PART 9

2.8K 143 9
                                    


_____TAGWAYE BY BASMA_BASHIR

Rigijip! Tasauke a jikin Mahaifinta tamkar daga sama tafad'o.
Daddy dake tseye tareda Ma'inah suna tattaunawa baisan hawaba bare sauka Jin Maisha yayi kurun tasauke a jikinsa, duk tabi tayimasa rauni dashike daman jikin nasa ba 'karfine dashi sosai ba. "I'm now a millionaire daddy" tafad'a tana wani washe baki da Farinciki. "Ohh wow congratulations my dear" Daddy ya furta dakyar jikinsa babu 'karfi.

Hakan yasa Ma'inah tagane saukar da Maisha tayi ajikinsa tamasa rauni, Batareda ta tankamata ba, rike hannun Mahaifin nata tayi tanacewa Daddy ya'kamata mukoma gida idanunka sun nuna alaman rashin lafiya atattare da Kai...
Ai kuwa bata karasa furucintaba Maisha tashareta da wata d'an banzan Mari wacce hausawa suke 'kira "Y'ar Gabad'aya". "Banza Masu mahaifi, ai se kiji'ka shi ki sha tunda ke kad'ei ce ya mallaka munafukan Allah da Annabi...

"Ma'isha kinfi kowa sanin banson wannan halin naki dakike nunawa Kuma a gaban Daddy, kinfi kowa sanin rashin lafiyar da Daddy keyi, hawan jini gareshi.... Dasauri ta katseta "Tohh sannu Uwata, Ma'inah Sarkin hankalin duk duniya.
Duk wannan hayaniyan dasuke Daddy bai tankamusuba tseyawa yayi shiru tamkar baya wajen, Se yanzu da Maisha tagama zagegen datake tarike hannunsa tanacewa "Daddy muje in nuna ma sabon ofishi na ta Manager, CEO Zaid ya nad'ani manager mai kulada Abuja housing interior Decorations. Juyowa tayi, tabugawa Ma'inah harara "Rabuda wannan Y'ar farar kafan Mrs Right.

Babu Inda zanje. Ya kifto hannunsa 'Na gaji dawannan rashin jituwar taku inaga lokaci yayi daya kamata ku kasheni ku huta I'm tired Nagaji da wannan duniyar gaba d'aya.
Da wannan maganar yayi waje, 'kansa na bala'in bugawa jikinsa kuwa wani sanyi sanyi yakeji tamkar barin duniyar gaba d'aya zayyi alokacin. Jiri ne ya kwasoshi inda yasauke 'kasa flat yakwanta tamkar matacce.

Ambatan sunansa sukayi alokaci d'aya "Dadddddy.... Inda aguje suka 'karaso Inda yake suna jijjiga jikinsa. Ma'inah na kuka tafitan hankalin yayinda take ihu cewa Daddy katashi bansan katafi kabarni, Kai kad'ei neh mai Sona anan garin karka tafi kabarni Daddy I really need you...

**************
Why I'm I feeling some how, why I'm I stressed? Zaid ya tambayi 'kansa "There must be something wrong" yafad'a yana kallon abokinsa Asad dake zaune shiru shima Yana bin Zaid da kallo domin yafi kowa sanin abokin nasa "You are always stressed so inaji bakomai wannan yanayin kane akullum there is no need to worry CEO. Yafad'a yayinda yake kur6an coffee wanda yadad'e ahannunsa. "Come on Asad trust me I'm really feeling some how, kodei Umma ce take aikata wani gagarumar laifi kuma achan?". Yafad'a jikinsa a sanyaye.

Mikewa Asad yayi "Zaid abar wannan maganar ya isa haka, ya'kamata mutafi gida because you are not okay. Dawannan maganar yafara tattara takardunsa dake zu6e asaman teburin duk yashiryasu cikin ja'ka guda sannan yamike Kai tseye yarike hannunsa tareda cewa; Come on Bro let go you need to rest.

Jinjina Kai Zaid yayi Sannan yamike yana 'kokarin rike hawayen dasuka taro cikin Idanunsa amma ya'kasa, Kai tseye yabarsu suna zuba.
"You need to calm down first; Asad yashare masa hawaye sannan yazaro Tissue yaba'sa ahannu "Umma tana gidan_yari, believe me babu wani abunda zata 'karayi dayardan Allah.

"Excuse me sir and sorry for the interruption CEO akwai matsala.... Seketeri ya bankado 'kofa kai tseye yashigo yana nunfashi sama sama.

Asad ne yamike yana tambayarsa "Meye yafaru? please go away kuje wajen Assistant na tabbata koma menene he can handle it CEO yana bukatan hutu just get out please.
"Asad🤚: Zaid yakatseshi inda yajuya yana tambayan Seketeri abundake faruwa.

"Akwai matsala CEO, Someone just collapsed, yanzu ambulance yazu aka tafi dashi Asibitinmu na nan cikin company. ZMZ Hospital.
"Waye? Kuma meye ya tsameshi anan cikin confanin na? Zaid yadafa kai cikin rud'ani. "Kodei attacking d'insa akayi; Asad shima yafad'a cikin d'aurin Kai.

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now