BIYAYYAH...

1K 47 2
                                    

🔥🔥🔥🔥🔥
   🔥🔥🔥🔥
       🔥🔥🔥
           🔥🔥
*BIYAYYAH*

By
   *Maryam Abdul*


   Dedicated to you *my luvly sister*

💫 *DA BAZARMU WRITERS ASS.* 💫

We are here to make you happy, smile...educated and to realized that we are the best among all...*DA BAZARMU MUKE TUNƘAHO*


*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHEEM*

*page....18-20*



..........Ƙwanƙwasa ƙofar yai haɗe da sallama, koda yashiga zaune ya taddashi yana haɗa wasu file. Saida ya kammala abida yake sannan ya juyo ya fuskanceshi.

  " dad barka da yamma, fatan munsameku lafiya?"

   " ah lafiya lau, fatan kaima haka"

" alhamdulillah" ya faɗa.

Tsawon minti biyar bawanda yasakya cewa uffan ganin shitun yayi yawa ne yasanya Ashraf yin magana tare da cewa " amm dad dama in ba abinda kake inaso muyi wata magana"

  " lafiya kuwa Ashraf, inajinka, meke tafe dakai"

Saida ya sosa ƙeyarsa tare da ajjiyar zuciya kagin yace " daman akan wannan maganar ce, nace dad mai zai hana a ƙara lokaci akai, tukunna na kammala gidana danake yi, sannankuma daman inaso na sanyata a makaranta koda secondary ne in takammala sai amana auren, amma dad dana ganata wllh yarinyar tai ƙanƙanta da aure, atunaninama batasan komi game da rayuwar aureba."

Dad ya kalleshi tare da girgiza kai kana yace " hmm!yaro yarone, ai gida daman na riga da nata nadar mukushi, sannan maganar makaranta in tatare a gifan naka sai kaimata komi, maganar yarita kwa ai ba akanta aka faraba, kodan konzo a zamani shiyasa, amma waɗanda aka musu can baya fa, su suce me, ko sunzauna lafiya ba abinda ya faru dasu, sannan maganar rashin sanin rayuwar aure wannan duk mai sauƙine, da zarar ta zauna dakai zata dinga fahimtar komi, domin kwa kai zaka temaka mata wajen saninsu. Ka fahimta"

Gyaɗa kai yai tare da faɗin " amma dad wllh hakan na kassara rayuwar yaran yanzu dayawafa, in ka lura, da da, da yanzu ba ɗaya ba, lafiyar da tafi inganta akan ta yanzu, plz dad abarta ta ƙara girma"

  Kallonshi yai tare dayin wani murmushi yace"  Ashraf kenan, baza ka taɓa gane abinda muke nufi da auren nanba,gata muke ma sosai da sosai, amma nan gaba zakaz o kana godemana, sai dai ka sani aure ba fashi, kuma inkai wasa ma zan dawo dashi nan da 2 weeks . maza ɓacemin daga gani, in ankawota ka wufantar da ita sabida bata gama girma ba, kaje Me nace ko"

" shikkenan dad, amma Dan Allah Kaduna lamarin nan" yana gama fad'ar haka ya mi'ke zai FIta, nan ya tsinkayo muryar dad na fad'in " to banana zan duba lamura dayawama" Shidai bai ce 'kalaba yasakai yafita.koda ya sauka 'kasa direct kan dinning ya nufa, duk dacewa yanajin abincinma ya five mass arai, saidai matu'kar baiceba to mom zata zargi wani Abu data gareshi, alhalin yanzu baison 'batawa iyayen nasa rai, yagaji da wannan CeCe kucan da sukeyi sai kace basu suka haifeshiba.

Yanayin da mom ta ganshi tasan lallai akwai damuea atattare dashi, lallai akwai wani abun a'kasa, 'karasawa tai kusa dashi taja kujera ta zauna tace " yadai my son, kaga dad d'in haka, lpy dai ko?"

   " ah bakomi mom, mekika gani?"

Murmushi tai tace " my son, bazaka iya ta'ba 'boyemin abinda ke damunkaba, kasani koba komi ninayi d'awainiya dakai, Nina haifeka, taya zan kasa gane damuwarka da rashin damuwarka, oya maza gayamin meke faruwa,me dad'in naka yace ma"

" mom, bakomi, kawaidai inaso ad'an 'karan lokaci akan auren nan, mom yakamata ace yarinyar nan tasan abubuwa da dama akan rayuwar aure, mom kinganta kuwa, yarinyace just 19years, kuma ko karatu bataiba, mom aduba lamarin nan Dan Allah"

Sha kanshi tai tace " my son kenan, zamani kukazo, shiyasa kuke ganin abubuwa dayawa amatsayin 'karanta, amma inkai duba da al'amuran da sam ba magana 'kan'kanta, kua it's rayuwar auren da sannu zata Santa, muma nan dakake gani duk ahaka akamana auren kuma gashi munzauna da mazajenmu lafiya, kayi ha'kuri da ita, kuma kai zaka koya mata abubuwa da dama, kaji ko"

