PART 36

2.2K 155 24
                                    


        TAGWAYE 👨‍❤️‍💋‍👨 BY BASMA_BASHIR

                        👇ENJOY👇

Sai tafiya ake dashi cikin mota, zuwa yanzu Zaid baisan ko awace duniyar sukeba domin Motar tasu tayi tafiya mai nisa, kuma duk wannan uban tafiyar dasukayi cikin duhu yake, idanuwarsa a rufe da bakin kelle, Mutanen sun damkeshi sosai, dakyar yake nunfasawa.  "Inna lillahi wa Inna ileihi rajiun' itace kalmarda Zaid yaketa maimaitawa yana neman tsari daga Allah mahalillici.

Bayan sunyi tafiya mai nisa, A wani wuri mai sanani 'kara suka saida motar, Zaid na matukar mamaki, ko a ina suke, awace duniyar suka kawoshi, kodei masu yankan Kai ne. "Inna lillahi wa Inna ileihi rajiun' 'Kara zabga addu'oi yafara aransa, jikinsa na karkaruwa yanakuma had'a gumi alokaci d'aya tsabar irin tsinkewar da zuciyarsa tai ayanzu.  

Mutanen sunamasa jagora har tsaida suka haura wata matakala tamkar gida suka shige, Ka'na suka sashi a kujera Sanda suka tabbatarda cewa ya zauna sosai, sannan aka bud'e Masa fuska. Ahankali yabud'e idanuwarsa kuma a tsorace. Sai dai  awannan lokacin jiri ya debesa dakyar yataso aka kawomasu ruwa yawanke fuskarsa sannan ya'kara ganin wajen sosai, Falo ce hadeddiya saidai babu kowa aciki, Zaid yaduba ko ta ina Amma baiga alaman bil adama acikin falon ba Nan ne zuciyarsa ta'kara tsinkewa.

 Sai dai  awannan lokacin jiri ya debesa dakyar yataso aka kawomasu ruwa yawanke fuskarsa sannan ya'kara ganin wajen sosai, Falo ce hadeddiya saidai babu kowa aciki, Zaid yaduba ko ta ina Amma baiga alaman bil adama acikin falon ba Nan ne zuciyars...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Shushu Zaid" Muryar Munah yajiwo tun a nesa ta kwala masa kira, Cikin hawaye Zaid ya juyo aguje tafad'a jikinsa tanacewa' Daddy mugudu tafiya zusuyi damu.  "Tafiya Kuma? Ya tambayeta cikn rud'ani.  Gyad'a Kai tai muryanta na karkaruwa yayinda take nuna masa windonan wajen tanacewa' C Ci Cik Cikin jirgi muke zasu tafi damu. 

A wannan lokacin ne Zaid ya lura da windonan wajen kamar yedda tafad'a hakane cikin jirgin suke "What, No, No... Ya sula ihu, yayinda yad'auketa sama suka nufi kofar exit, yana kawo kafa yai kacibus da Mahaifiyarsa Hajiya Turai tareda wasu ma'ka ma'kan sojoji. Afirgice Zaid yafara ja da baya.  Hajiya Turai tanabin sahunsa har tsaida yakai ba'kin da'ga sannan ta rungumeshi tareda cewa"A rufe kofofi sannan kowa yasany'a seatbelt nasa jirgi ta'kusa tashi, daganan babu inda zamu tsaya sai Beijin (China), 'Da na karkaji komai mahaifiyarka zata maida ka inda ka ta'so, where you actually belong my dear.

      **************************
Saminu ya tattara akwatunansu birjik yafito dasu waje inda yazauna anan yafara rusa kuka yana tunanin halinda Maisha zata shiga bayan ta' dawo gida ta tarar dasu cikin wannan halin, Hajiya Turai takorosu daga gidanta ta kumace kada su'kara nuna mata fiskokinsu. Babban abun tashin hankali Kuma shine basuda halin komawa wanchan gidan nasa ta Maiduguri sabida duk akewaye da y'an Sanda ana neman Maisha ruwa ajallo.   Yana wannan lissafai aransa kwatsom Sallamar d'iyar tasa ta doshi kunnuwarsa.

"Hello Saminu lafiya naganka anan da akwatuna. Shiru yai tamkar ba dashi ake ba, Maisha ta ja masa d'an guntun tsaki tareda cewa "Halinku kenan talaka sam baku sa' ba da dad'i ba, if not meyesa zakabar AC cikin parlour kazo nan varanda kana kashe kanka da zafi?
Mikewa yai afisace yafara kame ka'me, gaba d'aya baisan ta inda zai 6ullomata da zancen ba.   

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now