Biyayya....61-62

829 39 8
                                    

💎💎💎💎
💎💎💎💎
     💎💎💎
        💎💎

*BIYAYYA*

*Story...writing*
   By
   *Maryam Abdul*

*Typing.....*⌨

   💫 *DA BAZARMU WRITERS ASS*💫

We are here to make you happy.... Smile and educated to realized that we are the best among all..... *DABAZAMU MUKE TUN'KAHO*💃💃

Masoyana banson dame zan sakamukuba saidai nace" ubangiji ya biyaku da gidan aljanna...yabar ZUMUNCI"

*page....61-62*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*

----------Mom ta girgiza kai batare da taqara furta koda "a" ba amma acikin zuciyarta tasan abinda dad keshirin aikatawa kamar dawuya dan dai ita tasan haryanzu Ashraf baison Khadija.

Shikam Ashraf koda yashiga d'akinsa kaitsaye band'aki yawuce wanka yayi sannan yafito falon saman .

Dije dake zaune akan gado tana tunanin abinda Ashraf yaimata ga kuma mom da dad
dasuka kamasu d'azun, kamar ammintsineta ta mi'ke zunbur ta fice dag d'akinnata.

Tana shiga falon ta taddashi zaune turus tai, kamar takoma saikuma naga ta fad'a kaitsaye.kujera tasamu tazauna tare da turo d'aurin d'ankwalinta gaban goshi tana wani karkad'a qafa.

Ashraf dake zaune yana daddanna waya kallo d'aya yamata ta bashi dariya saidai yai saurin kimtseta batare dayabari tafitoba.

Ganin itama baice da ita cikanki ba yasata turo baki dan taso yamata magana tamai tsiyartata.

Zaman baki wane dad'eba ya miqe Tate da sauka qasa Dan amsa kiran dad.

Itakam Dije qwafatai tare da fad'in" ashema matar kunyar qaryane kai"

Ganin baya qasan yasashi haurawa part dinsa.

Zaune yataddashi yana jera wasu file a drawer d'in da yake ajjiye takaddu.sallama yamasa tare da qara gaidashi.

Cikin fara'a dad ya amsa, tare da kallonsa kana yace" bakomi ne yasa nace kazoba sai dan Abu d'aya, wannan abun kuma bakomi bane illa inaso kutattara kayanku kaida matarka ko koma gidanku"

Cikin sauri Ashraf ya d'ago Kansas yakalleahi kana yace" dad meyafaru kuma haka?"

Dad ya murmusa kana yace" au tambayata kakeyima Ashraf sabida baka da kunya ko?"

Sosa qeyarsa yaqi kafin yace" afuwan dad amma dai da kadad'a duba lamarin nanfa nifa banga abindama yafaru haka da zafiba dad"

Dad ya tsaya da har-had'a file d'in yana me dubanshi dakyau kana yace" kaci gidanku da duba lamari, yoto in banda abinka wani lamari za'a duba kuma Bacin Wanda muka gani d'azu, koda akwai shine? uhmm inajinka gayamin"

Ashraf ya sunkui dakai yana mai murmushi kafin yace" babu amma ita yarunyarce tacema tagaji dazama dakune dad"

Dad yaqi murmushi irin nasu na manya Dan yasanya duk wannan abun dayakeyi kwana-kwanace kawai dubanshi yai yace" ah ba itace taceba Kaine kafad'a nace kanason matarka akusa dakai"

Ashraf jin an anbace Dije da sunan matarshi akaro nabiyu gashi abinda yatsana kenan takya yaji zuciyarsa na masa wata irin suya mai zafi kallon dad yaqi yace" shikkenan zamu koma dad kada kadamu"

Dad yace" yoto ni meye kuma na damuwata, ai daman haka nakeso tunda dai Allah ya had'a kanku ai shikkenan ko, tashe kaji Allah yayi albarka"

Da "ameen" kawai ya amsa kana yamasa sallam yafice.

BIYAYYAHWhere stories live. Discover now