BIYAYYAH

By maryamad856

41.8K 1.9K 467

Labari ne akan wasu masoya guda biyu da suka had'u wajen yiwa iyayensu BIYAYYA. 'Kir'kirarran labari ne b... More

BIYAYYAH
BIYAYYAH
BIYAYYAH....
BIYAYYAH...
BIYAYYAH...
BIYAYYAH......
BIYAYYAH....
BIYAYYAH.....
BIYAYYAH....
BIYAYYAH....
BIYAYYAH......
Biyayyah......
biyayyah.......!
biyayyah.....!
biyayyah.....!
biyayyah....!
biyayyah....!
Biyayyah....!
Biyayyah.....!
Biyayyah.....!
Biyayyah....!
biyayyah.....!
biyayyah....! 59-60
Biyayya....61-62
biyayya....62-63
biyayya.... 65-66
part.....67
biyayy.....68
biyayy....69
biyayy....70
biyayya......
biyayya.....
biyayya....73
biyayya......73
biyayya.....74
biyayy......75
biyayya......76
biyayya....77
biyayya.....79
biyayya.....80
biyayya....81
biyayya.....82
Last page....83
Appology/Biyayya....12-14

biyayya.....78

795 43 26
By maryamad856

*BIYAYYA*


Writing by
        *Maryam Abduul*

Wattpad@maryamad856.


💫 *DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION.*💫

*Page......78*

BISIMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.

---------------------Shirye-shirye ake sosai yayinda kwanaki nata matsowa dan yanzu ya rage sauran wata guda yayinda su dije ke qoqarin zana jarrabawar zangon karatu na farko.



Ashraf kam duk yabi yashiga damuwa dan sosai yake jinsa wani iri ya kuma rasa dalili, wanda har yanzu yaqi yadda dacewar wai yana missing din abincinta.sau tari yakanyi qoqarin san yaga yaci wani abun amma ko kadan bai jin dad'in sa.wannan yasa ya yada duk wata cima.



A 'bangaren Imran ma har yanzu baisa ka bi takansaba dan yanaso yaga yagano gaskiyar al'amuran, yanaso ace shima yakoma hanya ta gaskiya, wannan dalilin ne yasa shi kauda idinsa daga kan duk wani al'amari nasa.

Duk dacewa yaga kusan wata guda bai ganim shi a office amma hakan bai damu idanma wani abun ne inya kirashi yaji, amma shikam bazai kiraba yaje can ya qarata.







........Su Dije an fara jarrabawa, yayinda bikin auta ya rage saura sati guda, nan fa aka qara bada wuta wajen gyare-gyaren da zasuyi, duk wani gyaran amarya da za'ai sai anyiwa dije itama, hakan baqaramin da fito da kyanta yai ba.

Itama Jummai ba'a barta abaya ba, dan itama sosai ta dage wajen gyara jikinta dan fito danata kyan da Allah ya bata.






*********

Biki bidiri bured'e, yaune aka soma shagalin bikin auta, duk da bawani abubuwa za'ai da yawaba dan event uku kawai akace za'ayi.

Su dije, Jummai da kuma fiddausee sune amara qirjin biki, kai sai rawa yake.

Yau za'ai dinner, wanka sosai suka d'auka, wanda Hafsy ce taja ragamar kwalliyar ita tai musu, masha Allah dukkanau sunyi kyau.yayinda sukai anko iri daya, duk dogwayen riguna.abin gwanin sha'awa.


Imran dai dayaga shiru ba labarin Ashraf shine yaje dakansa har gidan danjin lafiya, dan ko mom bata bi takansa shiyasa batama son wai yana zuwaba ko a'a, ga kuma hidindimun biki.

Auta kam duk tabi tadamu na rashin ganin yayanta wannan yasa ta kira Imran ta tambayeshi ko lafiya?"

Sine ma yake cemata" suna tare zasu zo wajen ai" sosai taji dad'in hakan.


Imran kam koda yaje wajen Ashraf d'in lafiya lau ya tadda shi saidai duk yabi ya rame yayi baqi dashi, kallonsa yai kana yace" yadai malam baganka soo cool koda wani abunda ya farune?"

Ashraf ya galla mai harara kan yace" bansaniba, inma mutuwane ina ruwanka"

Imran yace" yanzu dai duk ba wannan ba kataso muje nace da mom zamuje wajen dinner d'in "

Ashraf yace" ba inda zani karabu dani dan Allah"

Imran yai murmushi kan yace" na rantse da Allah sai kaje, ka tashi ka shirya malam, ko kanaso ka dad'a bata ran su mom din ne bayan abinda ka aikata"

Jin hakan yasashi yin tsaki tare da miqewa ya fad'a toilet, Imran yace" oho dai sai kaje"

Wayar shi ya d'auka tare da tura saqo, sannan ya miqe ya dauka mai kayan da zai sanya.yana fitowa ya fara shiryawa, sai da yabata lokaci sosai wajen shirin kan yagama.sannan suka nufi wajen dinner d'in.








