Page Forty Four

388 57 25
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Forty Four*

Seda Muzammil yaga Mami tashiga sashinsu sannan yadaina binta abaya yasamu guri a harabar gidan yazauna yana sauke numfashi ayayinda yasa both palms dinsa yarufe fuska trying to surface his anger. Ko sakanni goma beyi ahakaba yaji kamar antsaya akanshi,cire hannayen yayi a fuska don ganin wanene.

It's Sagiruuuu,ashe yabiyo shi abaya besaniba

Budan baki Sagiruuun yayi zaiyi magana yayi sauri ya katse shi,yace "Karma ka bata bakinka Sagir......I'm not in the mood to talk about anything now,especially not what just transpired in there" Muzammil ya karashe maganar yana pointing apartment dinsa strictly ayayinda yatashi yanufi inda Soldiers dinsa kezaune a compound din gidan,yasan halinsu Sagiruuu sarai,dukda yamasa magana inyayi niya seya fadi abunda yake ransa which might end up provoking him koma susamu sabani

Yace da Soldiers dinsa "Who's in for a night patrol?" Kallon juna suka shigayi atsakanin su da mamaki sanin cewa a Maiduguri ne kadai suke night patrol. Anan Damaturu aikin rana kawai sukeyi except if wani impromptu mission yataso but looking at their boss right now they don't think impromptu mission dinne yataso tunda har yana basu choice amma sedai Muzammil yamanta in military profession babu choice. Once the Commander commands everyone has to follow.

Haka suka tashi suka hau shiri duka. Shidai Sagiruuu nanan tsaye inda Muzammil yabarshi yana kallon ikon Allah harsuka shigo motocinsu aka bude musu gate suka fita,girgizakai yayi in disbelief aranshi yana ayyana
"Kuma yau kunshiga garari" referring to the Soldiers hakanan yau masu laifi suka yarda suka shiga hannun Muzammil ya tabbata kashinsu seya bushe dan akansu zaisauke bacin ransa tass.

Yarasa yaushene Muzammil zai girma yarage wannan kishin nasa marar tushe! Insu na gida yanayi musu suna yi masa uzuri sabida sunsan halinsa ne aiseya koyi controlling kansa ma yan waje barinma irin Sadiq dayasan ba girman Nigeria baneba. He knows nothing about our culture and traditions here in northern nigeria so he can't just blame him dan abunda yatashi yaga anayi a environment dinda yayi rayuwa shima shizaiyi adapting. As for Mami he's her visitor dayayi tattaki tundaga wata kasa danyazo yatayata murna dole tabashi kulawa yanda yakamata and Muzammil should have reason this way anmaa inaaaaaa..... kishi yarufe masa ido bayaji bayagani.

As for Uncle Noor kuwa abunda Muzammil din yayi ba karamin burgeshi yayiba hakanan inshine a shoes din Muzammil dinma seya hada da Mari. Wani irin shashanci da sabon salo ne Mamin tasamu da zatazo tana kashewa wani kato murya harda zancen zasu shiga Kitchen su tafasa shayi tare. Aiko Muzammil baya gurin bekamata tayi wannan shashancin ba bare yananan. Kai koda ace Muzammil din ne in place of Sadiq yakamata ace akwai wani ounce of kunya da kamun kai dazaisa takasayin hakan dukdama sautari yakanyi mata uzuri indai akan issuen ta da Muzammil ne. Tunda can yasan irin son da Mami keyiwa Muzammil da yanda bata iya boye yanda takeji game dashi ako ina but this new behaviour?he just can't seem to understand what's going on.

Shi sam bega laifin Sadiq ba danshi aganinshi Mamin ce tabada fuska! Aiseka kama kanka sannan za a girmama ka ko adaraja ka. Da bata sakewa Sadiq dinba tanuna mishi ita yar gidan manyace babu abunda zaisashi cewa zaibita Kitchen ya tayata tafasa shayi in their presence.
Haka ya kirata awaya yayi mata tatas adaren trying to put some sense into her dan bazaima iya jira yabari harsai gobe ba tsabar yanda ranshi yabaci,kai kace shine Muzammil din.

Mami kuwa sam fadan da Uncle Noor yakirata yanayi be dadata da kasa kokadan ba,aganinta dan besan abunda Muzammil din yayi mata bane yasa yake wannan babatun da ace yasani ba abunda zai hanashi goya mata baya. Damuwarta daya Sadiq,yanzu haka tasan yanacan yadaga hankali yana tunani kala kala. Haka tadinga kiranshi awaya anma baya picking daga karshema kashe wayar yayi gabadaya.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now