Tagwaye (Identical twins)

By Basma_Bashir

126K 7.2K 1.1K

Complicated🤐🤐🤐 Find out👇👇👇 More

Part 1
Part 2
PART 3
PART 4
PART 5
PART 6
PART 7
PART 8
PART 9
PART 10
PART 11
PART 12
PART 13
PART 15
PART 16
PART 17
PART 18
PART 19
PART 20
PART 21
PART 22
PART 23
PART 24
PART 25
PART 26
PART 27
PART 28
Part 29
PART 30
PART 31
PART 32
PART 33
TAGWAYE
PART 34
PART 35
PART 36
APOLOGY NOTE
PART 37
PART 38
PART 39
PART 40
IDENTICAL TWINS 41
💓💓💓TAGWAYE (IDENTICAL TWINS) 42
INTRODUCING: QADDARA TA

PART 14

2.7K 153 27
By Basma_Bashir

      
      🌷FINALLY HERE IS AN UPDATE
                            AND
     🌷THANK YOU SO MUCH FOR ✌️
     🌷 COMMENTING IN D PREVIOUS 
     🌷 CHAPPY I REALLY APPRECIATE
        ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

      
THIS CHAPTER IS DEDICATED TO   
@Fatima_Umar
@zaraaminu
@Fatynasir017
@Husnah13
@kabirudahiru
@hamzaabdullahi3
@zee6758
@addaummi
@aminabello96
@Oumyasmeen  
@Umsalmah
@ZieAbdulqadeer
     e.t.c
THANK YOU SO MUCH 4 SPENDING YOUR PRECIOUS TIME VOTING AND COMMENTING ON MY NOVEL "TAGWAYE" NAGODE SOSAI ALLAH YABIYAKU 🌺🌺🌺
                 

**************

 _____TAGWAYE BY BASMA_BASHIR

              
👇👇ENJOY 👇👇

"Banza d'an sa ido me naka aciki, ana ruwa kuna irgawa, Wawa Talaka  ahaka zaka 'kare Mallam Garba Shashasha kawai.  Amsar da Maisha tamaidowa Mai gadin gidansu kenan  yayinda ya tambayeta dalilin fitowa datayi aguje babu mota kuma da akwatuna a hannu sekace wacce aka 'koro ko wacce take barin gari.
"Y'arinya da tsuffa na kike fad'amin wannan munanan maganganun, Malam Garba dakike ambata yanzu mahaifi nane kuma Allah yayi Masa rasuwa, Aiko ba' zaki bani girmaba kya baiwa mahaifina koh...

Da sauri Maisha takatseshi ' To hell with mahaifin naka, Ai sunan kowani talaka kenan Malam Garba, a zuri'ar ku akafara 'kafa tu'tar talaucin duniya, dangin matsiyata kuma Allah wadaran tsuffan naka tunda dei harkai furfura bakada ko sisi.  Dawannan ta6ankad'o kofa adedei fiskarsa tai waje.  Shiru Malam Lado yai yana binta da kallo har tseda ta6acemasa "Aiko duk dacewa ba'na banbanta tsakanin y'an biyun nan Ma'inah da Maisha na tabbata wannan masipappiyar Y'ar Amurka nan ne Maisha, indei haka y'ayan amurka suke toh Allah wadaransu da rashin tarbiya, Allah kuma ya shiryesu Dan darajan Annabi.

Adedeita tsahu ta tseyar cikin matsifar sauri taturo akwatunanta aciki "Malam ZMZ Private hospital zaka kaini, yi sauri dan Allah. Hajiya ina ne kuma jet m jet. Tsohu Mai adedeita ya tambaya, Kiyi magana yedda zan ga'ne..... Doguwar tsaki Maisha taja 'inna lillahi wa Inna ileihi rajiun Bawan Allah anan Abuja kake kuwa? Imagine ZMZ is the most popular private hospital across Nigeria amma baka san taba kana mai adedeita haba tsohu wani irin jahilci ne wannan, Kai banda talaucin ma ga jahilci A'uzubillahi, asibitin Zaid Muhammad Zabir zaka kaini.

