Page Eleven

522 52 8
                                    


👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*

*Zeeneert*@wattpad

*You might not be able to understand somethings indai baki/baka karanta Rayuwar bintu ba. This's the continuation of that book though a different story line somehow. Abunda kadai zan iya fada muku shine this book is connected to Rayuwar bintu. To get a better glimpse of what I'm writing currently I advise you read Rayuwar Bintu first. Thank you and happy reading*.

*Page Eleven*

♡¤♡

Muzammil yana shiga dakinsa wayarsa yaciro daga aljihu yasamu wuri bakin gadonsa yazauna yashiga dialing number Chief of Army,ringing biyu Chief of Army yayi picking.

Cikeda ladabi Muzammil yace "Ina wuni Sir...." sekuma yayi sauri yacanza maganarsa tuna last conversation dinsu da Chief of Army din dayayi,yace "Ina wuni Abbu?" Chief of Army yayi yar dariya irin tasu ta manya yace "Lafiya lau Muzammil,ya su Daddynka? Kun isa gida lafiya?" Muzammil yace "Lafiya lau Alhamdulillah" Chief of Army yace "Toh Masha Allah" Muzammil yadan sosa suman kansa nervously yace "Ehmmm dama i went through those files ne Abbu" Chief Army from the other end yace "Okay?" Muzammil yacigaba da magana,yace "And I've decided I'll start working on Alhaji Ibrahim Sammani's case" Chief of Army yace "Okay but what are your plans regarding the case?" Muzammil confidently yace "firstly inason inyi magana da Family dinshi if possible and secondly naga contacts din kidnappers din ba daya bane,i want to know the reason why" Muzammil jiyayi anyi knocking kofar dakinsa wanda hakan yasashi kallon kofar,yadan cire wayar a kunnensa yadanne speaker yace "Yes Come in"

Shigowa dakin Mami tayi cikin sanyinta,flashy smile Muzammil yasakar mata yace "Mamin Ummi" Mami tamayar masa da murmushin tace "Na'am Hamma" sannan tadaga jug biyun data shigo dasu tana nuna masa tace "Ummi tace inkawo maka" Muzammil his smile never leaving his face yace "alright ajiyeshi akan stool dincan" yayi maganar yana nuna mata stool din dake ajiye gefen fridge dinsa sannan yamaida wayar kunnensa yanajin bayanin da Chief of Army din keyi masa batareda yakuma bi takanta ba,Chief of Army yace "About the contact each time suka kira da different number suke kira and when we virtually locate them in anje gun se aga baswanan suncanza location,or sometimes they don't even call agunda captivates din suke wani guri daban suke zuwa sukira daga baya sukoma. The last time da akakai ransom dinkuma kasan nace muku we were un aware,family dinshi did not consult us seda abu yacabe" Muzammil yajinjinakai cikeda gamsuwa yana shirin yin magana kamar ance yadaga idanunsa sukayi ido hudu da Mami dake tsaye gefen stool din bayan ta ajiye jugs din tana kallonsa,saurin cire idanunta tayi daga cikin nashi,alama Muzammil yamata da hannu kan metakeyi agurin danshi yadauka tuntuni tafice a dakin. Mami bata gane meyake nufiba don haka seta wara mai manyan idanunta tace "Na'am?" Muzammil yasake danne speaker wayar yana kallonta yace "Why are you still standing there?" Mami find the question awkward amma seta daure tace "Ummi ce tace ince maka kashanye kunun ayan dadarennan inbahaka ba zai iya baci sobon kuma kasaka a fridge,you can take it anytime you want to" Muzammil yace "Sakonnan is well delivered Mamin Ummi and I'll do exactly as she says. Thank you"  harya cire hannunsa a speakern seyayi sauri yasake rufewa yakuma dubanta yace "please help me off the light inzaki fita" Muzammil yakarashe maganar giving her another flashg smile this time and Mami was beyond shocked this time,sakan baki tayi tana kallon shi anma shi bemasan tanayi ba,wayarshi yakoma yacigaba dayi,taji yana cewa wanda suke wayar "Thank you Abbu but about seeing the Family members yazanyi? I mean a ina zansamu ganinsu?" Chief of Army yace "A Zaria,his family lives in Zaria"

Muzammil yace "Okay I'll go there by Monday insha Allah" Chief of Army yace "I'll send you his Home address before Monday din inkaje dukyanda kukayi let me know and incase you need any assistance don't hesitate to call me" Muzammil yace "Insha Allah Abbu. Jazakallahu khairan".

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now