Cikin muryarsa mai razana yan mata, yace excuse me please!

        Sai a lokacin talura da tababake gurin, a sanyaye takoma baya,, shiga ciki yayi Shima,, ya ajiye tray d'in hannunsa,,

                  Zama yayi a gefen bed,,zubawa d'akin ido yayi tamkar mai nazarin wani abu,,

      Muryarta ce ta katse shi, ina wuni!

        Kallonta yayi for a second, kafun ya amsa da lfy.

Abinci yanuna mata kafun yace,, ga abinci kici dan nasan bakici komai ba!

    Daga fad'in haka yanufa haryar fita yana dab da fita tace,.. Nagode! Juyawa yayi yadubeta,, 'karemata kallo yayi cikin yan da'ki'ku,,

     Surayya ba'ka ce saidai ba'kinta mai kyau ne, haka kuma gajeriya ce,, mai d'auke da kirar halitta daidai misali, tanada nonuwa da duwawu da suka dace da'karamun Jikinta,,

        dan duk da gajartan ta Sam batada 'kiba d'an jiki ne da ita cas, tanada doguwar fuska da tasamu mallakar dogon hanci da idanuwa matsa kaita, haka kuma tanada bakinta daidai misali, gashinta ma mai tsawo dashi dan yakai zuwa wuyanta,.......... Bammmmmmm

     d'in da yaji na rufe'kofa ne ya fargar dashi daga duniyar tunanin da yalula,,

    d'akin sa yashiga,, saida yashiga toilet yayi brush,, kafun yakashe hasken d'akin, yakunna dump light,,

       Kwanciya yayi akan bed d'insa, yayinda surar surayya kemasa gizo,, so yake yatuno rabonsa da mace.... Lallai yadad'e bai kusanci ya mace ba,, mamakin kansa yake da har yad'au tsawon wannan lokacin ba tare da mace ba,, to ko ina jarabarsa taje??

      Tunanin da yake kenan bacci yayi awon gaba dashi.

*Asuba tagari*🤗

******
'karewa kayan wardrobe d'inta kallo take tana tunanin irin kayan da zata saka dan tad'auka hankalin Ahmad da kyau,, sai ruwan ido take duk ta wargaza kayan,

              Daga'karshe dai zuciyar ta ta tsaya kan wani cotton material,, kalar yellow mai touch red,,

       d'inkin doguwar riga ce wacce akai daga sama aka matseta 'kasa kuma aka bud'e, daga gun breast d'inta a bud'e yake,, dan zakana iya hango Rabin no uwanta a waje,,

            Sai wani bools da akayi tamkar sar'ka daga baya, 

d'inkin dai very nice and sexy,,

                     Sake taje gashinta tayi,, band d'inta tad'auka ta daure gashin, d'an kwalinta tad'auka tayi d'auri wanda yasake bayyana had'uwar kwalliyarta.

           Takalminta mai tsaho tasaka ta d'aure igiyan,, bakinnan yaja hot red lipstick,,

        Kallon kanta tayi a mirror,, she look so stylish romantic and sexy.

    Red vail d'inta ta Zara taimasa yafawan gefe,, a daidai lokacin wayanta yasake yin ringing,, cikin iyayi da rigima, tad'auka

     Saida yasauke ajiyar zuciya yace.... Baby gani a waje,,

OK, kawai tace,,

       

     ********
Kai tsaye,, yanufa wani 'kayataccen hotel da ita.

  Kama musu d'aki yayi,,

Tunda suka shigo hotel d'in gabanta ke fad'uwa dan sai taji datasani bata biyo shi ba,,

     'karewa d'akin kallo tashiga yi,, d'akine mai d'auke da toilet,,

    Zama tayi a gefen bed d'in,,

      Ahmad"kam rage kayan jikinsa yashiga yi, yadawo daga shi sai boxer,

       Sau d'aya takalle shi tad'auke kai yayinda  'kirjinta yashiga bugu......

          Wata irin ajiyar zuciya mai had'e da fargaba tasauke lokacin dataji hanunsa kan fuskarta,,

     Cikin wata irin murya da batasan yaushe Ahmad ya mallaketa ba, yace.....

    Baby"bakyajin zafi?

       Bai jira amsar taba ycigaba da magana,,

      Yayinda hannayensa basu huta ba, gun ta'ba sassan Jikinta dan already yacire vail d'in kafadarta da d'an kwalin,,

       Haka yashiga wasa da sassan Jikinta,, wanda tun Aysha tana d'ari d'ari har tadaina dan dama gata uwar buk'ata,

              Cikin wani irin Salo yashiga zuge mata zip d'in rigar,, take nonuwan ta da da suke a sake suka sake fitowa,, tamkar wani sabon maye yashiga lasar la'b''bansa,,

        Sossai suka shiga romancing juna,, sai wani irin zazzafan moaning suke tamkar wasu dabbobi,,

                  Saida jikinsu yad'au zafi yanemi abunda yake marari, wani irin fargaba da gumi ne yasoma tsatstsafo mata,,

           Zabura tayi zaune yayinda 'kirjinta yaci gaba da bugu, duban rashin fahimta Ahmad"yai mata had'i da fad'in lafiya?

     a daburce tace fitsari... fi... fitsari...... zan.. yi,

      OK kije kiyimana, yafada, da sauri ta yayimata mayafinta ta d'aura,, toilet d'in ta shige binta da kallo Ahmed yayi yayinda yasaki wata dariya a ransa yace ba wani fitsari,,

        Zaki dawo ne infiddo fitsarin da kyau,

                Tana shiga ba d'akin tasauke nannauyar ajiyar zuciya,

         Jingina tayi da ginan toilet d'in,, tana sauke numfashi sama sama,, zuciyar ta ce tashiga cemata..... kawai ki amince a wuce gurin tunda dai ba gareki aka fara ba,........kuma ma ga abunda Action tace, mummunar zuciyarta taci gaba da tuna mata hud'ubar Action.

                Na"am tayi da shawarar shaid'aniyar zuciyar ta,, dan haka tafito cike da 'kwarin guiwar rabuwa da abunda mata da yawa ke burin sukai a matsayin tukuici ga mazajensu,, yayinda wasu suke takaicin rabuwa dashi,, had'i da danasani, wanda 'keya ce,..........

    Da dukkan alamu Aisha tana shirin shiga cikin kogin nadama......... duk saboda rashin dace da'kawa ta gari....... 👈🏻

           *TAKE NOTE!*



    _Xinnee smart_ 👌🏻

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now