Page Sixty

865 83 45
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Sixty*

Sashin su yawuce direct dakin Ummi. Zaune yasameta da Mummy sunyi zugum kaikace mutuwa akayi musu. Mummy na ganinshi cikeda karfin hali tace "A'a Son harkun taso daga daurin Auren ne?" Jiki sanyaye yana dan satan kallon Ummi dataki kallon inda yake tunda yashigo dakin yace "Eh Mummy" Mummy tace "karaso ciki kazauna toh" babu musu Muzammil yashigo dakin yasamu guri yazauna kusa daita akasa. Nasiha Mummy tashiga yimasa akan yiwa iyaye biyayya,amsar jarabawa aduk yanda tazowa bawa sannan tahada da bashi hakuri agame da abubuwan da Mami tayi and Muzammil wonders anya zaitaba haduwa da Matarda takai Mummy kawaici, kara da sanin yakamata?above all she's the strong woman he have ever come across

Daga karshe Mummy tace "Allah yabaku zaman lafiya yasa hakan shine mafi alheri"

Dukda Muzammil yasama ranshi Auren bazai kai labari ba seyaji kunyar kin ansa adduarta. Yace "Amin ya rabbi Mummy. Thank you"

Yadaga kai yana kallon Ummi dakyau this time around anma seyaga tana kokarin tashi tabar musu dakin gabadaya. Da sauri yasha gabanta araunane yace "Dan Allah karki tafi kitsaya kisaurareni Ummi" harara Ummi ta watsamai tace "Insaurareka inji me? Lokacin danake bibiyarka da shawari kaika saurareni ne? Ina gani kadingayi kamar nadaina son abunda kake sone? yanzu da akayi yanda kakeso din aiseka zuba ruwa akasa kasha" daganan ta raba ta gefensa tayi ficewarta a dakin batareda tajira cewarsaba

Muzammil zaibi bayanta Mummy ta tsaidashi ta hanyar cewa "She's angry karkabita yanzu give her some space. I'm sure bazata iya jimawa tana fushi dakai ba" gyada kai kawai Muzammil ya iyama Mummy ahankali ayayinda yafice adakin kamar wanda kwai yafashe wa aciki. Dakinshi ya nufa zuciya cunkushe. Yasan dama dole Ummi zata hau dokin fushi dashi after everything that occurred tunda tasha warning dinsa ya hakura anma yaki but baiyi zatan zaikai extent dinda har zataki sauraronshiba. Ina sukeso yasa ransa yaji dadi?Daddy have been angry with him dama and now Ummi?

Abun mamaki kuma yana shiga dakinsa ya tarar da Daddy zaune bakin gadonsa yana flipping pages na wani Islamic book daya dauka akan bedside drawer dinsa.

Yana ganinsa ya rufe littafin yamayar ya ajiye fuska ba yabo ba fallasa yace  "Ina katsaya haka tundazu ina zaman jiranka?" Muzammil dake kallonsa with mixed of emotions cox he's the last person he expect seeing in his room ahalin da ake cikinnan bai iya yace dashi komaiba sema karasawa dayayi yazauna gefenshi ayayinda yadaura kanshi kan cinyar Daddyn.

Dukda haushinsa da blaming dinsa akan komai dake faruwa adan kwanakinnan,especially incidence din jiya dayau da Daddyn keyi ganin yanayinsa lokaci guda yaji jikinsa yayi sanyi tausayin Dan nasa yakamasa. He purposely come to his room dan yayi masa fada yakuma nuna masa consequences din actions dinsa dan sosai ransa ya baci game da komai dake faruwa,barinma yanda Abba yayi reacting! Wai har iyayensu zaiduba cikin ido yace bazai iyabawa Muzammil Auren Mami ba!? On top of that beji kunyar presence dinsa agurin ba bare yayi tunanin dangantakar dake tsakaninsu? Bare yayi tunanin yakamata ace daga Mami har Muzammil duk dayane agurin su duka and so bazasu taba yin abunda zai cuci wani acikin su ba? Shi shikenan besan kawaici da kara ba!? Yadauki son duniya ya daurawa yara baya banbance fari da baki indai akansu ne? Sekace kanshi farau haihuwa!? Son Mami yarufe mishi idanu yakasa duba kyawun hali,nagarta da haiba irinna Muzammil da is enough proof cewa bazai aikata abunda yake tuhumarsa dashi ba sede inwani akasin akasamu!? Kowa yagane wannan,even su Abba Babba da cikin mintuna kalilan akayi musu bayani sungano inda matsalar take anma shi shekaru shidda idanunsa sunrufe yakasa figuring out gaskiya!? Wallahi da badan yana gudun karyayiwa iyayensu rashin biyayya suzama daya da Abban ba dakuma ace shine asama yanada iko fiye da kowa a familyn yauda ba'a daura Auren nan da Mami ba instead he'll have blessed Muzammil with Ameera,yakuma wanketa yakai masa dakinsa inyaso Abban yaje yabawa Mamin dukwanda yaga dama yaga kuma in Muzammil da Ameeran bazasu zauna lafiya ba! Harma su haifa masa yan jikoki inyanada tsahon rai yagani anma sede hausawa sunce in rai yabaci hankali baya gushewa sannan hannunka baya taba ribewa kacireshi kayar! Komi Abba yayi he'll forever be his lil Brother bazai kuma taba bari ajisu a ranaba! Maslaha ake nema ba wani tashin hankalin ba eventhough he took it upon himself zai gasa Abban cikin ruwan sanyi! Shida kanshi zaiyi realising mistake dinsa yazo yayi admitting to his face shiyasa ya ajiye duk wani bacin ransa agefe yakebin komai yanda yakamata and this's exactly why he's here to see Muzammil. Yazo yanuna masa consequences din actions yayi masa fada and then seyabashi shawara akan mafitan dayake ganin shine zaifiwa kowa alheri but then given
his Son's current condition babu shiri ya tattara fushinsa daduk buhunan fada da korafin dayazo dasu ya ajiye agefe trying to cheer him up yakirkiri murmushi yace "Shekaru nawa rabon da ka kwanta akan cinyata Son seyau?" yasa hannu yana shafa suman kan Muzammil din yace "My dear the moment aka daurama Namiji aure responsible big Man yake komawa ba Baby ba...." and Muzammil didnt find it funny or something to be cheered by sema wani sadness da loneliness daya sake engulfing dinsa. Hawayen dayaketa kokarin ganin beyisuba being a strong Soldier suka shiga streaming kan kuncinsa....

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now