Page 4

2.6K 230 37
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA...*

      *XINNEE SMART*

_whatpadd @xinnee_smart1_

*Page4*...

Suna samun adaidaita, Kai tsaye, Nierjer tace, afara kaita d'orayi, kallonta Amishty tayi,
   Itakuwa tad'auke kai,

   Tsaki amishty, tayi, kedai Nierjer banza ce Ycn, ni bansan mai kikeyi da wannan banzan Sulaiman d'in ba, mtss..

    Koma dai meye ba ruwanki, nifa banason sa ido da ganin 'kyashi, what? Amishty tafad'a had'i da zare ido, ganin'kyashi fa Nierjer?
     Ni d'in ce nake miki ganin'kyashi, a meyene nake ganin'kyashin?

tafad'a tana kauda fuska kamar wacce taga abun'kyama,

       Hmm lallai Naja'atu salahudeen, kin manta wacece, Aisha Abubakar, d'akin gari, amma kinsan meye,? Zan tuna miki,

Mallam, ajiyeni anan, tafad'a cike da 'bacin rai akan fuskarta, Nierjer kam sai yanzun ta fahimci kuskuren datayi, na cewa Amishty namata hassada wanda ita kanta tasan'karya ce tafad'a,  kuma Aisha Sam ta tsani ace tanada hassada duk ba'kin halin da zaka kiramata ka kiramata amma ta tsani ace tanada hassada dan acewarta,

Bataga abun hassada a jikin wani ba, bayan ita tanada kyau, tanada sura had'ad'd'iya wacce samari masu ji dakansu ke rububi,

           A ganinta, saidai ayi hassadarta badai tayi ta wani ba,

       Fita tayi daga adaidaita tan, bayan, yatsaya,

     Saurin Sauka itama Nierjer, tayi bayan tasallami mai adaidaitar,

da hanzari tabi bayan Amishty, dan bataso su 'bata yanzun har zuwa lokacin da ta kaita tabaro,

         Haba.. Haba... Bea daga magana shine zakiyi fushi? Nierjer tafad'a bayan tasha gaban amishty, tsaki tayi Kinga malama matsa intafi,

Tunda abun yakaimu da har kike had'ani da banzan bolar saurayin ki ,
           duk da kalaminta yayi mata zafi, haka tadaure, tayi murmushi,

Kai Bea,.. Ai kema kinsan tsokana ce kawai, amma dama ina sule ina ke? Wlh bashiba ma ireirensa kinfi 'karfinsu, just kidding Bea,

Ta'karasa fad'a tana murmushin dabaikai zuciyarta ba,

Ganin amishty batace komai bane, yasa tasake cewa, kekam ai sai billionaire, kinsan nasha fad'amiki kyanki na daban ne, Masha'Allah, dirinki ma Bea wlh nadabn ne,, please my cute friend,

    Please,?

  Numfashi, Amishty tasauke, shikenan, yawuce, tafad'a dan dama batada ri'ko ounce zakayi mata abu kabata ha'kuri shikenan yawuce,
          
Murmushi, Nierjer, tayi then show it, dariya Amishty tayi dan bataso acigaba da zancen,

   Samun wani abun hawan sukayi aka sauke Nierjer sanan akatafi da Amishty,

     Tana zuwa gida tasamu umma, tadawo, tana yin sallama, tashige d'akinta,

     Cire mayafinta tayi, tazauna had'i da ciro wayarta, daga jaka,

      Kiran wani contact tayi, tanayin ringing aka dauka,

Hello"
Eh Yan mata, inajinki, kina lafiya?
     lafiya, tafad'a a ta'kaice,

meye labari? Yana gunka...

Wai Amishty, mai yasa kikeson gyarani da yawa na fad'a miki inason dana dawo daga Legos inturo ayi maganar aurenmu amma ke naga kwata kwata kamar bakyasona waya ma idan nakira sai Kinga dama kike dauka mai yasa?

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now