29

4.2K 276 6
                                    

EL'MUSTAPHA

Haske Writers Association
Home of experts and perfect writers

Fertymerh Xarah💞

29

_wannan shafin naku ne masoyan uwani, amma tace bata yin ku jamcy kawai🤭_


Kallon jiddah el'mustapha yayi,

Jiddana xo kiji abinda wannan matar ke magana akai, ni na yarda akwai aljannu a tare da ita.

Jiddah ta ajiye kayan ta dawo gefensa ta xauna tana kallon uwani.

Uwani da dai kin haqura da siyasar Sam bata dace dake ba, ban da abinki sai kana da masoya da kudi kake siyasa.

Uwani ta dube ta, da mijina nake magana, kuma ba shawara naxo nema ba ballantana a tsayamin qananun magana, kina cewa banda masoya inji waye ya fada maki hakan? Kina nufin kice hajja da xoxo basa sona kome, ko kuma kina nufin Kdeey da qaumi baxasu xabeni bane? Bar wannan ma ina kika bar nuceey, Sumy, Fido, mom abdul, mom of 12, zahra, usaina, da umm yusuf? In tsaya yi maki lissafinsu Ma xuciyata baqi xatayi saboda bacin rai,

'Yauwa nama tuna ko a makaranta ina da mutane tun daga samari har qawaye, lallai Ma anti jiddah kice banda masoya sai kace ke?

Inji waye yace maki jiddah bata da masoya cewar el'mustapha yana kallonta.

Naki masoyan shirme ne, jiddah tafi ki masoya masu aminci da son ta da gaskiya,

Koma menene naji abani kudin xanyi siyasa dasu, ni nasan anty jiddah da baqin ciki xatace baxataje rally ba.

El'mustapha ya dubi jiddah,

Jiddatulmusty help me with a piece of paper an biro pls,

Kayi me dashi kuma,

Ki dai bani, uwani xan bawa sakin ta sai taje gidansu tayi siyasar ba dai a gidana ba, uwani na jin haka tayi caraf ta riqo hannunsa.

Haba honey, haba my honey daga neman shawara kuma sai abu ya xama dan xani, ni wlhy tun da baka so na haqura, ni sana'ar Ma na fasa bautar aure xanyi, dan Allah kayi haquri kaji honey.

To sake min hannu ki matsa tukunna, ba musu ta sake sa tana kallon jiddah,

Ya haqura karki kawo takarda, naga har kin wani ji dadi.

Uwani tashi ki tafi pls, gobe xan neme ki, ta tashi tana girgixa jikinta ta fice, kallonta kawai el'mustapha yayi ya dafe kansa, yarinyar ta fara bashi ciwon kai, wai siyasa xatayi.

Jiddah ta dubesa,

Kada kaima ka fara damuwa da halin uwani ne,

Dole na damu tunda kece kika dora ni akai, before ban san halin uwani ba cos ban taba xama da ita ba bayan gaisuwa dake hada ni da ita, amma yanxu kam..... Allah ya kyauta.

Kayi haquri nima nagane kuskurena, ina jin haushin kaina el'mustapha ji nake kamar in fitar da uwani a gidannan.

Tukunna dai, har yanxu baki gano abinda nake so ba.

Ya xauna qasan carpet hade da tankwashe qafafuwansa,

Xo ki xuba min, kije kixo min da twins gobe baxan sami damar ganin su ba, mrng flight xan bi.

*

'Washe garin ranar dakin uwani ya fara nufa bayan ya shirya, jiddah ta tsaya jiran sa a falo har ya fito xuciyarta ba dadi.

Uwani na ganin sa taso da gudu ta rungume sa😯,

Honey tafiya xakayi ka barni dan Allah kaje dani kasan ina sonka baxan jure rashin ka ba,

El'mustapha Where stories live. Discover now