Page Nine

446 43 11
                                    


👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thank you and happy reading*. 😍

*Page Nine*

Koda Mami sukadawo daga sashin Mama Fadi tawuce sashinsu a parlour tatarar da Mummy da Auntynta Khadija da tunda suka zo asashin su tasauka daman itada Yaranta: Amina datake sa'ar su Ammi,Sadiq kuma a bit younger than Khalil sekuma Halim dayake sa an Sa'adah. Karasawa tayi cikin parlourn tagaida iyayen nata.
Mummy tace "Daga ina kika fito haka?" Mami tace "Banace miki zamuje sashin Mama fadi ba? Dagacan muke" Mummy tace "i thought tundazu kundawo fah kuna sashin Ummi" Mami ta jijjigakai alamar aa sannan tace "A'a"

Aunty Khadija tace "Mami yanzu zaki shiga ciki ne?" Mami tace "Eh Aunty Khadija" Aunty Khadija tadaga Halim da ke kwance jikinta yayi bacci tace "Tafimin da yaron nan kikwantar dashi a dakinsu kafin mushigo" Mami tace "Toh" sannan takara sa tadauki Halim ajikin Aunty Khadija ta dora su a kafadunta tawuce ciki. Adakinsu Khalil takwantar da Halim sannan tawuce dakinsu. Koda tashiga dakinsu already su Ammi harsunyi bacci,sauya kayan jikinta tayi zuwa sleeping wears tabi gadon itama dukda before takwanta din seda taduba  ko Muzammil yamata reply amma setaga baiyiba though taji dadi da message din yanuna cewa yatafi mishi,may be he's so busy ne yasa baiyi reply dinba. Dawannan tamishi uzuri takwanta baccin ta. The following day da wani irin matsanancin yunwa Mami tatashi wanda hakanyasa tana idar da sallar asubahi tanufi kitchen don sama ma kanta abunda zataci. Oat tadama tafito parlour tazauna kan one of the seaters tana sha sega Mummy tafito daga dakin Abba,acan take kwana dukda bayanan sabida su Aunty Khadija susamu susake a dakinta.

Mami naganin ta tace "Ina kwana Mummy?" Mummy tace "lafiya lau. Mekikeyi a parlourn nan early morning haka?" Mami tadafe cikinta funnily tana yamutsa fuska "Wallahi Yunwane yafito dani da sassafen nan Mummy" Mummy takaraso gefen yartata tazauna tana fadin "kinwuni kina gantali ba dole yunwa ta addabeki da safiyar Allah  ba" Mami dariya kawai tayi.

Mummy takalleta intently tace "kunyi magana da Muzammil ne jiya?" Girgizakai Mami tayi alamar Aa ayayinda takai spoon din Oat bakinta,seda tagama shanye na bakintan sannan tace "Aa Mummy but i sent him a message tunjiyan i guess he's busy shiyasa baiyi reply ba" Mummy tace "You mean he did not reply your message?" Gyadakai Mami tayi cikeda rashin damuwa wannan karan don tun ajiya tagama sama ranta tamai uzuri.

Mummy tajinjinakai sannan tadubi Mami tace "Kinajina? Don't call him toh and don't send him anymore messages,when he's less busy he'll reply the ones you sent" Mami tace "Toh Mummy" Mummy harta tashi zata tafisekuma tajuyo tace "And don't tell anyone he didn't reply you yet" wannan karan sakan baki Mami tayi tana kallon mahaifiyartata danta rasa gane inda tadosa.

Mummy ganin Mamin ta tsura mata idanu bata bata amsa ba tace  "Kinji menace ai?" Mami tace "Eh Mummy" Mummy tace "Good. Inkingama shan Oat dinkuma  kitaso su Ammi kuzo kudaura Breakfast tunda akayi rasuwar nan we virtually cook here too kar abin yama su Ummin ki yawa tunda akwai baki a gidan and they're responsible for their meals" Mami tace "Toh" Mummy takarada "And Uncle dinku Amir zezo anjima karban kayan wanki kuharhada kubashi harda naku yatafi dashi Abban ku yace zuwa Sunday zamu koma already kunyi missing alot a makaranta" Mami tace "Toh Mummy" inda daganan Mummy tawuce ciki abunta tana sake sake aranta. Itadai batama Muzammil message ba phone call sukayi tamai congratulations but for sure jiya suna hira da Khadija tacemata Muzammil yayi replying message dinta hartana ta tsokanarshi then why on earth would he not reply Mami's message? Atunaninta indai Mami is so important to him as she claim to be she'll be the first he'll reply to. She can't conclude yet but then bazata kuma bar yarta tacigaba da yin abunda bashine ba batareda ta tabbatar da gaskiyan al amari ba dukda kuwa tayima mijinta alkawarin bazata sake daga hankalinta akan al amarinba.
☆☆☆
Su Muzammil jirgin safe suka bi zuwa Abuja the following day,agidan Attorney Kamaludden suka sauka akan se the following day zasu wuce Yola dankuwa akwai appointment dinda Attorney dinyahada ma Muzammil da Chief of Army,acewar Attorney din Chief of Army is one of his closest friends and it'd be good if yayi introducing dinsu ma juna yaga takardunsa kafin azo afara maganar posting dinsa inda zaiyi aiki kuma.

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now