Dariya mai adedeita ya tsakar mata  "Ayyo se yanzu naga' ne, Allah ya huci zuciyarki gimbiya ai maganar ta 'kine kinayinta kaman turawa harshen ki a dunkule aimin afuwa.
Da wannan yaja machine d'insa yafara tuki.
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Idanuwarta a rintse suke tinda sukazo asibiti bata bud'esuba, se wasu zazzafan hawayen dasuke gangarowa kan tattausar fiskarta. Baki kirin take ganin zuciyarta duk ji take ta tsani kanta, tse yanzu tafara ga' ne dalilin tsanar da Maisha take mata tun suna 'kanana, laifin tane, domin tin afarko Da  ta cigaba da zama taredasu Umma a Maiduguri da zai fiyemusu kwanciyar hankali Ma'isha ce y'ar uwarta kwara d'aya wacce take matukar ji da ita amma ta tsaneta ba 'ta kaunarta kuma ba ta alfahari da ita. Da wannan tunanin tad'auwa 'kanta Alkawari cewa zatayi iya ba 'kin kokarinta don ganin ta 'kauracewa duk wani abu dake 6atawa Y'ar uwarta rai kuma se ta yi kokarin had'a kawunansu.
I love you so much Maisha. Tafad'a a bayyane sannan tabud'e idanuwarta ahankali tana 'kara zubda kwalla.

I can't believe you Ma'inah, duk wannan d'ukan datayi miki, you still love her. Zaid ya ta6e baki cikin mamaki, guntun tsaki yaja "atunanina ta shi zakiyi kina tambayana Chinese Prison Wanda ya'kamata mu aika ta ko irin psychiatry's (gidan mahaukata) in nan sabida da dukkan alamu hankali bai ishetaba......  
Ya Isa haka🤚 Se yanzu tahangoshi chan yana zaune akujera se wani tutturo 'karamin 'bakinsa yake yana kashe idanuwansa duk haushi ta addabeshi "Maisha must pay for what she did se an koyamata hankali. 

Sake Baki Ma'inah tai tana ganinsa da idanun mamaki wai me ma Zaid yakeyi anan asibitin tareda ita any'a kuwa Zaid Muhammad Zabir ne ZMZ Bulders CEO take gani Ko dei gizo Idanuwanta suke mata "Me kakeyi anan Sir?  Nan ta ke yami'ke cikin sassanyan murya yace "Ma'inah from now on please call me Zaid because we are teaming se mun samo miki Justice I mean Maisha must pay for her deed.
Dasauri ta girgiza Kai "No sir, Maisha Y'ar uwa ta ce kuma ba nason ayimata komai sabida kai ba'rene cikinmu bakagama sanin ha'laiyar muba tukunna, Ni ce mai laifin anan, so please you just have to mine your own business Sir.

          ***************
Ku'kur!, kurkukkur!, Kakeji 'karar adedeitarda Maisha take ciki, se yanzu suka 'karaso asibiti. Babu abunda kakeji cikin keken se mugun tsakin da Ma'isha take tun shigewarta tana huci haushin Adedeitar takeji tamkar ta ta'kashi ta6ace kowa yahuta.  "Wannan banzan machine d'in naka wallahi gwara kawai ka 6a66alata kahuta da wahala domin iskace kawai take wahalar da Mai kayan Kara.

Mai Adedeitar bai amsaba, haka ta kwaso akwatunanta tafice "Malama kud'in fa? Muguwar tsaki ta tsakar masa "Ba'nida kud'i toh, dawannan akolar keken naka kake wani tambayata kud'i, Money hungry. Murguza masa ba'ki tasakeyi sannan tafara tafiya.

Allah ya Isa, Amsarda ya maido mata kenan sannan yaja machine d'insa yatafi. Ko 'Dar Maisha batajiba haka ta'karaso cikin asibiti tun akofa akasa ta ijiye tarkacenta sannan ta'karaso, gun reception tafara zuwa tana tambayansa ko akwai wata mai kamada ita wacce akayi admitting a asibitin, Aiko dasauri ya amsa mata cewa sunanan sama d'aki mai lamba shida tareda CEO Asibitinsu. Ko godiyarta bai samuba haka tahauro sama a guje tana Allah Allah suhad'u da Zaid tun kam ta 'karaso ciki sabida ganin Ma'inah awannan lokacin zai iya sata hawan jini domin akan Zaid zata iya hallaka mutum har lahira.

