Nan tashiga zayyana masa yadda takeso ayi, Mugunta wa'kawarta aminiyarta, wacce ta yarda da ita fiye da ko wace :kawa...
(Allah karabamu da 'kawaye masu fuska biyu)

*****************
Assalamu"alaikum, Na"eema tayi sallama a parlour d'in yayanta hammad,

     Wa"alaikissalam, ya amsa yana maida dubansa gareta,

   Zama tayi a d'aya daga cikin kujerin parlour' n,
    Big bro, barka da hutawa,

Yawwa, Na"eema, ykk? Lfy, bro gunka nazo, zamansa yagyara ya nasake Sanya natsuwar sa gareta, inajin ki, fatan ba laifi nayi ba, dariya tayi, ganin yadda ya waro ido,

Eh to Yaya, kusan hakanne,

Yaya dan Allah, ka fad'amun mai ke tsakanin ka da wa"yannan Yan matan?

Murmushi, yayi, a ransa yace au taya, sister kishi akeyi kenan?

  A zahiri kam cewa yayi, Auta rigima, ni babu abunda ke tsakanina dasu,

         Hasalima bansan suba, saidai ko.... Saurin sauya maganar da yayi niyar fad'a yayi da, saidai ko ku? Yatsina fuska tayi tace, mukam bamu sansu ba, ma idan munsansu zamu tambayeka ne,?

     Yanzun hankali na yadan kwanta at least I know what to tell my sister friend by the time she asked me, dariya hammad yayi, yana mamakin irin 'kaunar dasukewa junansu,

       Tashi tayi tace, tom bro natafi a huta lafiya,....

Dasauri ta fice, shikam dulmiya yasa keyi cikin kogin tunanin ta, idanuwansa ne ke hasko masa ita, irin yadda take motsa bakinta yayinda take bada bride history,,
      Shikam da dai yasan abu mai kyau da yawa, uwa uba iyayi basa burgeshi, saidai yanzun yarasa mai yasa yaji yarinyar ta tsaya masa a rai,

Gashi shidai bason mace fara sossai yake ba, shiyasa Koda surayyah tafara nuna 'kaunarta a gareshi ba tasha wahala ba dan ko bakomai tanada 80%na cikin abunda yake son matarsa ta kasance dasu,

               Saidai yanzun lissafinsa na neman kwancewa,

Cigaba yayi da tunanin ta, ganin bazai jure bane yasa yazari car keys dinsa, yafice,

  

         *********

A daidai 'kofar gidansu Aisha, turmutsu, ya tsaya da mashin d'insa lepan, shiru gurin ba mutane sossai kasancewar yamma ne, yaro yahango ya kirasa, yaron na zuwa ya bashi wata Leda da farar takarda,

       Yace kashiga gidann, kace gashi a bawa Aisha wai kayanta data manta dasu a d'akina,... Yaya"Ali da tunda yakira yaron yakejin mai yake cewa yana 'kofar d'akin shi, nan zauren gidan, da wani irin sauri yafito daga zauren lokacin yaron yana' ko'karin shiga gidan,fincike ledar yayi, yatura yaron waje,

     Da hanzari yayi gun turmutsu, dake ko'karin tayarda mashin d'insa,

Aikuwa yana ganin Yaya'Ali ya dumfare shi yayi Saurin danna key d'in dakyu, Allah yabashi sa'a, yajata a guje yabar unguwar,

Ran yaya'Ali idan yayi dubu ya'baci, Aisha.... Aisha...haka yake maimaita sunan, d'akin shi yashiga zama yayi a gefen katifarsa, yasoma tunanin mai zaiwa Aisha, tashiga taitayinta,?

Wani tunani ne, yazo masa take yami'ke, d'akin Aisha, yashiga samunta yayi a raku'be,

      Mtsss, shegiya kin wani ra'be kamar ta Allah, ya fad'a a ransa, a fili kuwa jefa mata ledar yayi, Aisha tunda yashigo dama gabanta ya tsananta fad'uwa, sossai tsoron sa, yashigeta, har yakai bakin 'kofa yajuya yadubata idon an nasa kamar garwashi, ya had'a yan yatsun sa suka bada sautin,'Kas,

   Sanan yace.. Kifara shiri dan namiki miji, ko wani lokaci zai iya zuwa kugaisa, dan ubanki inji wata maganar,....... Yana kaiwa nan, yafice daga gidan gaba d'aya.......

Aisha tsabar tsorata da kalamansa kasa cewa komai ma tayi,sai idanuwanta dasuka wani fito...... zuciyarta tsabar bugu har rigarta motsi take,

      A hankali tamkar mai tsoron bud'e baki, tace.... wasa dai Aliyu aure?

    Kodan kaga Aisha tayi sanyi, hmmm ai wlh KO BAZAN AURESHI BA.... hhmm to Sai naci kud'insa kamar dai sauran manemana danaci nasu....

Barema aurena dashi ba fashi, Al'kawari na ne................

*********

Hammad yana fita yakira abokinsa Haidar mijin tima, bayan sungaisa yake tambayar sa yana ina yanason ganinsa,

Haidar ne ya shaida masa cewa, suna Abuja gobe jirginsu zai daga zuwa England, zasuje honeymoon,  kuma sai nan da sati biyu zasu dawo, OK tom Allah y tsare sai ka dawo d'in,

Shine abunda ya fad'a yakashe wayarsa cike da takaici,..........

*************
Dariyarta take ham'barawa bayan turmutsu yabata labarin yadda yasha da 'kyar, ga kuma nasarar da aka samu cikin sau'ki yayanta da kansa ne yaji kuma yagani, wonderful,......

        Haushin ta, turmutsu yafara ji, ke Kinga nidai zokimin tausa, tunda buk'ata tabiya,

    Dariya Nierjer, tasake yi kafun tafara shafar sa, Shikuwa sai wawurarta yake kamar maye,

    Haka ta kwana a d'akin sa suna bad'ala,


*Allahumma"jaddad iman fi'qulubina* 🤦🏻‍♀🤲🏻

_Na yauma ba editing so I'm sorry for the typing errors_ 😪




_Xinnee smart_ 👌🏻

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now