Page Twenty Three

488 61 8
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thannk you and happy reading*. 😍

*Page Twenty Three*

Ummi tasauke nannauyar ajiyar zuciya tace "Nima acikin wani American movie dana kallah dajimawa nafara Jin sunan cutar. It's a Mental disorder,all I know is cutace da takesa mutum yakasa differentiating between reality and imagination,sesuyi imagining abu sudauka cewa a reality abun yafaru" Ummi tadubi Muzammil da Daddy carefully tace "Inba wannan cutar kedamun Mami ba toh a Ina matsalar take? Ninasan Mami bazata mana karya tana daddagewa ba na tsahon wannan lokacin sannan kuma mun tabbatar bawani ne ke chatting dinta in place of Muzammil ba bayan binciken danayi" Ummi ta karada fada musu abunda Mummy tafada Mata jiya na bata taba ganin Mami na chatting da Muzammil ba sedai fada datakeyi a baki,takuma sanar dasu abunda Ameera tafada Mata dazu data tambayeta inda daga karshe tace "Kunga kenan tunda duma sunyi shaida I'm sure babu wani hidden culprit din ko ace anje angoge chats so schizophrenia is the only thing I can think of"

Daddy dayayi shiru yanajin bayanan Ummi yace "But Mu'azzam got his mental disability due to incident dinda yafaru a Germany, it's not something he's born with to ta Ina zaiyi following traits dinsa?"

Ummi tace "Na tambayane because nasan Yaya Mu'azzam yataba suffering from Mental disorder bawai don I'm sure mental disorder follow traits ba sannan bana tunanin Dole setawannan sigar ake kamuwa da irin wadannan cututtukan ba,amma why not kakira Dr Imran kamasa bayanin abubuwan dayake faruwa I'm sure he'll explain everything in detail inma abunda ke damunta kenan tunda nima hasashe nayi bawai na tabbatar bane" Daddy yace "Alright barina kirashi yanzu" daganan yamaida dubansa ga Muzammil that looked so dispondent yace "Muzammil daukomin wayata a daki" kamar wanda kwai yafashe ma haka Muzammil yanufi dakin Daddy don aiwatar da abunda yasakashi.

A mental disorder? How and why? Why will Mami be suffering this much at her tender age? He just hope and pray hasashen Ummi ne kawai bawai dagaske Mamin na dauke da cutarba. Bayanan Abba suffered with his ilness anma haryau yakan tuna yanda Hajja take bashi labarin abun da irin wahalar dayasha and he wouldn't even wish for his enermy to go through thesame thing bare Mami,the love of his life. Dauko wayar Daddy yayi a dakinsa yakawo masa yana addu'ar Allah yasa in anyi waya da likitan yazamanto ba abunda ake zargi din baneba.

Daddy yayi scrolling contact list dinsa yakai kan layin Dr Imran yayi dialing,first ring bedaga ba harsaida yakusa yankewa,a handsfree Daddy yasaka wayar yama Dr. Imaran sallama ya amsa from the other end suka gaisa yana tambayarsa ya kwana biyu da iyali. Duk cikin turanci suke maganar

Daddy yace "Kowa Lafiya lau Alhamdulillah Dr. Yanaka iyalin?" Dr. Imran yace "Lafiyansu kalau Alhamdulillah" Daddy yace "Masha Allah. Tambaya nakeson inmaka inbabu damuwa" Dr. Imran yace "Why not? Go ahead please. Allah yasa nasani" Daddy yace "Amin. Do mental disorder follow traits?" Shiru Dr. Imran yayi nadan wasu dakiku kafin yace "It does but not in all circumstances,wasu can be mentally disabled and their children will be perfectly healthy but it might go through their grandchildren or great grandchildren din haka. But it rarely happens gaskiya,most of Mental disabilities damuke dealing with yanzu zakaga yanada causes dinsa bawai gada sukayi ba. E.g your Brother,he got his Mental problem because of that incident in Germany" Daddy dakejin bayanan Dr Imran cikeda gamsuwa yace "Okay thank you Dr" Dr. Imran yace "You're welcome but I hope bawani matsalam bane kuma?" Daddy yashiga stretching forehead dinsa worriedly yace "There's a little bit of problem Kam. It's Mu'azzam's Daughter,she's been acting weirdly shiyasa nace barina tambaya first karmuyi concluding"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now