Aiko tana sa 'kafa karshen matakala se ga Mutumin "Zaid" tafad'a cikin farin ciki, wayar dake hannuntane ya fad'o 'kasa yayinda ta'kara kuremasa Ido tanacewa I'm sorry Zaid please karkayimin haka, Zaid wallahi Sanka nake, Kuma kai ne tsanadiyar fad'an damukayi Ni da Mainah, wallahi zan iya jure komai Amma banda rashin ka, please you need to Understand me Sir I love you so much, Inaga kawai kafad'amin abunda zanyi maka wanda zaka yarda dani har muyi aure  Kuma idan kanason nabawa Ma'inah hakuri fine wallahi zanyi adalilin ka..... 

Bai tan'kamataba wayarsa yafitar cikin aljihu Kai tseye ya'kira layin Security, minti d'aya Basu 'karaba nan da nan suka 'karaso wajen "Take her out" yafad'a cikin sanyin murya Wanda idan bakasa hankali akansaba ba lallai ne kagane abunda yakecewa ba. Babu musu suka kwaso Maisha sama, wacce batasan hawaba bare sau'ka jinta tai kurun ahannun katti inda suka sauketa kasa har gate in fita, akwatunanta suka jefota dasu sannan aka rufe gate.

"Innalillahi wa Inna ileihi rajiun,  Y'ar Sambo Maidugu yau ake wulakanta, Maisha Sambo Maidugu yarinya Mai millioyi da kadarori aka wulakanta ayau. Toh Wallahi this will be the first and last wannan bazata 'kara faruwa dani ba.
Mikewa tai cikin tsananin 6acin rai ta gingimo akwatunanta tamkar mahaukaciya ta tseida mai taxi. Tukin awanni biyu ne kacal suka 'karaso gidanta shi wannan mai taxi 'n ma Sanda sukayita rigima har suka tara jama'a awajen dalilin biyan kud'in mota, akarshe wani mutumi ne yabiyamata sannan kowa ya watse.

"Banza d'an wahala. Tana fad'in wannan tafara bubbuga kofar gate in gida tun tanayi a hankali har tanemo tsanda tanata bibbigewa tana ihu cewa Mai gidan ce abud'e mata. Amma duk wannan shiruu takeji babu amsa ko motsi aciki. daganan ne tafara kwalawa Mai gadi 'kira, har yanzu dei babu motsi cikin gidan alamu sun nuna cewa duk an korosu.
Layin wayan Habu mai gadi tasaka, cikin damuwa tayita goda layinsa bubu network shima da alamu ya koma 'kauyensu.
Salati Maisha tafara saukarwa tana mamakin Saminu, yaushe sukayi maganan gidan har yafara tsara dokokinsa aciki, Kuma shi waye da zai koromata masu aiki wa'inda suka dad'e da juna tun tana kan'kanuwa.

   
***********************

Abba har ka fito, ya jikin naka? Asad yami'ke cikin girmamawa yana kokarin kar6omasa jakar dake hannunsa.   "Kai gafara nan Malam bakada hankali ne Kodei makaho ne kai?  Makaho kuma? Asad ya'kara kuremasa ido cikin mamaki yace Abba ban ga'ne abunda kake nufi ba kuma...

Bai 'karasa maganar ta'saba Saminu ya ja masa tsaki a fiska "Ba'ka gani ne kodei d'an shaye shaye ne kai? Ka ta6a ganin Sambo cikin shiga irin wannan kod'dd'un kayan? Sunana Saminu d'an uwansa amma ni ba azzalimi bane irinsa sabida ban ta6acin ga don marayu ba.   Amsarda ya maido masa kenan. Asad Koh shiru ya tsaya tamkar gunki yana binsa da kallo har tseda ya6acemasa, har yanzu mamakin bai ishesaba lekansa yakeyi sanda yashige d'akin da Daddy yake sannan ya sauke Idanunsa yashiga tunani.

"Sambo inada wata muhimmiyar magana danakeso muyi ni da kai. Saminu yafad'a kai tseye babu tsoro ko tausayi a fiskarsa.  "Haba Kawu bakaga halinda yake ciki bane, bashida lafiya dakyar likitoci sukayi dashi sannan yatashi daga Suma wacce.....  " Ke Safeenah ba dake akeba kawai kirufe mana baki. Saminu ya katseta.

