*********
Dare ne a lokacin almost 12.30am.... Amma takasa runtsawa sabida tsoron dake mamaye zuciyarta hakannan kawai saitaji duk gidan yayimata wani irin girma, da fad'i,  gashi garin da alamun hadari dan har anfara iska da wal'kiya........... bata ankara ba taji ansaukar da ruwan sama showwaaaaaa,, lokaci d'aya kuma akayi wata irin tsawa data razanata,

          Saurin 'kan'kame filo tayi,, hawaye nasake saukowa a idonta... take tashiga jero addu'o'i duk wacce tazo mata, lokacin da taji wata irin iska tadaki windows d'in room d'in suka d'an bada sauti, ai take cikinta ya murd'a,, tashiga Koro wasu addu'o'in.

        🤣🤣GA TSORO GA MUGUN AIKI🤣DAMA WANDA BAI TSORON ALLAH YAFI KOWWA TSORO 🤣🤣ALLAH KA QARA MANA TSORONKA A ZUCIYA. 🙏

      Duk tabi tayi gumi, duk da Ac d'in dake d'akin, ga kuma iskar da ake na ruwan sama, amma hakan bai hanata gumi kota ko'ina ba,

              tana a wannan halin yaturo 'kofar yashigo, sanye yake da kayan bacci cotton. ganin d'akin d'umd'um babu wani haske ne yasa yakunna switch d'in, take haske ya bayyana,, ai tana ganin haske a bazata tayi wani irin ihu,, da fad'in..... Inn... A lillahi...... Wa"inna... Ilaihim"raji'un....... dama tunda taji anturo 'kofar d'akin tagama razanewa  wani irin rungume ilahirin jikinta tayi.. jira kawai take maseefar tayi gaba da ita.... tagama sada'karwa... 🤣🤣🤣

          Shikuwa... da hanzari ya'isa gareta yana fad'in lafiya? Aysha lafiya?

Ina bama tasan yanayi ba. Jikinta sai tsananta rawa yakeyi...

        Rumgumota yayi Jikinsa,, yashiga jijjigata, yana fad'in nine fa... Ke... bude idanunki,, da 'kyar tabude idanun cike da tsoro, ai tanayin Arba dashi ta sake kaimasa wawura,, tamkar tama dai ta shi.

    Shi kam dariya abun nata ya bashi,, dan haka yayi dariya.. kafun yace... Wai lafiyarki?     wani shagwa'ba'b'ben kuka tasaki.... Ni... Ni... Nidai kadaina tafiya kana dadewa kana barina... Wallahi Allah tsoro nakeji...... ta'karasa fad'a da shesheka had'i da sake shigewa Jikinsa,

      Shikam harga Allah shagwabar tata burgesa tayi,, he fell in love already...

     Tapping bayanta yashiga yi...had'i da fad'in,... Is OK.. my angel.. Am here now....so don't be scared.
                    Nima bada son raina nabarki ba, Abba"ne yasakani wani aiki saboda yau a keson atura shi kuma bayajin dad'i,, am very sorry for that.

      U don't need to apologize...

Hakan kawai tafad'a a ta'kaice,

      tambayarta yayi ko taci abinci? Amsa ta bashi da taci, alwala ya umarceta sukayi,, bayan sun sallahci 2ra'ka'at yajima yana musu addu'a,, da nema musu Zaman lafiya.

        Kwanciya sukayi kan bed,, gaban Aisha sai duka yakeyi saboda tsananin tsorata da tayi, dan batada tabbacin raguwar virginity d'inta ko akasin sa,, so she is not comfortable with him, duk sarrafatan da yashiga yi,, tanaji saidai babu damar ta'buka wani abu cox duk a tsorace take,

         A da yazo saitata ji tayin tamkar ta dakatar dashi saidai babu yadda ta'iya dan haka tazubawa sarautar Allah ido ta rigada ta sada'kar,, tuni jikinta yashiga fidda wani irin gumi na fargaba... tsabar fargaba har wani Kashi Kashi takeji 🤣🤣🤣

           Saidai kuma me..... tam tajita,, dan kuwa yana 'ko'karin bin hanya hanya a matse, ai bata gama jin mamaki ba taji wani irin masifaffen azababben radadi na ratsa ilahirin'kasanta har saida takasa daurewa tashiga yun'kurin turesa daga jikinta saidai shikam ya rigada yayi Nisa bama yasan tanayiba,,

            Tasha kuka tasha,, azaba..... A ranta kuma tana godewa Allah da bata baiwa wani da namiji kanta kafun aure ba, da yanzun lokacin da action ke sake 'kawata mata dad'in maza, da ta amin ce tayi yanzun da haka zataji azaba a banza? Tab da tacika asararriya.... Godiya tashiga yiwa rabbill izzati,

         Saida komai yalafa yashiga Rarrashinta da lalla'bata, had'i da Sanya mata albarka,


************
A cikin kwanakin sunyi wata irin shakuwa, mai cike da tsantsar soyayya da 'kaunar juna,.mai tafiya da yadda da Amana cike da sadaukarwa wa juna ta yadda babu d'aya mai mafarkin rayuwa ba tareda d'an uwansa ba.

            Zaune take a gaban mirrow tana faman zizara kwalliya,, dan yau zata je gidansu gaishe su,, turo'kofar d'akin yayi,, sanye yake cikin lallausan yadi kalar coffee, da hularsa zanna itama coffee colour, takalman sa sawu ciki suma coffee, sossai yayi kyau a shigar,, da ido tabishi,,

        Dan ji take duk duniya babu wacce tayi sa'ar miji kamarta, sajensa daya kwanta lub gwanin sha'awa ta sake duba,, had'i da kai hannunta kansa tashafa, kasancewar ya ran'kwafo kusa da ita,

            Hannun nata Yari'ke had'i da kaimasa kiss.

Lumshe idanunta tayi, kafun tabude su a kansa,, cikin muryar ta mai dad'in sauraro musamman wa wanda tayi domin sa, tace... Kayi kyau masoyinah,,    murmushi yayi yace Ngode abar 'kaunata, kema kinyi kyau tamkar in ajiyeki Inta kallo, dariya tayi..
Ai dole zaka gaji da kallona... Zaro idanuwansa yayi kafun yace.... Kai! Inji wa? aikuwa ko idanuwana ne suka ce sun gaji da dubanki.... to tabbas zansaka wuka incire su dan sam banga amfaninsu ba,, kamar yadda aka hallici zuciyata da sonki babu dare babu rana babu safiya bare marece, to fa haka suma idanuwana,, ke nifa idan abunda bakisani ba shine...

A duk lokacin dana d'ora idanuwana akanki tofa ji nake tamkar lokacin nafara ganinki kullum cikin kewar fuskarki nake look a yanzun danake kallonki ji nake tamkar a'karon wasu idanu dan iyata kallonki babu 'ka'k'kautawa..............

      dariya tayi mara sauti saidai hakan bai Hana hakwaranta bayyana ba,,

Tsayuwa tayi a gabansa, had'i da hura masa iskar daga hannunta zuwa Fuskarta,


Tace Ngode, da wannan soyayyar my favorite.. I love you so much, tasakar masa peck a check d'insa, murmushi yayi Shima yace love you more my angel,... Mayafinta tad'auka suka fice cike da nishad'i.



*************



Xinnee smart 👌💋



              


            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now