15

4K 397 0
                                    

*El'mustapha*

*Haske Writers Association*

Fertymerh Xarah💞

15

Baa wani bata lokaci sosai ba aka dauki amarya xuwa gidanta,

Ranar jiddah tasha kuka sosai da kyar aka banbareta jikin hajiya, itama hajiyar sai da ta xubar da kwallah, duk yanda kayi sabo da d'iya mace dole akwai ranar da wani xaixo ya dauke ta daga gareka.

Ya turo kofa ya shigo bayan ya dawo daga raka abokansa, tana can qudundune a qarshen gado.

A hankali ya qarasa gurinta ya xauna hade da janye lullubin dake kanta, idonta duk ya kumbura sunyi jawur saboda kuka, yayi ajiyar xuciya,

Kukan me kike yi jiddah, dan Allah kiyi haquri kidaina cikin lokaci qanqani xakiyi sabo da nan har ki manta gida.

Har yanxu tana jin takaicinsa, abinda ya faru a daxu idanunta sunqi daina hasko mata, ta dauke kanta gefe batare da tayi magana ba, yayi juyin duniyar nan tayi magana taqi,

Batare da tunanin komai ba ya dauke ta cak ya nufi dakin sa da ita, batayi mamaki ba dan ya dauke ta cos ya girmeta nesa ba kusa ba, ingarman jikine a tare dashi,

Xaunar da ita yayi akan gado ya sunkuyo sosai numfashinsu yana bugar juna, hakan ba qaramin rikitata ba karo na farko a rayuwarta,

'ki gayamin damuwar ki jiddah, ba haka muka saba yi dake ba, wannan canjin na fuskarki mean something, still batayi magana ba, sai ya dauke ta karo na biyu ya soma hajijiya da ita a tsakiyar dakin,

Tini suka zube kan carpet nishi kawai take sama sama, shi kansa ya jigata, a hankali ya mirgino ya dora kirjinsa akan nata, ya soma goga  tsinin hancinsa akan nata batayi aune ba ya fara kissing dinta ta ko ina, kuka ta sa masa.

Ya dago fuskarta yana girgixa kansa hade da share mata hawayen,

No.. No.. Pls don't cry, bana son taurin kai a rayuwata kibari mu fahimci juna kinqi tun daxu, na kiraki a waya kinqi dauka sai turo min test kike wai manemin mata, shiru tayi masa tana sheshshekar kuka, ya hada fuskarsu guri daya,

Ba kuka nace kiyi ba, look at me and answer my question that's all, wata taxo tace maki ina nemanta ne?

Nidai ka kyaleni ta fada tana qoqarin xame jikinta daga nasa,

Yace baxan kyale kiba, apart from abinda kika gani yau kin taba ganina da wasu mata ne ko an gayamaki ni manemin mata ne?

Cousin's dina ne jiddah you have to know them, baa nan suke ba, suna karatu a Egypt ne, ba laifi bane dan kinganni ina daukar su pic, jinina ne su suna da iko akaina.

Tun farko na gayamaki bana neman mata, da ina da irin wannan d'abiar ke kanki xaki gane kina ganin yanda mata ke tururuwa a kaina.

Tayi shiru, tanajin dadin qamshin turarensa yanayinsu a haka taji kamar kada su rabu, she feels it,

Kinci abinci, ta girgixa kanta a sanyaye, yasa hannu ya shafi cikin yanda yajisa ya tabbatar ba komai aciki, ya tashi yana fadin

Subhanallah jiddah, xama da yunwa bashi da kyau kada ki sake irin wannan kinji, ta gyada kai tana kallonsa.

Ya fice, gasasshiyar kaxa mai ruwa ruwa da fresh milk ya kawo mata, yayi yayi taci taqi saboda nauyinsa da takeji, ya tashi ya nufi toilet yana fadin kafin na fito ki tabbatar kinci kin qoshi, kixo kiyi alwallah mu gabatar da sallah.

Nan ma gyada kai tayi tana kallonsa ya shiga bayin, ba laifi taci da yawa kam ta qoshi, yana fitowa ta shiga bata jima ba ta fito suka gabatar da sallah,

Da kanshi yaje dakinta ya dauko mata kayan barci ya kawo mata, sanda ta sauya kayan qaton hijab ta dora, ita kam hankalinta baya jikinta ji take kamar ta xura da gudu tabar dakin yanda takeyin komai a takure.

Kallonta yayi cikin murmushi qasa qasa, yana son yanayin kunyarta sosai take birgesa, riqo hannunta da yayi yasa jikinta ya fara rawa, yana cire hijabin tayi saurin sunkuyar da kanta qasa kamar xata nutse qasa saboda kunya, ya rage hasken dakin kana ya dauke ta cak sai akan gado.

Duk bidirin da yake jiddah na jinsa, ba kuka take mai fitar da sauti ba sai dai hawaye hakan ya qara masa qaimi akan abinda yake,

Bai barta ba sai da ya sami nutsuwa, hada ta yayi da jikinsa yana shafar bayanta a hankali,

Jiddana is strong, jiddana yar albarka, jiddana ta bani farin cikin da ban taba samun shi a duniyata ba, jiddah itace mace ta farko dana fara sani a rayuwata kuma itace ta qarshe insha Allah, ina sonki jiddah, ina son kasancewa tare dake har qarshen rayuwata, nobody can sperate us we are meant for each other I promise you this.

Ta lumshe idanuwanta, hannuwanta tasa ta xagayo dasu ta bayansa ta rungumesa cikin tsananin sonsa, ko bata fito ta furta masa tana sonsa ba gangar jikinta Ma shaidace.

*

A wannan daren Allah kadai yasan yanda uwani take ciki, sai faman juyi take a tsakiyar gadon, idanunta sun kumbura sosai saboda kuka, xuciyarta sai hasko mata take jiddah nacan akan kirjin el'mustapha din ta🤥 kuma ko ta halin qaqa sai ta auri el'mustapha, sai ta mallakesa ya xamo nata.


Vote me on wattpad phertymerh1

El'mustapha Where stories live. Discover now