PART 38

2.1K 141 28
                                    

           Dedicated to my lovely fans
             Aamsie and Fatima_Umar
              

__IDENTICAL TWINS BY BASMA_BASHIR

                         ❤️ENJOY❤️

"Wuukaa.  Ihun da Maisha ta daka kenan yayinda ta sake baki, tawangala idanuwarta kororo kororo, cikin sananin rawan jiki ta d'aura guiwowinta a 'kasa tana ko'karin neman afuwarsa.

"Baba kaya'femun, wallahi na amince kai ne mahaifina, Baba na tuba dan Allah kabarni da rai na, kada ka kasheni har sai na tarwasa rayuwan Ma'inah domin shine babban buri na a duniya idan kuma ka kasheni Ma'inah zata sake ta wala tareda masoyina Zaid su aikata dukkan abinda sukeso karshentama Y'aya zasu samu, idan hakan yafaru kuma kaga na shiga uku.

Cikin nunfashi d'aya ta jero Masa duk wa'innan bayanan, Ahankali Saminu yajanyota. A tsorace tamike tana sauraron abinda zai 'kara fad'i. Saiko ya rungumeta sosai shima yafara zubda kwalla yanacewa' Maisha duk wa'innan musgunawar dakikaga nai miki wallahi ba'ason raina nai hakan ba, so nake naga taurin zuciyarki, ko zaki iya kasheni tsanadiyar farin cikin ki. Kinga kenan ayanzu na'fi kowa farin ciki a duniya, Y'ata ta d'auki halina sak! Daman Hausawa sunce kyaun 'Da ya gaji ubansa, Maisha sai yanzu na tabbatar dacewa ke Y'ata ce ta hakika. Allah yai miki albarka.

Nan ta'ke farin ciki ya mamaye fiskarta, itama d'aura hannayenta akafad'arsa tai tanacewa' Baba ayanzu Ma'inah ce matsalata so nake mu gur6ata rayuwarta gaba d'aya sannan ni nakoma gidan Mommy da Daddy nacigaba dazama tare dasu amasayin Y'arsu.

Murmusawa Saminu yai" wannan ai tafi komai sauki, komawa gidan Turai Mafiya zumuyi munemi gafararta na tabbata zata yafemana Kinga daga nan ahankali ahankali zamu gur6ata rayuwarsu duka cikin dabara zamu mallaki dukkan dukiyarsu mukoma chan 'kasar waje mucigaba da rayuwa.

Ta tseya shiruu tana tunani har saida ya kammala bayanansa sannan ta sauke nunfashin kwanciyar hankali tanacewa" Lallaikam Saminu akwai ilima, hakan za'ayi.

        ***************************
"Kekkyawar fuska? Zayyad Muhammad Zabir?.   Maganar da Zaid yaketa nanatawa kenan bayan rabuwarsa da Miemah. Abinda ya'kara d'aure masa kai kuwa" a ina Miemah tasan Zayyad kuma wace alakace take tsakanin su?.  Damuwa da 6acin rai ce tahanashi sakewa awannan lokacin. Nan da nan yasa ki a motarsa da 'karfi yafara tuki. Motoci a hany'a sai basa wuri suke, babu wani d'an sandan da ya isa yai masa magana, dayake motocinsa duk tana daukeda sunansa a plate Number kamar haka. ZMZ101.

Ofishin mahaifinsa ya nufo kai tseye, yana isa aka tsanar masa cewa Baba yafita yanzun nan ya tafi asibiti gun Mainah, Shi Zaid baimasan masoyiyar ta'sa tana asibiti ba. Rikicewa yai nan da nan yafara ambaton sunan Allah fiskarsa na had'a gumi, ta'ke ya mance abinda takawoshi wajen Baba. Zuciyarsa ce tafara bugawa du'kan uku uku Yayinda ya'kara Jan Motar "Kiiii" yai hanyan ZMZ Private hospital, layin Mami yaketa trying sedei yayita 'kira ba amsa, Hakan yasa Zaid ya'kara rikicewa sosai.

    *******************************
Zayyad yana tafiya ahankali ahankali yake biyeda Baba yayinda suka 'karaso cikin asibiti. Ya d'aga Ido cikeda takaici yazubama asibitin Ido.

 Ya d'aga Ido cikeda takaici yazubama asibitin Ido

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now