Page 1

6.6K 388 40
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA*.............

       ( _hattara yan mata_)

     *XINNEE SMART*

        _whatpadd @xinnee_smart1_

*Page.. 1* a kwance take kan yar katifarta, tama'kala waya,  a kunne, tana magana,.....

matsawa nayi domin inji mai take cewa...

      Inajinka"baby, ahhhhh Humm ai kaima kasan bazan qi zuwa ba, Eh mana, already nima nayi missing d'inka more especially ur hot kiss, uhh uhhm,

Shine sautin dake fita daga bakinta, abunda zai baka mamaki shine the way yadda takeyi tamkar wacce ake ci,

      Sossai mamakinta ya kamani domin ganincewa itafa budurwa ce ba matar aure ba bare ince Koda mijinta take waya,..... Mudai Je zuwa...

           Baby "kagani har kasani a wani hali fa, banajin mai ake cewa a wayar, sai jinayi tace, kai honey tom shikenan zan turo maka amma yanzun gaskiya banda data... Yar dariya tayi tace OK inajira tnks, kashe wayar tayi..

Tayi wani irin tsalle, tafad'a kan katifarta,

       Sake janyo wayarta tayi tayi dialing wani contact, ana d'auka, ta 'kyal'kyale da dariya,

     Daga d'aya'bangaren akace shegiyar gari, to Yaya kasancewar wayar a hands free take,
        Kedai bari kawai'kawata, Doctor Bashir dai ingayamiki ya fad'a,....

Kai dan Allah? Ince dai kinyi duk yadda nace miki?

Sossai makuwa dan harda 'kari nayi, kuma ma in fad'a miki yace wai yanason zamu hadu dashi anjima,

Kai'kawata amma gaskiya naji dad'i, at least dai yanzun zaki iya tatularsa,

    Keda kika sanima kuwa, amma kinsan meye?

A a sai kin fad'a, hmm cewa yayifa intura masa da nude pics d'ina fa....

mtss tayi tsaki daga d'aya 'bangaren tace kai kai,

Amishty kefa tsiyata dake kenan, wlh sam haryanzun kinkasa wayewa, ko wannan mazayewar fa da'kyar kika iya nifa narasa maike kanki, mtsss,

     Kinga bari inzo gidan ince dai yayyinki ba sanan?

Eh ba sanan, ahha gani zuwa Danni kinsan banason Sanya, hhhh tom sai kinzo,

OK tom,

Kwanciya tayi tana tunani, dan tasan halin Naja'atu sarai yanzun zuwa zatayi tadinga damunta da zancen yarda da namiji itakuwa duk iskancin ta tsoron, namiji yashigeta take tafi gwammace tabiyawa kanta bu'kata, (wa'iyazu billah, hattara)

        Tanan kwance taji sallamar, Niejer, kasancewar duk 'kawayensu haka suke kiranta,

      Zama tayi a kusada Aisha dasuke Kira Amishty,

Amishty" 

Niejer takira sunanta tana dafa ta,kallon ta tayi batare da ta amsa ba, Niejer bata damu ba kasancewar dama tasan ba Lallai ta amsa ba, dan miskila ce ta bugawa a jarida,

        Dan haka tacigaba da magana,

Amishty kinason kud'i kina basu mahimmanci, gaki da kyau,

      Gashi kinada yawan sha'awa, ni ganina why not"ki jefi tsuntsu biyu da dutse d'aya?

Tafad'a tana kallonta, ido da ido, lumshe idanuwanta tayi wanda yazama dabi'arta ce hakan, bud'esu tayi, a hankali tace, Niejer bafa zan iya bawa namiji kaina ba,

      Ke duk son dakika San inayiwa kud'i wlh nafison budurci na akansu, so I really love my virginity, OK?

Kawo wata shawarar ba wannan ba, sanin kanki ne, bazatayi aiki ba,

Niejer "take ba'kinciki da hassadar datake yiwa Amishty ya motsa dan sossai take kishin yarinyar saidai tana 'ko'karin'boyewa harsai lokacin da taccimma burinta na tarwatsa rayuwar Amishty, wannan burin tadade dashi a rayuwar ta, tun suna makaranta,

       Murmushin ya'ke tayi, tace, shikenan,

Yanzun dai tashi kishirya tunda dai Kinga mama batanan haka kuma yayyinki masu fad'a basanan,

        Tashi amishty tayi tace yawwa koke fa,...bari inshirya, wasu shegun riga da skirt na atamfa tasaka yayinda duk ilahirin nonuwanta a waje dantsen hannunta ma a waje ga kafadun tama duk a waje,

        Skirt d'in kuwa matsar da yayimata ba 'karami bane, sossai ya matseta,

        Light makeup,tayi  'barin perhps tayiwa jikinta,

      Wani yalolon mayafi tad'auko,red, ta Sanya takalminta masu tsawon dunduniya suma red sai yar side bag d'in da ake yayi, itama red,

         Sossai tahadu dan kallo d'aya zaka yimata kagacewa she is real classy and stylish,

           Dubanta Niejer' tayi, tayi wani mugun fito, woow fantastic,  dan ko ita datake hassadarta tasan cewa ta had'u over, sake kallonta tayi tace, gaskiya bea bawani namiji mai lafiya dazai ganki bai 'kyasa ba, wlh, musamman ma idan mutum yakalli wayannan, tana nuna nonuwanta da suka fito tasaman rigarta,

    Dariya, amishty tayi, tace Kinga nidai mutafi, gar yamma yayi sossai, wayarta ce tayi'Kara hakan yasa tafito da ita daga cikin jaka,

          Hello"ohh baby on my way,
Ahha me too can't wait to see you honey, ahh, hmm,

'Dif takashe wayar takalli Niejer'tace Kinga mutafi,

Janyo wani dogon hijab tayi tazuba, sai kace wacce zataje islamiyya,

      Wata irin mahaukaciyar dariya Naja tayi, tace, Yar malam kin'ki halin mallam, hhhhh, shegiyar gyada da yayana kanya, duniya ana tsoron ki,

             Tangaran, ana tsoron ka, hhhhhhh,...... Mtsss Ycn Nierje garkimun iskanci... Allah yabaki ha'kuri hajiya malama Aisha.... Hhhh..,

Wlh Allah kinganki kuwa sai kace wacce zata amsan gaisuwa? Gaskiya peoples d'in gidannan basa kyauta miki, miki, ahahh big girl like you?

     Haba?..... Wlh da nic...... Ganin da tayi Amishty tafita da sauri cikin fushi ne yasa tayin shiru had'i dabin bayanta tana bata ha'kuri,

          
         Adaidaita suka samu suka shiga Kai tsaye, central hotel kano suka nufa, dan acan zasu sameshi...............

*Hattara yan mata* 👈🏻

# *vote*
# *comments*
# *show love*

_Xinnee smart_ 👌🏻

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now