Page Five

643 36 4
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Asmeeey_h(Zeeneert)*

*Zeeneert*@wattpad

*Page Five*

Wujajen karfe sha daya na dare Alhaji Mu'allim ya tattari iyalinshi bakidaya suka nufi sashinsu bawai donsun gaji da hirarba sedan subar iyalin Alhaji Mu'azzam suhuce gajiyar dasuka debo a hanya gakuma daman ance dare mahutan bawa ne. Tare suka fito da Mamman Noor inda shi yanufi motarshi kirar corolla dayayi parking a harabar gidan nasu yawuce gidansa dake can cikin gari. Mamman noor shikadai yayi sa'a yake zaune outside the family house acikin Yola except those dasuke zaune awasu garuruwan.

As you all know atsarin family din indai kai namiji ne toh acikin family house din zaka taso kakuma kare rayuwar ka dankuwa inka tashi aure za'a yanka maka fegi ne kayi gininka aciki kakawo iyalinka kuzauna tare,Matan ne kadai suke zama awajen family house din insukayi aure,ma'ana inwanda suka aura is not part of the family dole subishi inda yake tunda kowace Mace daman akasan mijinta akasanta hakanan duk inda yasaka kafa yaje itama tonan zatayi for aljannarta yana tafin kafafunsa. Mamman noor dinma abunda yasa akabarshi was because auren sa yazo out of notice ne,Yarinyar dayake nema lokaci guda iyayenta sukace yaturo iyayensa ayi magana indai dagaske yakeyi sunaso suhada aurenta da na elder Sister dinta daza ayi tunda babu wani rata a tsakaninsu if he's not serious kuma sesunema mata wani,alokacin bakaramin tashin hankali Mamman noor yashiga ba dankuwa betaba sama ranshi zaiyi aure awannan lokacin ba. It was two months after his service alokacin ko aiki befaraba barema yafarasa batun aure a lissafinshi dan ko ita Aminan baiyi tunanin iyayenta zasuce yaturo that soon ba tunda tataba ce mishi setayi nisa a karatu takeson suyi aure and as of that time she was just in 100l.

Yarasa ta ina ma zaifara samun Tumbido dawannan maganar dankuwa atsarin Tumbido family indai matashi zaiyi aure toh atleast yasanar a gida a year to auren sabida preparations daza ayi mishi. Gashi yanason Amina he can't afford to loose her. The only solution that came to his mind was to inform his Brothers first,brothers dinda no matter what yasan zasu tsayamai har inda karfinsu zai kare don yasamu abunda ransa yakeso so far as abune maikyau kuma bai fita a addinin musulunci ba.

Alhaji Mu'allim yafara samu yayi masa bayanin komai inda shikuma yakira Alhaji Mu'azzam yasanar dashi halin da ake ciki,suka hadu sukayi consoling Mamman noor din kan yakwantarda hankalinshi insha Allah zasuje susamu Tumbido on behalf of him and they will try their possible best wurin convincing dinshi yagane cewa matsalar ba daga Mamman noor din baneba. Acikin Satin Alhaji Mu'azzam yataho Yola suka hadu da Alhaji Mu'allim sukaje suka samu Tumbido sukayi mishi bayani dallah dallah yanda zai fahimta

Tumbido yajinjinakai sannan a saukake yace "Ya hakura da ita kawai yanemi wata mana dan bana tunanin daga mu harshi din akwai wanda yashirya ma aurensa nanda watanni uku" Alhaji Mu'azzam cikin sauri yace "A'a  Tumbido baza ayihaka ba" Tumbido yace "Toh yaza ayi Muazzam? Ka manta Mamman noor ko aiki befara ba bare azo ga batun gidan dazasu zauna dakuma yanda zai ciyar da iyalinshi? You know the rule of this family i dont need to explain further" Alhaji Mu'azzam yace "Nasani Tumbido anma sedai inason intuna maka cewa acikin rules dinnan babu wanda bazamu iya solving ma Mamman noor ba kafin three months din tunda munada hali" Tumbido yanumfasa ganin Alhaji Mu'azzam din yadage yace "How? Tayaya? How are you going to solve all of this problems?" Mu'azzam with full confidence yace "Aiki daman a M.M Tumbido yakeson yayi so he's just waiting for the time damuke daukan sabbin employees asaka shi shima sannan aidaman yana taimakawa Abba da aikin shopping mall dinsa. Toh why not yafara biyanshi yazama kamar aiki yakemasa before yasamu permanent aiki a M.M Tumbido. Feeding Mamman noor's family will not be of any problem to either of us kawaidai nasan kai kafison kowa daga cikin ahalinmu ya zamana yana da abunyi nakansa ne batareda ya dogara da kowaba shiyasa nakawo wannan suggestion dinma"

CAPTAIN MUZAMMILWhere stories live. Discover now