PROLOGUE

4.4K 136 23
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZZAMIL*
( _The Brave warrior_ )

Written by *Zeeneert*💕

*Zeeneert*@wattpad

*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thank you and happy reading*. 😍

*PROLOGUE*

*SOUTH AFRICAN MILITARY SCHOOL,SOUTH AFRICA*

Katuwar hall ce dake daukeda dubbanin mutane cikinta,Kama daga kan shuwagabannin makarantar,iyaye dasuka zo taya Yayansu murnar gama karatunsu,Daliban makarantar that are still in training sekuma Daliban da akayi wannan gagarumar taron sabida su,gefe guda aka ware musu suna zaune hakanan kowannensu nasanye da Uniform dinsa na sojoji(Kaki) gwanin ban sha'awa. Duk wanda zaka kalli fuskarsa cikin hall din zaka tabbatar yana cikin farin ciki da tsananin nishadi. Celebration aketayi here and then cikin wadanda suka halarci taron kuwa harda *Alhaji Muhammad Tumbido* shida kaninsa *Alhaji Muazzam Tumbido*. Sunzo taya dansu *Umar Muhammad Tumbido (Muzammil)* murnar gama kammala training dinsa as a soldier.

Agurin da iyaye ke zazzaune Alhaji Muhammad Tumbido da Muazzam Tumbido ke zaune ayayinda Umar kuma kezaune cikin Yan uwansa da ake yayewa tare. Allah Allah yakeyi a sallamesu yatafi gurin iyayensa yazauna ana cikin hakane yaji ankira sunansa akan stage with full confidence yatashi yatafi kan stagedin fuskarsa daukeda murmushin dake Kara masakyau da Kamala. Certificate ne akabashi,dakuma tag,da hula wanda yake nuna cewa he's now a certified soldier. Sanda yakarbi certificate din besan sanda hawaye yayi escaping daga idanunsa ba,hawayen dayakeda tabbacin na farin cikine because this's a day he's been dreaming of,the day he'll be addressed as a soldier,a day he'll be given the right to serve and protect his country. Ranar dazaisamu full right din avenging death of his parents dakuma duk wadanda aka kashe,akaci zalinsu a doron kasa batareda sunyi Laifin komaiba. Yana karban certificate din bayan anyi masa hoto a stage din bezarce ko Ina ba se inda iyayensa maza biyun ke zaune.

Daga nesa yana iya hango yanda Daddyn sa ke kokarin share hawaye at thesame time yana murmushi. rungumar Daddyn yayi yana Isa gurin, trying his best to cheer his father even though he's in thesame situation yace "Oh oh Father! Why are you crying? Didn't I always tell you I'll make it?" Alhaji Muhammad dayakasa containing happiness dinsa hugging Muzammil yayi so tightly yana fadin "I'm so proud of you Son" Muzammil na murmushi yace "Thank you Daddy" sekuma yadago daga jikin Alhaji Muhammad din yasa thumb dinsa yana sharemasa guntun hawayen ayayinda yake fadin "it's a happy day, crying is not allowed" dariya Alhaji Muhammad da Muazzam sukayi.

Alhaji Muhammad yace "See this boy sekace Shiba kukan Naga yanayi dazuba" Muzammil yayi dariya yace "toh ai nadaina Daddy kaima seka daina" jinjinakai Alhaji Muhammad yayi sannan yace "toh nadaina Son" Alhaji Muazzam dake gefe yanajinsu while smiling here and then yana kallon Muzammil playfully yace "waini baza'abani hug din bane ba?" akunyace Muzammil yashige jikin Alhaji Muazzam Yana fadin "I'm sorry Abba. I was going to hug you" dariya Alhaji Muazzam yasaki yace "it's okay Son. I was just trying to provoke the soldier in you. So nake kafara aiki akaina" and this time they all laughed altogether jokingly.

Alhaji Muazzam na kallon Muzammil bayan sunyi breaking hug din yace "Anyways congratulations Son. May the Lord always be with you" atare duka suka amsa da Amin inda daganan Kuma suka samu guri suka zauna suka maida attention dinsu inda ake program din Amma sede Alhaji Muhammad gabadaya hankalinshi bayakan abunda akeyi din. Tunanin zuci yakeyi while looking at his Brave son here and then,baitaba tunanin Muzammil will be who he's today ba,betaba tunanin Dannasa zaiyi attaining wannan dream dinba,the Dream of becoming a soldier,Dream dinda tun yanadan kankaninsa wannan itace kadai burinsa. Tun yana primary school in aka tambayi kowa dream profession dinsa his answer will always be "I want to become a soldier" in aka tambayeshi dalili kuwa sincerely yakecewa "I want to avenge my parents death and all the innocent people that were killed mercilessly,I want to protect my nation"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now