biyayyah....!

809 45 1
                                    

💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
     💎💎💎
        💎💎

*BIYYYAH*

 

*Story...writing*

By

   *Maryam Abdul*

*Typing.....*⌨

💫 *DA BAZARMU WRITERS ASS*💫

We are here to make you happy.... Smile and educated to realized that we are the best among all..... *DABAZAMU MIKE TUN'KAHO*💃💃

Da bazarmu writers ass. Fatan alkhairi ga kowa da kowa.... Ku kasance cikin farin ciki da annushuwa na har abada.
 

*page.... 47-48*

Bismillahir rahmanir raheem.

------A fir gice ta mi'ke tsaye tare da kallon inda ya ke, ganin shi tai tsaye sanye da kaya da jaka a rataye a ka fad'ar shi a lamar fita zaiyi.

Kallon ta yai kafin yace" ina aikin da aka sa ki, ki kazo ki ke hutawa a nan ko, wato ba zaki yiba ki ke nufi ko me?"

Sauke idon ta tai daga kan shi kafin tace" ba ruwa a bayin shi yasa, kuma naga kana bacci ne ban son na ka tse ma baccin ka"

Kallon tsaf ya mata kana yace" kamar ya ba ruwa a ban d'aki, oya muje ki nu nan inda ba ruwa"

Gaba yai ita kuma ta bishi a baya,  'kofar tiloilet d'in ya tura tar da Jan hannun ta ya Danna bayin yace" oya fad'a min ina ne ba ruwa a cijin sa"

Gyara tsayuwar ta tai tace" ai kowa yaga bayin yasan ba ruwa, Dan ni dai na duba ko ina banga ruwa ba"

Murmushi yai tare da kunna fanfan dake jikin bayin Wanda in ba lura kai da kyau ba ba zaka ce fanfo ba ne.

Kallon ta ya sakya yi kana yace" wannan kan ki ne da za kice ba ruwa, wllh ki ka sake wani ya shigo yaga abinda ki keyi to kisan amsar da zaki ba da"

Yana gama fad'a haka ya fice daga bayin tare da Jan wani wawan tsaki.

Itama tsakin taja kafin tace" yau naga abinda yafi 'karfi na haka kawai a d'aki mutum a gamashi kuka, inda nasan da fanfon ai da ban zauna zaman ban za ba, to ta ya ma za'ai mutum ya san da wani fanfo, an zo a dasa Abu a inda ba za'a gane ba". Da wannan surutan na ta ta fara aikin.

Ba ita ta kammala ayyu kan ba sai wajen goma na safiyar, wannan aikin da tai ji take kamar bayan ta zai cire, ita da ko shara bata yi sai ta ga dama take d'au kar tsintsiya Dan komi Iya n ta ta d'au ke mata.

'D'akin ta ta shiga ta fad'a toilet da yake fanfon nata band'akin ba irin na sa bane yasa bata shan wahalar sa, kuma koda farko ma ita ta fara gano abin ta da kanta.

Wanka tayo sannan ta shafa mai tar da 'yar mittsika gida a fuskar ta, wata atamfa ta d'aukar tasa amma rigar da ban zanin da ban.

Kallon kan ta tai a madubi tace" kai alqur'an nayi kyau sosai" tana wannan maganar ne auta ta turo 'kofar d'akin na ta.

" Kai aunty nasha ga ya miki ki daina wannan kwana calar haba, yanzu fa a birni ki ke". Auta ta fad'a tana ''karasawa wajen da Dije ta ke.

Dije ta washe baki tace" ke ai na fi kyau a haka, kalli fa ki ga yadda nayi kyau"

Auta ta zun'buro baki tace" wllh baki kyau ba aunty, bari kiga". Ta 'karasa fad'a tana d'akko warin kayan.

" Aunty kisa raguwar ki gani sai kinfi kyau wllh"

BIYAYYAHWhere stories live. Discover now