ransa yace, I hate illiterate,, ji dan Allah yadda take wani sussune Kai,, just because I sleep with her yesterday mtss

            Ni inason mace wayayya wacce ta iya soyayya amma anje anhada ni da wannan bagidajiyar,,

      I will just manage!

       Nace ba.... ki kasance cikin shiri zuwa 11.30am  jirginmu zai tashi so please garki makara,,

Gyad'a Kai tayi alamun tom,,

         

      ***********
Yawwah inaji bani labari komai daidai ko? tawan yanzun anzama big girl,, hhhhhh

        Nasan anji maza ammafa garki damu u Will enjoy it soon,

    As long as kinayi zaki saba,, so don't be scared,, dan nasan farkon had'uwa ba sau'ki,, hhhhhhh

             Tsaki amishty tasauke,, had'i da fidda wani zazzafan huci, wanda ya tilastawa Action dakatawa da dariyar datakeyi,,

      Lafiyarki kuwa Amishty?

Bata amsa ba saima hawaye datasauke masu d'umi wanda ke d'auke da zallar damuwa,, cikinsu da bukatuwa ga abunda zuciya take muradi.

           What????

Kuka Aisha? What's wrong with u I.... mean..... why are you crying beb??

     Bata amsa taba sai wani sabon kukan daya sha'kureta,,

    Saurin dafata Action'"tayi cike da damuwar ganin halinda take ciki dan tunda suke bata ta'ba ganinta cikin damuwa makamanciyar wannan ba,,

          'kawa take it easy please,,

Uhmmm wai meye haka? wlh ni gaba d'aya ma kin dagula mun lissafi,,

          Wani irin kuka takeyi mai tattare da wata irin damuwa,,

Cikin wani irin yanayi tadubi action "tace Aisha... Zuciya ta ciwo take'kirjina zafi kamar zai fito,,

            Dama haka akeji?? haka so yatanadarwa ma"abota yinsa ciwo mai rad'ad'i?  Zafin da zuciya ta keyi banta'ba jin Koda kwatankwacin sa ba..... Wl..h.....za..n..iya... Mu... tuwa.. Idan.. B.. n.. au.. re.. shi.. ba

   Muryarta ce ke tsananin rawa,,

    Action harda yar 'kwallarta na tausayin'kawar tata,,

       Kama hannuwanta tayi duka biyu tadubeta.... Amishty... *AYMAN"* ne ko?

Cike da damuwa ta gyad'a Kai,,

Inna"lillahi wa'inna ilaihim"raji'un ".a gaskiya Amishty kinyi wauta gurin fara son mutuminka da bakisani ba,..... Katseta tayi... Ha'k'ki.... Ha'k'ki wlh Ha'k'ki ne Aisha na tabbata shine yake bibiyata,,

      Ha'ki'ki??

Gyad'a Kai tayi 'kwarai kuwa, cikin kuka tashiga cewa zakiyi mamaki idan nace miki,, na yaudari maza dayawa da sunan soyaya Kai wasuma harda alkawarin aure.

                Wanda wasu sunsha yimun kuka kan in'kaunace su,, haka kuma wasu sukanyi wasa da dukiyoyinsu akaina Aisha amma naki aurensu saidai naci gaba da amfani da kalmar da dayawa yan mata suke amfani da ita.......

Wato *KO BAZAN AURESHI BA* sai naci kud'insa,.

     Naci kud'in,, yayinda nake musu duban ma'karyata yan wahala,, dan a lokacin idan namiji yana bayyana mun irin yadda yake 'kaunata to wlh jinake tamkar'karya yake babu irin wannan son...

      Saboda banta'ba so ba bansan so ba..... Sai gashi yau na fad'a so ta fuskarda banyi tsammanin akwai shiba............

  Wani irin Tari ne yasurnu'keta

             Take tasoma Aman jini,, a take idonta yasauya kamanni,,

Cike da tashin hankali Aisha Action tarungumota,, tana kuka ganin tarin ya'ki tsayawa haka kuma Aman Shima yaki tsayawa yasa da gudu taje kiran matar baffan Amishty.................

**********
'karfe 6pm jirginsu yasauka a Germany"

     Abokinsa James ne yazo daukar su,,nan yashiga tsokanar Ayman d'in wai yayi aure ba labari sai a media yagani,, nan dai yabashi ha'kuri,

    Rayuwar su a Germany, Rayuwa ce irinta, Kadaran kadahan,, zasu gaisa idan yatashi nemanta zai nemeta,,

    Dan yanzun yarage harkar mata sossai,,,

Sai can ba arasaba yanemi mace,,

~Wannan kenan~

********
Ko kafun Aunty lauratu da action suzo,, tuni Amishty tafice hayyacin ta,,

     Salati Aunty lauratu tasaka ganin halin da Aishar ke ciki, da sauri takira driver tace yafidda mota,, nan suka kama amishty"

Suka saka mota aka kama hanyar hospital da ita,, wanda sai Aman jini take,, yayinda idanuwanta sai kakkafewa suke,

       Kafun su isa Jikinta yasaki alamun babu rai tattare da ita

Take hankalinsu yatashi........



*IRP Amishty* 🤧😭






_Xinnee smart_ 👌🏻

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now