Se yanzu Daddy yabud'e bakinsa yai magana inda yakecewa "Sambo indei batun kud'ad'en jinyar y'arkace (Miemah) toh kayi hakuri bazan iya bakasuba.  Me kace? Saminu ya'kara bud'e kunnuwansa yana tambayansa Kila ko baiji sosaiba "kace bazaka iya bani kud'ad'en ba?  Kwarei da gaske haka nafad'a.  Rasa abun fad'a yayi, Nan ta ke zuciyarsa yafara du'kan Uku uku, Sanda yashare zufandake fiskarsa sannan yace "Wallahi sena tona maka Asiri Sambo.

Daganan yafito aguje sukayi karo da Asad a bakin kofa, juyowa baiyiba bare yacemasa sannu yana fitowa ba'kin asibiti yashiga motar taxi. Daganan airport yanufa domin idan yacigaba dazama anan Abuja Maisha zata iya d'aurinsa sabida ko sisi bashida ita bare million bakwai daman wajen Mahaifinta zai tsamosu gashi yanzu shima yafara shakka akan maganganunsa. Gidan da ake magana akai kuma ya rigada ya tseyarwa wani attajiri, kud'aden duk ya biya basussukanda ake binsa, wannan ake 'kira tsaka Mai wuya.

'karar wayarsa ne ya katsemasa tunanin, Yana dubawa sunan Maisha yagani "Innalillahi wa Inna ileihi rajiun' Salati yafara saukarwa yayinda yasa wayar a silent yanata zabga addu'oi har suka Kai airport inda yafito cikin masifar damuwa yamikowa Mai mota kud'insa

****
Jakarsa yake turowa yana ja se jujjuyi yake yana gannin bayansa tamkar gudun wani yakeyi. Mutanen Airport kowa kallonsa suke kaman mara gaskiya.

Karo sukayi da 'Yarsa Miemah yayinda yabud'e lifta yana kokarin shigewa ita kuwa tana fitowa. Kallonta yai sama da 'kasa tana Jan 'jakarta alamun yanzu tasauko daga jirgi all the way from Maiduguri. "Me kike anan? Tambayarda yafara mata kenan. Cikeda Farin ciki tafi're sama tarungumeshi ''Abba tun shekaran jiya mukayi magana da Kawu Sambo he is so worried about me na fad'a masa  lafiyata 'kalau amma ya 'karyatani yace ba'zai yarda da maganataba har tse nazo gida Abuja sannan ne za'muje wajen likita yatabbatar masa da maganata, kuma har kud'in jirgi shi ya aikomin.....

Zufa Saminu yafara sharewa daga fiskarsa "Inna lillahi wa Inna ileihi rajiun y'an nan kin tona'min asiri na shiga uku. 
Ya so sukoma Maiduguri tare Amma bashida issasun kud'in jirgi ahaka yai tafiyarsa se 'kara Salati yakeyi. Makokoronsa duk ta bushe tsaban damuwa.

Abba lafiya? Miemah ta tambayesa cikin rud'ani, Uffan bai tankamata ba wucewa yai abarsa yabarota awajen. Ta6e baki tai 'tohhh Allah ya keuta.

       

*******************
Ma'isha tana bibbige gate in gida har tseda y'an Sanda sukazo wajen inda suka tsanar mata cewa gidan tarigada tazama mallakim Alhaji 'Kadiru Shetima, kuma ya bada umarni a rusa'ta gobe da yardan za'a fara aiki.

Mutuwar tseye tai tana kokarin musu bayani amma babu mai sauraranta ahaka tabar wajen cikin sananin damuwa tawuce gidan abokinta Auwal wiski wanda yake unguwar ta'su shima spoilt brat ne kamar Maisha mahaifinsa ya mallaka masa komai babu abunda yarageshi dashi tafannin dukiya.

Dashike gidan babu nisa nan da nan ta'karaso. Sa'ar datayi kuwa tanashan kona Sega Mutumin da'kananan kaya alamun motsa jini yafito (Exercise).
"My one I really miss you Miss Maidugu. Ya washe baki wanda da dukkan alamu sun dade basu had'u da juna ba.  Duk wannan damuwar datake ciki bai hanata masa murmushi ba "Haba Auwal a ina kashiga kwana biyu.

