Page Ten

524 45 8
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thank you and happy reading*. 😍

*Page Ten*

☆☆☆

The following morning a Tumbido Family house da shirye shiryen tarban isowar Muzammil aka tashi. Mami da Ummi tunda sukayi sallar asubahi basu koma bacciba and later on after sunyi breakfast Ammi da Amina sukazo suka jona su dayake su Ameera duk sunwuce makaranta kuma atsarin Ummi masu aiki baswa tayata aikin girke girke da gyaran muhallinta dana mijinta,acewarta ita da Ya'yanta can do it and it is also a way nabasu training. Just because suna da halin neman meyi musu ayanzu basuda tabbacin in the future irin gidan dazasu fada. The only aiki damai aiki keyi mata agidan shine shara,wanke wanke,dan mopping da goge goge se wanki da ironing kayansu while girki kuma itada Yaran keyi.
They cook all of Muzammils favourites ranar,sukayi sakwara da miyar edikayanko,akadafa shinkafa da wake damai dayaji(garau garau) inda suka yanka salad,tomatoes,albasa da cucumber a gefe because garaugarau is Muzammil best meal,he could eat it all day batareda ya gundureshiba barinma aka hada masa shi da yaji batsau batsau(yajin da aka da akamishi dakan hannu not na engine),they make springrolls and samosas bangaren snacks,sukayi sobo da kunun aya abangaren drinks kuma. Se after zuhur suka samu suka gama kammala komai,akan hadadden dinning table din Ummi sukayi setting komai perfectly inda daganan Mami tawuce dakin Muzammil dake cikin gidan,tashare shi tsaf,tayi mopping,tashinfida sabon bedsheet,tashiga bathroom tawanke tsaf tasaka turaren tsinke a bandakin ayayinda dakin kuma tasaka masa normal turaren wuta tarufe dakin takaimu Ummi keys din. Alokacin su Ameera har sundawo daga makarantar boko,adakinsu tasamesu suna cire Uniform dinsu. Ameera naganin Mami tashigo tanufeta tana fadin "Sannu da aiki Sister In-luu yanzu nakeson ingama cire kaya inje insamoki,Ummi tace kina gyaran dakin Hamma" Mami tayi murmushi tace "Thanks Ameera harma nagama. Anma yanzu kuka shigo koh?" Ameera tace "Few minutes back" Fa'iza da tagama cire Uniform dinta ayanzu towel ne jikinta da alama wanka zata shiga itama ta iso inda Mamin take tace "Adda Mami I've a request"  Mami tace "Toh Fa'ina inajinki" Fa'iza tace "kawai sonake in anyi aurenku da Hamma kidaukeni as your yar daki" dariya Mami,Ammi da Amina suka kwashe da ayayinda Ameera tagallah mata harara tana smilling tace "You are not serious Fa'iza" Fa'iza tatura baki gaba tace "Dariyama kukemin koh? Bazaku gane bane i just want to be like Adda Mami when i grow up shiyasa nakeson zuwa gidanta inzauna" tajuya takalli su Amina dake zaune bakin gado exxageratingly tace "Like seriously who wouldn't want to stay in a house where zai dinga jin irin wannan aroma na abincin everyday? Tundaga bakin gate din gidannan nakejin kamshin abincin da Adda Mami tayi"

Dariya suka kuma bushewa dashi duka

Mami ta wara idanu tana dariya tace "lallai Fa'iza waidaman don abinci kikeson kije kizauna min toh bani nayi girkinba,nida Ummi mukayi"

Ameena tace "Amma aikekika hada komai Adda Mami mukawai helping hand mukasaka" Ammi tace "And dukwanda yadaura tukunya akace shiyayi girki" Ameena tama Ammi wani irin kallo tace "Toh ai ba Adda Mami tadaura tukunyar ba nina daura so this  philosophy is now cancelled tunda ita tahada komai and the food ends up with the aroma of her cooking" Fa'iza tadawo gaban Mami tace "Toh kindaiji Adda Mami,I'm right kekikayi girke girkennan" Mami tayi blushing tace "Shikenan Fa'iza naji nayarda,you'll be my Yar daki inna auri Hamma" wani irin runguma Faiza tama Mami tana ihun murna hartana neman takayar dasu akasa....

Mami tana dariya tace "Sakeni Fa'i karki karasani" Fa'iza tasaketa still jubilating tanufi bandaki tana fadin "Bama inje inyi wanka dawuri inshirya inzama ina first batch din zuwa tarban Hamma. I want to start being in his good books" Ameera ta harareta tana dariya tace "Yaudaran kai! Jibgegiya dake dinne zakiyi zaman yar daki?inama laifin Sa'adah koh Nanaaa?" Fa'iza tace "Nidai tunda matar gida tariga ta yarda zata daukeni ai angama magana" dariya sukayi duka.

CAPTAIN MUZAMMILOnde histórias criam vida. Descubra agora