Page Fifty Seven

452 57 9
                                    

👨‍✈️ *CAPTAIN MUZAMMIL* 👨‍✈️

Written by *Zeeneert*💕

Zeeneert@wattpad

*Page Fifty Seven*

Ashir dayabi Ammi da kallo cikeda mamaki and at thesame time hankali tashe yaceda Sadiq "Wai meyake faruwa ne Yaya?" Sadiq dafa kafadunsa yayi ganin Soldiers dinda ke filin gidan attention dinsu nakansu tunda Ammi tayi wannan abun yace "Lets go in first" Ashir besan sanda ya kwace kafadunba yace "I'm going nowhere seka fidda ni aduhu Yaya. What is Ammi doing here and why did she react that way seeing us together?" dan sarai baimanta irin kallon da Ammi tajima tanayiwa Sadiq ba few seconds back. gabadaya se hankalinshi ya ta'allaka kan ko Sadiq dinma wurin Ammi yazo,what if they've been dating thesame girl dukda kuwa 99% na zuciyar shi nace mishi Ammi bazata tabayimai hakaba but would he ever trust a situations irin haka? Inkuwa dagaske ne miyasa Ammi zatayi masa haka? Ina zaisa kansa? Yazaiyi da soyayyarta dake dawainiya dashi? Wadannan tunanin duk cikin sakanni Ashir yayisu wanda hakan yasashi cikin rudani ba kadan ba

Sadiq yace "Obviously because it's her House tunda harta fadamaka da bakinta and itakebin bayan Maryam danake neman aurenta" Ashir besan sanda yasauke wani nannauyar ajiyar zuciya ba daharsaida Sadiq yatsaya yanamai kallon mamaki.

Shi tsabar tashin hankali ma yamanta ta ambaci meyakeyi agidansu data ganshi which is enough proof cewa gidansu ne and she addresses him with the word "Bae" wanda yanada tabbacin da ace akwai wani abu tsakanin ta da Sadiq bazata taba yin hakan ba. Toh amma miyasa tayi reacting that way anma sede kafin yasamu damar sake tambayar Sadiq din yaji yajefo masa tambaya shima yace

"Kai a ina kasanta?" Ashir yace "Itace yarinyar danace maka zanje gani. She's thesame girl I've been wanting you both kugaisa awaya anma kake kin karba. She's the woman of my dreams,ita nakeso in aura takuma zama uwar Ya'yana" Sadiq besan sanda yasaki dariya ba yace "kamar gaske. Just tell me she's one of your girls basai kamin murfiba sabida kagano nasan Yayarta,nariga nasan halinka Ashir and I won't let you play with the girls heart,most especially now that I'm aware of everything" Ashir yashiga girgiza kai yace "I'm serious about everything with her Yaya. Duk abunda kaji nafada maka iyakar gaskiya ta kenan kuma sune intentions dina agame da ita" Sadiq yayi humming yace "You know I'm never going to believe that" hankali tashe Ashir yace "Dan Allah karka yimun haka Yaya and why did she act that way seeing us together? Kodai kataba bama Aunty Maryam labarin halayena ne tafada mata?" Sadiq acting ignorant dukda kuwa yasan dalilin dayasa Ammin tayi wannan abun yayi shrugging shoulders dinsa yace "Who knows? Kabari kayimata wannan tambayar daga baya. Im sure she'll have the right answer to your question" yajashi sukayi ciki yana fadin "Tambayoyin sun isa haka Ashir. Let's finish what we're here for"

Acan bangaren Ammi kuwa tana shiga daki tafada kan gado ta rushe da kuka. Itakam tashiga uku! Ya akayi kwalwarta baitaba bata cewa Sadiq ne Yayan Ashir ba given the circumstances? Miyasa kwalwarta da tunaninta zasuyi mata haka? Yanzu yazatayi? Yazatayi da soyayyar Ashir dayariga yaga ma mamaye mata zuciya?

Ta lumshe idanu tana tuno irin buhunan rashin mutumcin dataitayima Sadiq tundaga farkon shigowan shi rayuwar Mami har rana mai kamar tayau. Ko Sadiq bai aibata ta a idon Ashir yafadi abubuwan dataitamaiba in ita mai kunya ce da sanin ciwon kai Ashir ya haramta agareta har abada!

Dole tamantashi ta cire shi aranta koda kuwa hakan na nufin rashinshi da soyayyarsa dake dawainiya daita zasuyi mata illah. Tasan it's not going to be easy but she'll have to do it anyway and moreover it's not about her alone now. Harda Hamma datake tayawa kishi and for him and Adda Mami,she can sacrifice anything.

Haka tacigaba da kukan tana tunanin yanda zata rarrashi zuciyarta ta koyi rayuwa babu Ashir.

Mami dake zaune gaban mirror tana daura dankwali Ammi tashigo tana kuka kobi takanta batayiba,ita duk atunaninta tursasata da Mummy tayi taje tabude masu Sadiq kofa ta tarbesu ne yasa tazo tana wannan kukan shashancin. Haka takarasa shirinta taje tasamesu. Ashir kallo daya yama Mami ya tabbatar yayar Ammi ce tunda tasha tura masa hotunan Yan gidansu.

CAPTAIN MUZAMMILKde žijí příběhy. Začni objevovat