Page Sixty Seven

819 64 19
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

*Zeeneert*@ wattpad

I don't even know where to start from but just know that bazamuyi jimawar da mukayi a bayaba zamu karasa book dinnan insha ALLAH .  Let's keep pushing and Insha ALLAH it'll be worth it.

I know this comes late but as promised,this page is for you YUSRAH AHMAD. Happy Graduation 🥂🎉❤ Allah yasanya wa karatun albarka. Amin.

*Page Sixty Seven*

______

Dakine makeke na gani na fada dayasamu gini da furnitures din zamani. Dakin se tashin sanyin AC da sanyayyar kamshin Turaren wuta yake anma hakan be hana zufa tsatssafowa daga jikin IMAN ba. Safa da Marwa taketa yi a tsakiyar dakin feeling so restless. Dabadan kananun kitso da lallen da aka tsantsaramata ba gakuma wani irin glow da skin dinta keyi bazaka taba cewa amarya bace ba for brides always looks happy and excited about their wedding unlike her! Knocking din kofar dakin da akayine yasata saurin zuwa ta bude da alamadai dama tsumayin zuwan wani takeyi. Ganin Afrah ce kanwarta yasata sakin dan guntun tsaki tasaki kofar takoma cikin dakin disappointedly.

Afrah takaraso cikin dakin bakinta daukeda salati tana kallon makeup artist dinda tafi awa da shigo da ita dakin tana zaune kan stool agaban mirror makeup kit dinta nakan cinyarta tarabza uban tagumi gakuma kaya,shoes,purse and jeweldies dinda aka fitarwa IMAN din zata saka for Kamu duk a ajiye kan gado babu wanda aka taba. Tace "Yanzu dama Yaya Iman ba'abunda kukayi tun dazu?su Momy fa duk sun gama shiri yanzuma ita tace inzo in duba kokun gama se afara tafiya event center din. Gacan kawayenki a parlour duk sun shirya sumaaa..." Iman ganin yanda Afrah ketada jijiyoyin wuya tace "For goodness sake I'll get ready Afrah. Hanan(Her best friend) nake jira akwai maganar dazamuyine" in disbelief Afrah tace "Wani irin maganane zakuyi da ana shirya ki bazaku iyayinshi ba?" Sekuma tashiga yimata kallon tuhuma,tace "badai bakida niyar zuwa gurin event dinnan bane Yaya Iman? Dan Allah in abunda ke ranki kenan kiyi hakuri kirufa mana asiri. Uncle Umar's family came all the way from Yola sabida su halarci taron nan. Ga kawayen Momy da bakin kunya duk sunzo inkikace bazaki je ba kamar kintona asirin halinda ake ciki dake akan batun aurennan ne duniya tasani" Imaan data gaji da korafin Afrah tace "Shikenan naji. We'll start the make-up in Hanan din tazo semuyi magana as you suggested" cikeda rashin gamsuwa Afrah tace "You promise you're not doing anything wrong?" Iman tace "I promise ....." anma dukda haka Afrah bata daina mata magiya kartayi abunda zaiyi tarnishing reputation din family dinsuba.

Iman almost pissed off tace "Wai mekika maidanine Afrah? Don't you trust and believe in me?" Afrah  kamar zatayi kuka tace "Bahaka bane Yaya Iman. Naga last time kinje ganin Yaya Abbah even after Abbu yayi warning dinki squarely shiyasa" Iman tace "Toh bayan nan kinga nasake  disobeying dinshi ne?" Girgizakai Afrah tayi alamun a'a. Iman takamo  hannun Kanwartawa tasaka cikin nata tace "then I won't do it now believe me. Komai kikaga nayi abaya dawanda nakeyi yanzu I'm helpless ne Afrah....... nida Abbah(her boyfriend) are only looking for a way to fulfil our dreams bazakuma mutaba bi tahanyar da bata daceba. Kinsanni kinkuma san waye shi and what we both are capable of sabida haka kidaina daukan abunda kikaji anfada batareda kinsan asalin dalilin yin hakanba" Iman taja hannun Afrah tafitar a dakin tana fadin 'Kije kicema Momy nanda 1hr zamu gama" daganan kuma bata jira cewarta ba tarufe kofar takoma ciki,takarbi wayar Makeup artist din tasake kiran layin Hanan anma batayi picking ba.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now