biyayyah.....!

833 42 1
                                    

💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
     💎💎💎
        💎💎

*BIYYYAH*

 

*Story...writing*

By

   *Maryam Abdul*

*Typing.....*⌨

💫 *DA BAZARMU WRITERS ASS*💫

We are here to make you happy.... Smile and educated to realized that we are the best among all..... *DABAZAMU MIKE TUN'KAHO*💃💃

Dedicated to you my
   *My little sisy*

*page.... 43-44*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*

-------Auta ta gyara zamanta kana tace.
" aunty naga kamar baki gyara d'akin ba?"

Murmushi Dije tai kafin tace.
" ehhh ai masu gyaran baso zoba"

Auta tai murmushi tace.
" ai yaya baya bari wasu su gyara mai d'aki, kinga yanzu dai kice wacce zaki dinga gyara mai"

Dije ta zaro ido tace.
" wa ni, a ina zan Iya, kallifa 'katan guri, kice zan gyara kuma ni kad'ai"

Auta ta fad'a gyara zamanta tare da ri'kon hannun ta tace.
" gaba aunty ai bashi da girma, kuma ba gani ba zan dinga tayaki, kyanzu tashi mu fara"

Dije ta mi'ke tare da sauke nunfashin.nan suka shiga gyaran d'akin, yayin da auta ke mata bayanin komi tace.
" kinga yaya ko, kullum sai ya canza zanin gado, idan kuma bai canza ba, to sai dai idan bai zauna ba, mom har fad'a take mai"

Ta juya ta bud'e mata wadrop d'insa tace.
" nan kuma wajen kayansa ne, nan wajen kayansa sawa ne, wannan kuma gefen na bacci ne, sai na shan iska da kuma sport "

Dije ta sauke ajiyar zuciya tace .
" wai duk shi kad'ai, wad'annan uban kayan, ina zai kaisu?"

Auta tai murmushi tace " kema ai baki kayan haka, ki baki bud'i wadrop d'insa?"

Dije tace " a ina kuma take?, ni banga komi ba"

Auta taja hannunta zuwa d'ayan side d'in ta bud'e wata 'kofa suka shiga, wani 'kayataccen d'aki na gani.

" wannan shine fa d'akinki, da komi naki a ciki"
Auta ta fad'a, tana kallonta.

Dije ta gwalo ido, tace.
" wai cab, wannan ai yamin girma wllh, bazan Iya zamaba, wannan d'inma ya ishemu"

Auta tace.
" a'a gaskiya aunty, ai ba dole saikin zauna a cikiba, amma kema kina bu'kata sirri"

Batace mata komi, tace.
" muje mu 'karasaba aikin"

Nan dai suka ci gaba da aikinsu, bayan sun gama ne, auta tasa Dije yin wanka, tare da mata light make up.'kasa suka sakko, direct d'akin auta sukayi, banga Dine ta 'Kara ganin aljannar duniya.kallon auta tai tace.
"Wai ko duka in za'a gurin wani ko za'a sakko 'kasa sai an shiga wannan abun?"

Auta ta tun tsure da dariya tace " kai aunty, wai wannan abun, linter ce fa, kinga 'bangaren su dad ne na farko, sai nawa, sai na yaya,amma duk zan koya miki komi, kada ki damu aunty"

Dije ta sauke nunfashi tace " da dai yafi"

Nan auta ta d'akko wasu kaya tace.
" Wannan nakine, aunty, na dad'e ina siya ina ajjiyewa sabida na bawa aunty nah, gashi"
Ta 'karasaba tana mi'ka mata su.

Dije tai murmushi tace.
" ri'ke a wajenki, zan amsa, amma ba yanzu ba, na gode"

Auta ba tace mata komi ba, ta maidasu wadrop d'insa nata, kana ta hau kan lafiyayyan gadon ta ta kwanta.

BIYAYYAHWhere stories live. Discover now