..........
Dije na zaune suna hira taji qarar shigowar text awayarta, hakan yasata dubawa, number d'in Ashraf tagani hakan yasa ta miqewa daga kwancen datake. Dayake ta d'au number d'in awayar auta.

"Inaso ki shirya min abinci mai dad'i, Ashraf na gode" abinda tagane kenan ajikin text d'in.

Jan Jummai tai suka sauka qasa kan ta kalleta tace" kijefa wai cayai in dafa mai abinci mai dad'i, anya kwa shinema?"

Jummai tace" wayene wai?"

Dije tace" ya Ashraf man, wai in girka mai abu mai dad'i, kije wane shegen iyaye kuma?

Jummai tai murmushi kan tace" dije ki hodewa Allah tunda har yace yana buqata koba komi ai shi d'in mijinki ne kiyi masa dan Allah badan halinsa ba dan nasanki sai kice"bazakiyiba"

Dije ta harareta kan tace" ai kema kinsane, wllh da da yanzu ba d'aya ba, in yasaba da anamai yana bin kwanika yana sata to yamzu ko na satar bazai samuba"

Jummai tace" meye haka wai dije wannan bafa halin arziqi bane, meyasa haka"

Dije tace" na rantse da Allah bazanyi girkin nanba sai dai in baiciba ya mutu" tana kaiwa nan ta juya ta koma dakin dasuke, sai faman mita take azuciyarta " lallaima wannan mutumin yagama rainamin hankali yamaida ni jakarsa shine yanzu zaice wai abinci, abinco ba abinciba, ka mutu in baka ciba, sai dama nagama shiryawata"

Jummai kam ganin tabar wajen yasata fad'awa d'akin Hanne bayan sun gaisa ta shaidamata abinda ke faruwa, da kuma yadda suka qare da Dije "

Murmushi tai kan tace" bakomi jummai, in badamuwa ni zanyi amadadinta inyaso sai ko ke ki kai masa dan nasan da wuya ta yarda inyaso sai abashi wani uzurin naqin zuwanta"

Jummai tai murmushi kan tace" amma wllh aunty Hanne naji dadi sosai, Allah yasa kifi haka" Hanne ta amsa da "ameen"


Koda ta koma saman bata ko kalli indabdijen takeba, hakanan itama dije bata kalli jumman ba ahaka har suka bar gidan zuwa wajen dinner d'in.


Ashraf kwa kai tsaye can wajen suka nufa, an taru sosai dan har anfara gudanar da abinda za'ayi ango da amarya kawai ake jira.

Sukam iyayen gayyar saida suka gama shanawarsu sannan ango ya iso ya d'au amaryarsa sai kuma motar data kwashe su dije.

Sai da suka d'au kusan awa guda kan su iso wajen, shigowarsu yasa gaba daya hankalin kowa ya koma kansu, yayinda Imran ya baje idanuwa yana qarewa jummai kallo, fad'i yake" masha Allah, ase itama kyakkyawace"

Ashraf kam hankalimsa nakan waya saida Imran ya ta'boshi tare da radamai magana akunne sannan yajuya ya kalli saitin da yake nunamai da hannu.

"Masha Allah " kawai ya iya furtawa.kallon imtan yai kan yace" wace wannan d'in, Allah yamata halitta"

Imran yai dariya kan yace" kai aganinka dawa taimaka kama, bakajin ka ta'ba ganin mai irin fuskar?"

Ashraf ya qurawa wacce Imran din ya nunamai tare da juyowa ya kalli Imran yace" banason iskanci kawai ka gayamin wace ita, dan ba laifi tayi"

Imran yai dariya kan yace" wace inba matar kaba"

Ashraf ya shiga maimaita kalmar" matar kaba" kan yace" wacce kenan"

Imran yace" ban son iskanci mata nawa gareka dazaka namin tambayar iskanci"

Ashraf da qwaqwalwarsa ta tsaya cak da tunani wannan ce dijen daya sani ina sam bazai yiwuba"

Kallon Imran yai kan yace" da gaske kake koda wasa, wannanma bazata ta'ba zama itaba"

Imran yace" ah dawasa nakema, in kanaso ka tabbatar da hakan to bari kaga"

Ya qarasa yana mai fidda wayarsa ya danna lambar wayarta, ai kam cikin sa'a tashiga bugu biyi ta d'aga cike da fara'a tace" lah ya Imran shine bakazoba ko?"

