PART 22

2.1K 119 16
                                    

___IDENTICAL TWINS BY BASMA_BASHIR

Kowa ya maida idanuwansa akan Saminu ayayinda yakammala bayanansa Aisha ce tafara magana Kai tseye tace' ya mai girma mai sha'ria a taimaka ai mana adalci wallahi kamar yedda Mijina ya fad'a hakan ne laifinda kotu take zarginmu da ita gaskiya ce m...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Kowa ya maida idanuwansa akan Saminu ayayinda yakammala bayanansa Aisha ce tafara magana Kai tseye tace' ya mai girma mai sha'ria a taimaka ai mana adalci wallahi kamar yedda Mijina ya fad'a hakan ne laifinda kotu take zarginmu da ita gaskiya ce mu muka kashe Lawan.  Ta'karasa kalmar nata ne tana hawaye sosai... Miemah ce ta mike wuf! "Umma meyesa kuke amsa laifinda baku aikataba, Umma bazaku iya kisa ba Wallahi inada tabbacin cewa Umma ko kiyashi bakita6a kashewaba barrentana ran d'an Adam.  Miemah tana kuka sosai yayinda tafito gaban kotu aguje ta rungume mahaifiyarta "Umma please kada kuyimin haka ina shan wahala agidansu Maisha.....

"Order in the court! Judge ya'kara buga na'uran dake gabansa sannan yace' Barrister Mustapha your client is violeting laws kayimata magana ba'a surutai cikin kotu... "Agafartamana." Barrister Mustapha yami'ke nan ta'ke yarike Miemah yamaidata wajen zamanta.  Zu6ewa har kasa Aisha tai ahankali takefad'an "Saminu bazan iyaba, duk dacewa ayanzu na tabbata Miemah ba Y'armu ta jini bace wallahi hakan bazata ta6a chanzawa azuciyata ba Ina santa, banson ganinta tana wahala har abada Miemah Y'atace kamar yedda Maisha da Mainah suke Y'ayana I'm sorry Mijina ka gafartamin zan fad'i gaskiya wallahi bazan jure ganin Miemah cikin wannan yanayinba.  Mikewa tai nan ta'ke tana kokarin magana Saminu yasa karfarsa da karfi ya ta'kata da hankali yace" Idan kin fad'i gaskiya kotu zata iya bincike mai zurfi kan case d'in akarshe zata kamo Y'armu Ma'isha kuma gidan yari za'a kaita amasayinki na uwa Zaki kai jininki ga hallaka...  Bai 'karasa furucinsaba Aisha tace'" toh ai laifinta ne, she is a criminal Saminu believe it or not Maisha ba kalata bace batada tarbiya wallahi na gwammace Maisha ta wahala akan Miemata she is innocent meyesa zamu d'aurata tana wahala akan laifin Maisha wallahi bazan lamunta ba.

Haushi ne yakai har makokoron Saminu ya'kasa fahimtar tunanin Aisha, awannan lokacin mantawa cikin kotu suke yai inda Yasha'ke wuyan Aisha tamkar zai kasheta yace' Wallahi sai na hallakaki idan kin tonawa Maisha Asiri zan kasheki in kashe Miemah harma da Mainah......

Nan ta'ke securities suka taho, jansa akayi suna ja yana ja har sanda aka chanza masa wajen tseyuwa yanacewa" Aisha mark my word.   Barrister Ahmad ne yami'ke sai wani murmushi yake Yana dariya" Ya mai girma mai sha'ria wa'inda ake tuhuma da kansu sun amince da zarginda kotu takeyi akansu kamar yedda sha'ria ta fad'a idan wa'inda ake zargi sun amince da Lafinsu Kai tseye za'a zartar musu da hukunci.

Objection my Lord Barrister Mustapha ya mike duk dacewa jikinsa tayi sany'i bashida abun fad'a" Ya mai girma mai sha'ria bai kamata barrister Ahmad yaringa fadamaka abinda zakayiba amasayinka na shugaba. Judge ya dade yana rubutu a littafinsa sai yanzu yai magana" Objection Sustain, Korafi Bata kar6u ba gaskiyanka barrister Ahmad Sha'ria tace idan wa'inda ake zargi sun amso laifinda ake tuhumarsu babu 6ata lokaci kotu zata zartar masu da hukunci dazaran sun kara tabbatar da maganar ta'su.  Saminu ka tabbata cewa da kai da Matarka kuka kashe Mai gadin gidan?  "Ehh haka neh". Saminu ya amsa Kai tseye babu alamun tsoro tattareda shi.

Akan wani dalili? Meyesa kuka kashe shi? Judge ya'kara tambayarsa.  Kai tseye ya amsa" Sabida musamo kud'i, dama munje wajen boka batun neman kud'i yacemana idan munasan arziki mai zurfi yazama dole mukashe rayuka Goma, wato mutane tsoffi maza biyar da y'an Mata biyar amma akan Lawan muka fara asirinmu ya tonu.

Tagwaye (Identical twins) Where stories live. Discover now