????

3.2K 295 61
                                    

Ana cewa baa books base on reality sai dai writers suyi ta fadin abinda baxai yiwu ba, bayan kowa yasan mutuwa tana kan kowa, saqon da ake son isarwa Ma baku tsaya kun fahimci inda littafin ya dosa ba, sai qananan maganganu kuke, baxaku qara karantawa, pherty ta bata littafinta, pherty ta bani haushi, wata mai qarfin hali harda kirana a waya dan ta gayamin magana, jiddah bata mutu bama kenan ake min wannan surutun, baa san qarshen labari ba amma kowa ya yanke nasa hukunci.

Well da wanda ya karanta a baya baxai cigaba ba, da wanda ke kan karantawa duk na gode maku.

Da masu xagina ma duk nagode, a hakan kuma pherty tana qaunarku nasan duk cikin kulawa ne ai da SON SO da akewa jiddah😀.

Jiddah xata mutu baxata mutu ba duk baxaa ji mutuwar sarki a bakina ba sai dai kubiyo ni a baya🏃🏃🏃

Sai mun hadu a next page.

El'mustapha Where stories live. Discover now