Page Fifty Nine

428 72 34
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Fifty Nine*

Ko kafin Abba Babba yasamo ruwa Daddy yadauki Hajiya Mami yafice da'ita. Wannan dalilin yasa Muzammil bin bayansa da Mami rike a hannu cikin sauri...

Cikin 15mins suka isa private hospital dinda koyaushe wani daga cikin familyn ke bukatan medical attention suke zuwa. Babu bata lokaci aka karbesu aka wuce da Mami da Hajiya Mami emergency unit. Karkuso kuga yanda Daddy da Abba ke safa da marwa gaban emergency unit din. Muzammil na nazaune kan waiting chair kanshi kwance kan cinyoyinsa. Daddy Babba yanacan gefe tsaye yajingina da gini deep in thought.
Abba Babba be biyosuba Daddy Babba yace yazauna agida.

Gaba daya hankalin su tashe yake tareda son sanin halin da patients dinda suka kawo din suke ciki. About 10mins later suka fara jiyo sautin kukan Mami tana tambayar Nurses ina Abbanta. Abba besan sanda yakarasa bakin kofar emergency unit din yabude yashiga dakin da Mamin takeba Daddy nabiye dashi abaya. Mami na ganinsu takara sautin kukanta hankali tashe tana fadin "Abbaaa....Daddy...." sekuma tafada jikin Daddy tana kuka mai tsuma zuciya

"Kataimakeni kayi min rai karoki Grandpa ya sassauta kalamansa akaina da Abba Daddy.....wallahi Hamma basona yakeyi ba. Macucine ! Azzalumi ! Mayaudari! All he's doing and saying are nothing but a pretense! Bazan iya aurensaaa ba...bazan iya aurensaaba.......da in auresa gwanda....."  and her words were echoing and directly piercing through Muzammils heart like a piece of an arrow! Betaba tsanmmanin abun yayi zafi harhakaba! Baitaba tsanmanin Mami ta kullace to the extent da data aureshi ta gwammace tarabu da kowa nasu tashiga duniya ba!

Daddy bai bari ta karasa kalamantaba ya rungumeta sosai yana patting bayanta araunane da idanunshi dasuka kada sukayi jazir yace "Kul Daughter....meyayi zafi haka? Har abada banason insake jin wadannan munanan kalaman daga bakin ki bare har yakai ga kina tunanin aikatasu and stop panicking please....you're hurting yourself. Let's take care of your health first and then we'll talk about this later" dakyar Daddy ya lallaba Mami tadaina kukan akayi mata allurar bacci. Shidai Abba yana tsaye gefe yana kallon yar tasa cikeda tausayawa ayayinda yake matsar kwalla....

He still can't understand why his Daughter is going through all this. Kuma duk akan mutum daya? When will all this end? His Mother has now fallen a victim too! ga Daddy Babba bullo masa ta hanyar da baimasan ta ina zaifaraba!

Kokafin sukoma gaban emergency unit har likitocin dasukayi attending to Hajiya Mami sunfito sun bama Daddy Babba da Muzammil feedback. BP dinta ne yahau due to shock dahar yayi leading to ta yanki jiki tafadi but Alhamdulillah bekai stage dinda ba'asoba sunsamu sunyi tackling issue din.  She's now sound a sleep sunsa mata ruwa se a saurayi lokacin farkawanta.

Abba ne yakwanada Mami ayayinda Daddy Babba ke gurin Hajiya Mami. Muzammil da Daddy kuwa anan gaban dakunan suka kwana dayake both the two rooms are facing each other.

Acan Family house din kuwa babu wanda yasan halinda ake ciki banda Abba Babba dayasanar da Mama Fadi suka kwana suna jimamin abun and at thesame time minti minti Abba Babban nakira yaji ya jikinsu Hajiya Mamin. Daga Mummy har Ummi sun kwanta da tunanin Abba da Daddy nacan Fada ko sashin iyayensu dayake dayan biyun ne gurin hirarsu koda yaushe in suna gari.  Mummy batasan anyi summoning Muzammil da Mami ba haka ma Ummi. Ammi ce kawai tasan Daddy yakira Mami yace taje kuma bata kawo komai arantaba tadauka random kirane kawai and seeing Mamin bata dawo ba harta kwanta setayi tunanin tanacan gurinsa Fa'iza zata kwana.

Da asuba bayan su Abba sun fita masallaci sallah Mami ta farka. Rike kanta tayi ayayinda tatashi ta zauna sabida wani irin ciwo dayake yimata. Karewa dakin kallo tashigayi ahankali and it immediately occurred to her she's at the hospital dayake wutan dakin kunne yake. Abubuwan dasuka faru adaren jiyan ne suka shiga dawo mata daya bayan daya. Batasan lokacin dajikinta yafara rawa tashiga girgizakai ayayinda sabbin hawaye suka shiga bin kuncintaba. adaren jiya data farfado she didn't realize she was at the hospital tsabar bashine ma agabanta ba seyanzu. Tacewa Granpa bazata iya auren Muzammil ba but he's not ready to listen to her and from answern da Daddy yabata jiya bata tunanin he'll try and convince Granpaa yajanye maganarsa! Miyasa kowa yakasa fahimtarta se Abba?  Why can't everyone put him/herself in her shoes yayi understanding how she felt betrayed by him? The pain and agony he caused her through these years? Why can't anyone understand how insecure and afraid she's? Why can't they understand she can no longer trust Muzammil in this aspect? Why can't everyone understand that ba Muzammil dinne tadaina so ba bare ayi tunanin zata iya gaba dashi for long haryakai ga yanke zumuncin dake tsakaninsu but rather tsoron sake fadawa halinda yajefata a bayane yasa tayanke  wannan hukuncin?...."

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now