Page16

1.5K 133 7
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA...*
       _(hattara yan mata)_

           *XINNEE SMART*
      _whatpadd @xinnee_smart1_

     *This is for you, Afra cuties* *novel* 🥰

*Page....16*

Hammad, sai shirinsa yakeyi duk da yanayin Aisha yana sanyaya masa guiwa, amma hakannan yake shirye shiryen aurensa,

             Aisha saboda ciwo kwana biyu ko wayar bata iya dubawa, tabi tazabge ta rame,
Abun duniya duk ya isheta,
gashi babu wanda zata iya tunkara da wannan batu, da ma Nierjer, tanan ne tasan data nema mata mafita, sossai ta kejin kewar rashin Nierjer,....

*********
Shiru yayi a d'akinsa shi d'aya, bayan ya kori dukkan yan matan sa,
                   Wayarsa yajanyo, yashiga duba likes d'insa na Instagram, yana gamawa da likes yakoma kan comments, haka yashiga krantawa bi da bi, tamkar mai neman wani abu,  yana cikin dube dubensa ne,

        Abokinsa James, yashigo d'akin, dukan kafad'ar sa yayi, had'i da fad'in, dama kana ciki naketa magana, dariya Ayman yayi yace inan,

         Ya akai?

Bakomai kawai dai nazo inji yadda wasan gobe zai kaya ne, dan nasan kaimana tanaji,

      Iskar bakinsa ya furzar, yace, ba wani abu Sabo, kamar dai yadda aka saba,
    Zaro ido James, yayi what do you mean,?

      I don't know what to say, but I feel like I can't play that game anymore, cause I'm not gonna be able to play it good,

              What's wrong with you, guy,? are you trying to say that you are not going to play the game?
            Exactly"

Huhh"but why,

      I just feel like I can't, ohhh come on, guy, a kullum kana 'ko'karin bada abunda akeso a wannan wasan, so please tell me exactly what's going on,

       James, bnajin dad'i ne,

       Yana gama fad'in haka ya d'aura kansa kan kujera,

Matsowa kusa dashi James, yayi, zai yi magana, yace please..... Had'i da daga masa hannu alamun ya'yaleshi,
   

             'kyalesa James yayi bawai dan yaso ba, shaid'an sanin halin Ayman d'in, na idan yakafe kan abu to zaiyi wuya tan'kwarashi,    James Wayarsa yajanyo yashiga, duba IG d'insa,

          Can,"kamar an mintsineshi, yace ohh ko ina wannan yarinyar,mai yawan yin liking duk post d'in da nayi idan dai nakane to nakula tana yawan yin like da comment,

Kwana biyu dai nadaina ganinta, I hope all is well, sabida idan dai tanan lafiya to bata ganin post d'inka batyi comments ba,...., tunda yafara magana Ayman, ke saurarensa, duk da dai baya kallonsa amma sossai maganar tashige shi,

        Dan ba kasafai yake lura da fan's d'insa ba, amma ita yarasa mai yasa yake yawan damuwa da ita, kodan, amazing comments, d'inta ne? dan bata layi d'aya ko biyu, tanayin dogon sharhi, a ko wani post nashi aither videos or pictures,,

                 Hakann yakejin da baiga like d'inta ba ko guda d'aya, sai yakejin Sam ba dad'i,

Janyo Wayarsa yayi yashiga followers d'insa, yayi scarching d'inta, sai kuwa yaganta, take yayi following d'inta,

      Post d'inta yashiga, yaga rabi duk pictures d'insa ne d'auke da zafafan captions,

       Sai daga 'kasa yaga nata pictures d'in, take yayi seving,

      Duba location d'inta yayi yaga kano, ajiyar zuciya yasauke,

    Take yayi creating new private account,sa'ka da warwara yashiga yi,

************

Hello"bro, wai mai kake nufi ne,?
          Yanzun fa saura one week, aure na, amma har yanzun ba kazo ba, alhalin nasan kagama jarabawarka, kawai cricket ne yahana ka, zuwa,

          dariya, yayi, ohh my brother don't be so harsh, mana, zanzo ai insha'Allah, ni na'isa in'ki zuwa big bro zaiyi aure, auren ma, auren gata,?

         2wifes at same time, hhh, gaski bro kana bani tausayi, at ur age, ace zakai aure aurenma wai mata biyu rana d'aya,

   Kai ni kaga sai anjima bacewa nayi Kamun wa'azin yan bariki ba,

        dariya Ayman yayi, waton ma wa'azin yan bariki na kemaka ko?

Any way we will talk letter,

Ahha"byee,

***************
Yau yakama saura kwana hud'u biki,

    Hammad"ne a'kofar gidan su Aisha, yana tsaye a jikin motarsa harta 'karaso, yauma kamar Koda yaushe fuskarta ba wani walwala suka gaisa,

       Wata babbar Leda yad'auko daga cikin mota yami'ka mata, ga kayanki na fitar biki, ki gwada inyaso wanda keda matsala sai muyi waya, dubansa tayi,

     Tace,.. Amma Hammad anfasa yin dinner d'inko? dan nima nafasa Kamun, walima kawai zamuyi, tunda tafara magana yake dubanta,

A sanyaye yace..... Aisha, maike damunki? d'an razana tayi amma sai tayi murmushin da bai Kai ciki ba, tace wani abun kagani?

     Aisha...stop it,

      Kafun yanzun duk wani abunda kike fad'in afasa kece kika fad'esa a matsayin abunda za'ayi a lokacin bikin ki, yanzun mai yasa kikeso a fasa?

      A sanyaye tace, ayya Hammad"baka fahimce ni bane, gani nayi d'awainiya yayi yawa, shiyasa nace kawai a fasa ko bakomai kaga banida ishashiyar lafiya, ta'karasa fad'a kamar zatayi kuka,

Saka idonsa yayi a nata, Aisha, ko bakyason aurena ne?

Sunkuyar da kai tayi tace a a ni bance ba, to kina sona?

Eh mana inasonka,

Ajiyar zuciya yayi wanda har saida taji, yace Jeki gida yamma yayi zamuyi waya, amma kafun nan, inason kisawa ranki cewa Hammad bashida niyyar takura miki ko muzguna miki, ni nakine, kuma natanazar miki farinciki, mara iyaka a 'kar'kashin ni'imar gidana, nayi al'kawarin faranta miki gwargodon iyawa ta, I promise you that"

        Sallama yayi mata yatafi,

Tana shiga d'aki tafashe da wani irin kuka wanda tarasa na tausayin Hammad ne ko na tausayin kanta,? dan ta tabbata duk yadda takeji akan son waninsa to Shima yana jin hakan akan sonta,

         Tunda take a rayuwa bata ta'ba sanin akwai damuwar da zata hanata sukuni har haka ba Sai yau,

    Sake rungumar pillow tayi, tanasakin marayan kuka,

Dafata taji anyi, d'agowa, tayi dan taga waye, suna had'a ido tazaro ido waje......... bakinta har rawa yake,..............




       *Nima fa hannuna yana rawa nad'an huta* 😹


_Xinnee smart_ 👌🏻

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now