PART 21

2.3K 128 17
                                    


   ________TAGWAYE BY BASMA_BASHIR

                      👇👇ENJOY 👇👇

Tashin hankali da damuwa ce sosai take bayyane a fiskokinsu yayinda suke bin gadon asibiti wanda likitoci suke turin Ma'inah suna kaita Emergency room. Jini ne sosai take fita a jikinta harma da ba'ki duk jinin ne take bulbulla har tsanda aka sany'a mata goran nunfashi tin suna waje (oxygen) wandake taimakamata tana nunfasawa dakyar dakyar.  
Zaid ne a gaba yana rike da hannayenta cikin sananin damuwa yanakuma zubar da zafaffan hawaye tareda tinani iri iri aransa,  Anisa, Aunty Rahila da Aunty Nasibah suma duk cikin damuwan suke suna kuka nafitan hankali. 

Aunty Rahila kam tunanin yedda zata fad'awa Mahaifiyar Mainah take tin tuni, ko wa ya'san halin Safeenah ba'tada sassauci ko kad'an, zata iya cewa rashin kulawa ce tai tsanadiyar hakan, kuma meyesa babu wacce aka har6a a gidan sai Y'arta "Inna lillahi wa Inna ileihi rajiun' iya abunda Rahila take ambatowa kenan tareda Salati.

Adedei kofar d'akin a tsei dasu dika, sedei Zaid yayi iya ba'kin kokarinsa akabarsa suka shigo tare, ya'kasa barin gefenta, rike hannun damarta yai gam!!! yana hawaye " Mainah please forgive me, I'm sorry" iya abinda ba'kinsa yake iya ambatowa kenan.  Nan da nan likitoci suka fara aiki akanta, cire mata bullet sukayi afarko sannan suka rufe wajen da bandeji, Sanda sukayi gwaje gwaje da dama sannan suka nunawa Zaid hannu cewa yafito sui masa bayani.  

Dakyar akasa ya saki hannayenta yami'ke cikin sanyin jiki suka fito, Suna fita sauran jama'an gida suka taho aguje suma suna tambayan likitan abundake faruwa.  
Yaja Doguwar nunfashi sannan yace' Akira Parents d'inta domin susa hannu atakarda za'a mata surgery akwai internal bleeding, jini ya taru a cikinta sosai.   

"Inna lillahi wa Inna ileihi rajiun' suka fad'a alokaci d'aya. Fad'uwa Zaid yai, yazauna kan guiwowinsa yana kuka "This is all my fault, Mainah I should have protect you sabida tinda nafara sany'aki cikin idaniyata sanki tashigemin zuciya amma sai nabiyewa san zuciyata da girman Kai irin tawa na'kasa fad'amiki. Kansa yafara bugawa akasa yanacewa" Zaid why? Meyesa katafi kabarta? meyesa baka taimaka mataba?
A wannan lokacin Zaid yafice daga cikin hankalinsa gaba d'aya domin yafisu dika kuka da damuwa. Securities d'insa ne suka taho, Kai tseye suka rike shi hannu bibbiyu suka sa shi a kujera suna masa fifita.

Anan ne Aunty Rahila ta mike, jikinta na rawa yayinda tasa layin momy a wayarta tana 'kokarin 'kira, babu gardaman network, 'kiran ta shiga kai tseye, amma ta'kira layin har ta tsinke babu amsa sa ke gwada layin tai tana kaiwa da kawowa tanakuma Allah, Allah tad'auki wayan Amma still tsinkewa tai "no answer". 

Alokacin Zaid yami'ke aguje babu wanda yama magana, ya ja Key'n motarsa alamun gidansu Ma'inah yanufa, babu 6ata lokaci securities d'insa suka biyoshi abaya suma suna gud'u iya karfinsu sunabin ogan nasu abaya.

       *****************************

Gidan Sambo Maidugu ta'shi take da kid'a tin awaje zakaji sautin tana tashi sosai, idan kashigo kuwa ko ina Pess kake gani decorations a ko ta ina tana walkiya, Ba'ki sun cika gidan sosai ana ta'ka rawa da nishad'in taya Maisha murnar zagayan shekara (Birthday).

Gidan Sambo Maidugu ta'shi take da kid'a tin awaje zakaji sautin tana tashi sosai, idan kashigo kuwa ko ina Pess kake gani decorations a ko ta ina tana walkiya, Ba'ki sun cika gidan sosai ana ta'ka rawa da nishad'in taya Maisha murnar zagayan shek...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now