APOLOGY NOTE

1.5K 106 15
                                    

AUTHORS NOTE
💓💓💓💓💓

Assalamu aleikum Yan uwa maza da mata masu bin wannan littafin nawa mai dinbin albarka (TAGWAYE), ya kuke? Ya makaranta, ya iyali Ina fatan lafiya kuke 'kalau.

This is an apology note, kwana biyu kunjini shiru ba update, wasunku ma har sun 'kira suna complain wasu ko sunyita mita a 6angaren comments. Don Allah ku 'kara hakuri kwanan nan munata Shirin zuwa Hajji shiyasa bansamu lokacin rubuto muku sabbin shafuna ba. Amma kada kuji komai da yardan Allah zan samowa wannan littafin lokacinsa ta daban kuma kwanan nan zaku fara samun sabbin updates Insha Allah, ku cigaba da kasancewa tareda TAGWAYE (Identical twins) Ako wace rana.
BE THE FIRST TO READ CHAPTER 37 KADA KUBARI A BAKU LABARI👆👆👆

***
Please keep on following, u won't regret I promise, TAGWAYE zata cigaba da kayatardaku kamar yedda tasa ba, har zuwa 'karshenta. Ina mai 'kara mika dinbin godiyata gareku masoyan wannan littafin tawa mai albarka, If not 4 u guys Tagwaye wouldn't have been what it is now, Thank you so much🤝🙏👍.

AUTHOR
BASMA_BASHIR
THANK YOU
_-_/B

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now