  " haba mom, kema haka zakice, amma mom sure zanyi ko koma raino, Dan Allah kiyi magana da dad abarta koda Junior be tayi, akuma data a islamiya Dan Allah"

  " shikkenan zan 'ko'karta, amma abin fa son dakamar wuya, dad haka ya amince, yanzu dai kaci abincin kajid

   " yawwa mom shiyasa make sonki, Allah yabarmu tare"

" ameen my son, har naga jikokinka da d'iyar albarka mai zuwa wannan Family"

Kamar an fad'i sa'kon mutuwa haka ya zun'buro baki. Murmushi kawai mom tayi tasani bawai San yarinyar yakeba, kuma duk wannan abun da yake Dan yakaucewa auren, amma tasan bazaiyiwuba, fatanta d'aya shine kada yawula'kanta 'Yar mutane, sanna Allah yasa yasota, fiye da yadda Duke tunani.


    Yana kammalawa ya d'au key d'in motarsa yafice tare dayiwa mom sallama, koda ya fita tunani kawai yake Allah yasa dad ya aminta da zancansa, shikuma wannan hanyarce kawai zai samu ya rabu da wannan 'kajagar, dai-dai 'kofar gidansu Imran ya parker mortar tare da fire wayarshi ya danna lambar wayar Imran. ringing biyu tai yad'aga tare da fad'in " yadai ango ka sakko be"
   

Tsaki yaja tare da fad'in " ban saniba banza, ni kome kake kabari kafito INA 'kofar gidanku"

" ohh to babana da mamata angama magana, agama ganin fitowa, karkadamu" yana 'karasawa yakashe kiran tare da fad'in " hhh ai nasan dole anemeni, yanzukuma kome yake 'kullawa haka oho"

Yayi kusan minti 15 a zaune cikin mota, zai faman Jan tsaki yake, Imran ne ya bud'e murfin mortar yashiga ya zauna a sit d'in mai zaman banza. " yadai malam kadameni da Kiran gaggawa"

Ko kallonshi bai yaja tsaki tare da fad'in " bansani , kaja Baki kamin shiru kawai"

" a'a kaga dakata in wannan iskancin zakamin wllh dakata nafice, inada ayyukan yi dayawa agabana"

" ni kuma babu ko?" Ya fad'a fuska ad'aure.

Imran yai murmushi yace " oho waya sani"

Jan mortar yai batare da yace mishi uffan ba, direct gidan gonarsa ya nufa, yana shiga yai parking tare da bud'e muffin mortar ya fita. Girgiza kai kawai Imran tai shima ya fita.

Koda yashiga zaune ya taddashi kan kujera mai cin mutum uku, kallonshi tai yace " wai lafiyarka 'kalau kuwa Ashraf, kafad'an me yake faruwa"


Sai da ya sauke ajiyar zuciya yace " plz wllh banason ta, banasonta ko kad'an, Dan Allah kai wani Abu akai Imran"

Imran ya kalleshi yace " haba Ashraf, yakake Abu tamkar 'karamin yaro na goye, inkeji angama magana, tunda har kaje ka ganota, dan Allah kadaure kayi BIYAYYA ga iyayenka ko kaima kasami masu yimaka biyayyar"

Kallon da tai yace " wllh Imran ko kad'an banjin ta acikin zuciyata, imran zamana da ita bazai ta'ba dad'iba"

" naji ya isa haka, amma kadaure kayi wannan Biyayyar, kasani zakaci riba, kuma wata rana zaka sota, Nina gayama wannan magana, Dan Allah abokina kaji"

" hmm bazaka ganeba Imran, amma tunda haka kuma zab'a shikkenan, amma kasani duk abinda ya biyo baya ba laifina bane, maganar SO Sam babu ita atare dani da wannan kuchakar yarinyar, bazan tab'a Santaba, na tsaneta, sabida tashiga rayuwata"

"naji baka Sonta, amma kadaure ayi auren nan, kaji"

  " naji, zan tsaya ayi aure, amma batare da walwalataba, shikkenan haka kukeso ko, ya wadatar hakan ai ko?"

" ah yayi na DIJE, bada kanka asare....."

Cikin zafin amma yakaimai wani naushi, cikin 'kwarewa Imran ya kauce tare da fad'in " ah Allah ya bada ha'kuri, wani"

Ashraf ya matsa kusa dashi yace " banza agidan uban wama kasamo pic d'in nan, harkake nunawa mom?"

Imran yace " yo to INA ruwanka, Kodai sokake na turama, to bud'e zender malam"

Cike da huce yayi kansa  yana fad'in " wllh ka fita idona, aikin banza narasa wacce zanso sai wannan 'kwailar"


Share and comment.

*Miss Gentle, ta kuce....*  ✍✍✍

BIYAYYAHWhere stories live. Discover now