Imran yace" haba qanwata nazoman, juyo ki ganne tubur na hud'u daga jikin garu"

Yana fad'in haka yakashe wayar, itakam juyiwa tai tare da hango tubur din da yace cikin sauri ta janyo Jummai suka nufuso wajen.

Shikam Ashraf tunda suka taho ya kafeta da idanuwa" lallai ba shakka baka ta'ba raina halittar Allah" ya fad'a azuciyarsa.

Har suka qaraso bai saniba sai da Imran ya zungureshi ta qafa sannan yadawo hankalinsa.dije kam sai faman wage baki take taga yayanta Imran, sai kace waccr suka shekara basu had'u ba.

Kallo d'aya tawa kujerar dake kusa da Imran din tagane wane awajen hakan yasata d'auke kanta kamar ma batason da zamansa awajen ba.

Shikam ganin hakan yasanya shi fad'in " ke baki iya gaisuwa bane"

Dije najin haka ta juyo ta kalleahi tare da makamai harara kan ta juya ta kalli Imran tace" yawwa ya Imran ka amanar qawata nan nabaka ka kula min da ita, kasan in kai Ya d'au zafi mantawa kake da mutane"

Imran ya murmusa dan yasan sarai inda maganarta ta dosa,lallai ba shakka dijen asalice ta dawo,  cikin fara'a yace " angama ranki y dad'e" nan ta juya tabar wajen tare da sakarwa Jummai murmushi, itama murmushin tasakar mata.


Ashraf kam kawai binta yake da kallo, duk inda ta motsa idanunsa natare da ita.yana haka ya hange wani saurayi ya tun kareta, hakan yasa ya ajjiye wayar dake hannunsa ya maida hankalinsa garesu, duk da bawani jin muryarsu yakeba amma sosai abin yaqona masa rai ganin yadda take wane wage mai baki tana dariya.

Baison sanda ya miqe ya isa wajenba, ita dai dije jitai kawai an janyo hannunta tare da miqar da ita tsaye, kafin tai magana tuni yayi hanyar ficewa da ita.

Imran dake zaune shida Jummai suna hirarsu mai dad'i, ganin abinda ke faruwa ya miqe yabi bayansa.



Asharf na fita daha hall din ya jata zuwa bayan sa, mannata yai jikin garu kan yace" uban waye ya baki izinin kula wasu banza?"

Sosai tajira dirar tambayar a bazata, kallonshi takye ta sauke idanuwanta, dan ganin yadda kalar idansa gaba daya ta sauya zuwa ja.

"Tambayar ki nake, ko bakijina"

Dine tai qasa da kai ta shiga qoqarin san batin waje , sake mannata yai da garun tare da shaqu wuyan nata yace" ba dake nakeba"

Dai-dai lokacin Imran ya qaraso wajen, hakan yasashi hanzartawa zuwa inda suke tare da zare hannun Ashraf dake jikin wuyan dije yace" meye hakane wai, so make ka kashe 'yar mutane"

Ashraf kam ko qala baice masaba ya juya yai wucewarsa, ganin hakan yasa shi kallon dije yace" wuce kuje bari nabi bayansa"

Itam nan ta juya tare da komawa hall d'in, sai tajima gaba daya batason zaman dinner d'in, hakan yasata tattar komi nata tai waje batare da sanin su Jummai ba.tana fita ta tare d'an sahu tace yakaita gida.

Shikam imran na zuwa ya tadda Ashraf har ya tada motarsa, ganin hakan yasashi saurin bud'e motar ya fad'a ciki batare da yacemasa uffanba.

Editing is not allow......

Vote,
Comment,
Share and Like.....

*Mrs.Abduu ce*

Continue Reading

You'll Also Like

731K 64.1K 59
မောင်က မင်းကမ္ဘာတစ်ခုထဲကိုပဲ ဦးခိုက်နေမယ့်ကောင်ပါ စဝ်မင်းကမ္ဘာဦးခိုက် time travel (My Universe i...
67.5K 6.9K 97
"မှားယွင်းသော လက်ထပ်ခြင်းမှသည်..... ကောင်းမွန်သော အိမ်ထောင်သည်ဘဝဆီသို့...(၂)" MM Translation (Just for fun) Chapter 41 in complete "မွားယြင္းေသာ လက္ထ...
1.2M 80.4K 114
Cover- edited from google Start Date -22.4.22 End Date- 22.3.23 အနံ့သင်းတဲ့ သဇင်မင်းကမှ ပန်းထင်သလား မထင်ပါနဲ့ အဲလိုမထင်ပါနဲ့ အနံ့မဖက်တဲ့ သပြေခက်ကလဲ...
204K 21.6K 103
ဘာသာပြန်သူ - စွဲညို့အသင်း