Jiya nadawo daga Qatar. Ya amsa mata kai tseye "Waisu chan 'kasashen larabawa basason y'an iska irinmu, toh shine kawai suka 'koromu ganin muna 6atamusu y'an matan gari. Guntun tsaki Maisha taja tareda girgiza kai "Ai ni shiyasa bansan irin wannan kasashen larabawan. Jinjina Kai yai "gaskiya kam sunada matsala.
Tai shiru nad'an wasu mintuna sannan tace Auwal ba ma wannan ba tukunna inada wata muhimmiyar magana danakeso muyi ni dakai.

            ***********************                 

Wow!!! haka gidan nan yakoma, Masha Allah gaskiya dei Kawu Sambo yanajin dad'i tareda iyalansa, Teddy na tananan tana more rayuwarta a daula gida irin wannan sekace ta aljanu. Ahaka Miemah tacigaba da mamaki ta_sake ba'ki tana kallon gidan har ta'karaso gate. Kai tseye tashige da sallamar musulunci "Assalamu Aleikum".

Aguje Malam Lado mai gadi yafice daga d'akinsa "Hajiya Ma'inah sannu sannu da dawowa yau kuma dei akafa haka ba mota?   Murmushi Miemah tai sabida ako yaushe idan ana
cewa suna kama da Ma'inah dad'i takeji har cikin ranta dukda cewa ita kanta ta'san hakan Sedei kuma ta d'aya 6angaren idan ta tuno kamanninsu da Ma'isha se taji kamar suje su chanza kamanni ita da Teddy (Ma'inah).

"Malam ba Ma'inah bace. Tafad'a cikin sananin murmushi da Farinciki 'amma zaka iya 'kirana dasunan sabida duk d'aya muke we are twins. Ta sa 'ke yin wata murmushi. 
Mamaki Malam Lado yashigayi "Tohh yarinya ai abun ne da mamaki Maisha ce da irin wannan shigar Kuma babu hayaniya haka.  

6acin rai taji azuciyarta sabida ako yaushe idan ta tuno cewa Ma'inah ba asalin Twin inta bane takanji bakin ciki sosai domin alakar Teddy' inta da wannan Macijiyar (Maisha) ta'fi 'karfi samada alakar dake tsakaninsu.  "Malama Maisha lafiya kika shiga tunani haka? Indei hakuri kikazo ba'ni wallahi na yafe tun tuni.  Maganar Malam Lado ne yafitar da ita cikin tunaninda takeyi. Dasauri ta girgiza kai "Ba Maisha bace Miemah ce y'ar Saminu Maidugu.

        
            ******************
 

    'Karasowa sukayi har cikin falon Auwal inda duk sukasamu wuri suka zauna kan wasu ma'ka ma'kan kujeru na gani afad'a.
Auwal ya hura sigarinsa yanasha itama yabata nata amma bata ansaba cewa tayi ba'tashan sigari se shisha, sabida aganinta sigari na 'kananan mutane ne.

Shi Saminun ne yake duk wannan iyayin dakike magana? Auwal yafad'a cikin mamaki "This man is unbelievable danfaranki yai neh?

Gyara murya tai sannan tafara magana "Na tseyar masa da gidana Million Goma, na mallaka masa takardun gidan da komai harda makullai amma mutumin nan baisan ko wacece ake 'kira Maisha ba, yayi min wa'sa da hankali million Uku kachal yahad'ani da ita yai tafiyarsa yanzu ba'nida wani gida, ka san cewa na bar gidan iyayena yau gashi nadawo nan kuwa ko ina a rufe, Kuma nayi masa Miss Calls kusan arba'in bai d'agaba, me yake nufi, 7 million naira kud'adena dake wajensa yanzu.

Gyad'a Kai Wiski yai yana hura sigarin dake ba'kinsa yayinda yace "Na fahimceki Maisha cool down, Me kikeso ayi masa?

