Biyayyah......

771 42 1
                                    

💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
💎💎💎
💎💎

*BIYYYAH*

*Story...writing*

By

*Maryam Abdul*

*Typing.....*⌨

💫 *DA BAZARMU WRITERS ASS*💫

We are here to make you happy.... Smile and educated to realized that we are the best among all..... *DABAZAMU MIKE TUN'KAHO*💃💃

*page.... 39-40*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM*

........Dda ya gyara zamansa yana me fuskantarta yace " ehh to, kin kawo shawara mai kyau nima daman nayi tunanin hakan, sai kuma make ganin kamar my tauye musu ha'k'kinsu, shiyasa ban magana akaiba"

Murmushi tai tace " nidai a barshi a hakan kawai, bayan biki su tare anan, ba wani tauye ha'k'kinsu"

" shikkenan, Allah ya shige mana gaba" dad ya fad'a.

Da "ameeen" mom ta bishi da shi.

.........
Rana bata 'karya sai dai uwar 'diya taji kunya....hakan ce ta kasance wajen su Ashraf da Dije, domin kwa yau ake sa Dije a lalle, duk da bawani taro akaiba amma masha Allah abin ya 'kawatar domin kwa innan su Jummai ba 'karamin liyafa ta shirya ba.

Jummai ce ta kalleta tace " alqur'an baki ga yadda kika yi kyau ba"

Tsaki taja kafin tace " kanki akeji, no kin daman da shegen surutu"

Jummai ta ri'ke baki tar da fad'in " au yau kuma nice mai shegen surutu?"

" ehhh ko nayi 'karyane" Dije ta fad'a a hassle.

" ahh wa, ni na isa nace haka, ta d'an birni bada kanki a date, muje gida muce....."
Ai bata bari ta 'karasaba ta jeho mata Kofi, tare da Jan tsaki " wllh ki fita harkata, na gaya miki"

Jummai ta 'kyal'kyale da dariya kafin tace " to to ni meye nawa a ciki daga fad'in gaskiya kuma"

Bata kulata ba tai sshigewarta d'aki. Ita kam Jummai ba abinda take sai tilli'kar dariyarta.

.......Mom ce zaune gabanta Ashraf be Wanda take tashan fad'a a wajenta.
" yanzu fisabilillahi Ashraf ka kyautawa 'yar mutane, tun kafin bikin nan make cewa kaje ka 'Kara ganinta, inda akwai a binda take bu'kata ka bata, amma shine kai kunnan uwar shegu dani ko, yanzu ka kyauta?"

'Dago kansa yai yace " mom, bafa nasamun lokacine shiyasa, ayyuka sunmin yawa, amma kema kinsan da tuni naje"

" su ayyukan sunci 'kaniyarsu, wai kai da anma magana saikace aiki-aiki, to waye baya da aikin time, saikai mai bakin magana, to wllh idan bakaje yau ni dakaine, zan gayawa dad d'in naka"

Kallonta yai yace " mom I'm sorry, zanje insha Allahu"

"Da dai ya fi maka, in zaka wuce kazo ka amshi sa'ko ka kai mata"

Da " to" kawai ya bita dashi, ya haura zamansa, zuciyarsa cunkushi da wani tu'ku'kin ba'kin ciki, akan wannam 'kalla 'kaggen auren mom ke masa fad'a, " wllh wannam yarinyar ta shiga uku, muddin ta sakye ta shigo cijin gidansa". tunanin irin zaman da zasuyi da irin muguntar da ya shirya mata kawai yakeyi, domin ba makawa sai ta d'and'ani kud'arta. * nikam nace " Anya kwa hakan zaiyiwu, Ashraf"* muje dai zuwa.

.......Sai wajen la'asar ya shirya shida Imran suka d'auki hanyar 'kauyensu Dije....minti talatin me ya kaisu, sabida gudun da take sharawa, tun a hanya yakewa Imran warning " wai ya kama kansa, wllh karya bada su" shikam Imran ko kulashi baiyiba, dan daman yana ta san ya gamu da Dije. * to me ake 'kullawa ne Imran*.

BIYAYYAHWhere stories live. Discover now