PART 19

2.8K 152 66
                                    


  ___________TAGWAYE BY BASMA BASHIR

                   👇LONG CHAPTER👇

                     👇👇 ENJOY 👇👇

          ******************************

A kwance take kan gado tana rusa kuka iya son ranta, sedei har zuwa yanzu ta'kasa gaskanta maganar da Momy tafad'a mata, tun tuni taketa faman trying layin iyayenta duk basa shiga. Layin Mai gadin gidansu ta gwada sekuma tai sa'a a bugu d'aya ya d'aga  muryar wata tsohuwa taji tanacewa' Mai wayan ya rasu jiya aka tsinci gawarsa cikin gidan dayake gadi yanzu Yan sanda suna neman Mai gidan ruwa a jallo sabida dashi da Matarsa duk sun gudu, a daren sukabar gari ana zarginsu da laifin kisa.   "Inna lillahi wa Inna ileihi rajiun' Ga6o6in jikin Miemah ce sukayi sany'i yayinda tasake wayar tafad'i 'kasa  "No this can't be true, I must protect my family, Abba ba'zai ta6a kisan Kai ba, akwai wata shiri ta musamman dake 'kasan duk wannan abubuwnda suke faruwa damu and I swear anyone responsible must pay.

Shiru tai nad'an wasu mintuna tana tunanin hanyarda zatabi tai solving all this complicated challenges dake faruwa da Iyayenta domin bayan jin wannan bayananda tsohuwar nan tai, ta'kara tabbatarmata cewa there must be someone who is responsible, Ma'ana akwai wanda yake bayan duk wannan abubuwnda dasuke faruwa dasu Kuma tayi rantsuwar musulmi cewa ko Wacece se tayi iya bakin kokarinta antono masa asiri ya tafi gidan yari, Kamar yedda yasasu damuwa da wahala yazama dole shima yaje gidan yari domin achan tafi dacewa daduk mutane mai hali irin ta'su. 

Da wannan tunanin Miemah tad'auki jakarta, Karamar school bag ce tad'ansa kaya basufi kala Uku ba tasanya hibinta Sannan tafita Momy ce tatarar a falo kamar kullum tareda Maisha suna cin abinci a dinning.  "Se Ina kuma mai kafar Kaza. Momy ta tsei da ita.    "Maiduguri. Miemah ta amsa mata kai tseye tace' I need to protect my family akwai wani makiyinmu dayake shirin sa iyayena cikin damuwa yazama dole in tona masa asiri Kuma wallahi ko wanene sai yaje gidan yari is a promise Miemah ba ta faduwa I always win sabida haka wannan ma zanyi winning da yardan Allah.

Momy Bata tankamata ba, ita koh tanafad'an wannan takama hanyarta "Momy amanarta Daddy yabari a hannunki, Maisha tamike cikin nunfashi d'aya tace' Kada kibarta tatafi Daddy zaiyi fushi damu, Mommy kiyi sauri kisa masu gadi surufe gate kada subari taje ko ina.   Cikin yanayin ko inkula momy tace' Isha kyaleta taje na tabbarmiki kamar yedda tabar gidan nan haka zata dawo ta samemu kyaleta Kawai.

Momy kamar ya? Tadawo babu inda zataje. Maisha tashige gaban Miemah aguje tatareta "Dawo, bazaki janyowa mahaifiyata damuwa agun mahaifinaba sabida haka maza koma d'aki babu inda Zakije.
"Toh Sannu Uwata; Miemah tata6e baki tanabinta da kallo "Anyway yanaga kin tsarku kodei kece makiyan tamu danake magana.....  Bata karasa kalamanta ba Maisha ta katseta "Me kike nufi? Ja da baya tai ahankali tace' Mun kyaleki tafi, kuma agaidamana da shugaban polisawan duniya.

Zasuji. Abunda Miemah tafad'a kenan sannan takama hany'a tai tafiyarta.

Aguje Maisha tadawo, shigowa falon tai tamkar ko'rota ake Momy tanamata magana amma ko ajikinta haka tahauro sama kamar jirgi "Isha se Yaushe zaki girma kibar wannan guje gujen naki ne? Ke da Mainah dei babu abunda yabanbantaku se son gudu da wasa. Momy ita kad'ei take duk wannan maganganun, Maisha bata dade sosai cikin d'akinba tasauko aguje tawuce momy a falo tafita.  "Ko ina take saurin zuwa oho Isha busy body.   Haka momy tamike itama tashirya tafita sugunlolinta.

        ***********************

PaaaaaPaparpapaaa!!  Pwaaapwa!!! Pappappapapaparrr!!!  'Karan bindigogin  dake tashi cikin asibitin Britian City Hospital dake Abuja kenan deden Karfe Sha biyu na dare. Ko Ina ana watsewa marasa lafiya duk sun tashi sabida wannan tashin hankali suna faman ceton rayukansu, Likitoci duk sun watse cikin damuwa da sananin tashin hankali.  Dakyar Muhammad Zabir dake kwance cikin d'akin Emergency Aminity room yami'ke inda ya6alle rubanda aka sany'a mishi a hanci, ya 6allo drip dake  hannunsa yana kokarin ceto rayuwarsa ko ta ina gudu ake rasa inda zai fara zuwa yai gashi wuyansa a d'addaure baya iya motsa jikinsa sosai bare yagudu. Haka ya la6e karkashin wata drawer a tsorace yatoshe kunnuwarsa, Karan bindiga dei se matsowa take. Alh Zabir yami'ke cikin damuwa yana kokarin gudu kawai yaji bullet a kafarsa, ahaka yai kokari yaja har sanda yashige wani ofishi sannan ya rufe da kwadau dakyar ya kwanta cikin Wardrobe d'in files yasamu yala6e, Bai dade da shiga gurinba ya Suma.

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now