Kud'i na nakeso, ko tawani hali kawai ku ansomin kud'ina Koda gidansu dake Maiduguri zaku tseyar wannan duk bai shafeniba, kawai million Bakwai Ina nake bu'kata Auwal....

Nawa zaki bamu? Auwal ya ta6e Baki yana tambayarta.  Million Ukun daya bani shi zan baku sabida ba'nasan kuskure awannan aikin. Million Bakwai chip! nake bu'kata babu 'kari bakuma ragi.
Anan tamiko masa jakar kud'i kamin sutafi.

      ***************************
               
LONG CHAPPY😥

IYA ABUNDA YA SAWWAKA A YAU KENAN 🤗 KEEP ON FOLLOWING ❤️

    
🚫❌PART 15 SPOILER 🚫❌

Gidan duk an chanza tayi kyau matuka ko ina flawowi kake gani yana walkiya dakuma fire works masu tsananin kyau da tsada.  Har ba'kin kofa dreba yatsei da motar ta'su 'kirar BMW XLR. Ana bud'e masa kofa yafice kai tseye yasa hannayensa yarike Ma'inah inda tafito cikin sanyin jiki. Sama da 'kasa tafara bin gidan da kallo duk an chanza gwanin sha'awa "Welcome back Ma'inah Sambo Maidugu".  A rubuce adeden kofar shiga kumada many'an baki aka tsara rubutun.

Thank you so much Sir. Tai murmushin 'karfin hali "I really appreciate. Murmushin Zaid yamaido mata "I'm glad you like my job Bae. Yakashe mata kyawawan idanun nan nasa "Thank you bae, na'gode sosai.

         *******************
MaiJidda Nan ne gidan Wallahi. Ma'isha ta'kara rusa kuka "Shikenan Auwal ya danfareni kud'i na million Uku na mallaka masa kawai sabida suyimin aiki because I trust him ban ta6a tunanin zai iya tafiya da kud'adenaba sabida shi ba matsiyaci bane he is Rich enough.

Rasa abun fad'a MaiJidda tai, jinjina Kai taketayi tun tuni " Wai kina nufin Auwal Wiskin dakansa kika baiwa kud'aden, abun mamakin anan shine he is Rich enough banga dalilinda zaisa yadanfareki ba.
Duk ya kakkatse  layin wayoyinsa gashi kuma munzo nan gidansa ance yaridaga ya tseyar wa Y'ar CBN president yazanyi besty na shiga uku.

I'm sorry Besty. Maijidda tafad'a cikin sanyin murya "Maisha ya'kamata muyi handling case inki na gida tukunnan kamin muzo 6angaren Saminu da Auwal. Yes you are right besty.

           ******************
I can't believe this crazy brat, Ma'inah meye kuma kikeyi anan gidan mu? na samman kin koma gidan dad'i kuna cin amana tareda Zaid.  
"Zaid kuma? Miemah tata6e baki. Cikin sananin mamaki tamike tana tambayarta waye shi.
Muryarta na karkaruwa, mamaki duk yacike Mata Ido "Miemah meye kikeyi anan "Inna lillahi wa Inna ileihi rajiun" D'oura ahannu aka Maisha tai tafara Salati, kema gajiya kikayi da Matsiyacin Mahaifin naki kika dawo nan to claim that Sambo is your real Father.......

Bata 'karasa furucin nataba yayinda Miemah tad'aga hannu, babu tsoro ta sauke Mata mari afiska "Mind your tongue Maisha Sambo Maidugu.

          **********************

KUBIYOMU A TAGWAYE PART 15 DOMIN JIN CIGABAN LABARIN ❤️

VOTE
COMMENTS
SHARE🌷🌷🌷

                       NOTE;
                    👇👇👇👇
  
                 NO COMMENTS
                 NO UPDATE🚫

HOW WAS THE CHAPPY? DROP YOUR COMMENTS PLEASE 💕 LOT OF LOVE❤️. INA YINKU SOSAI DA SOSAI ❤️❤️

Continue Reading

You'll Also Like

319K 9.6K 78
(Fixed/Fan-TL) Top idol group Stardust, whose members disappear like dust. The group that used to have seven members ends with four members... "Is...
14K 454 56
labari ne data kafu aka kadara🙇🙇 Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃...
18.4K 986 32
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace m...
6.2K 466 111
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zat...