24

2.9K 108 0
                                    

            💖ABDUL-MALEEK!!💖
                             (BOBO)

             Bilyn Abdull ce

Pg 25

Safna ta mik'e zumbir danjin and'aga wayar, saisaita kanta tayi ta ce, "Assalamu alaika.

Saida yaja aji sannan ya ce, " wa'alaikissalam.

Safana ta ce, "ina yini?.

Lfy, ya amsa atak'aice.

Rasa mizata kuma cewa tayi, Dan duk muryarsa ta rikitata, gashi yana amsa mata magana ad'age.
 
Abinne yafara bashi haushi, amma kasancewar yasan number data kira ta harkar aikinsace saiya dake, yayi tunanin akan aikine.
   Yakatse shirun dafad'in mikike buk'atane?.

Uhm....u...u Dan ALLAH kozan iya samunka office gobe idan ALLAH ya kaimu?.

Lumshe idanunsa yayi yabud'e, ya ce, " akanmi kikeson ganina?.

Gabad'aya ta daburce, tarasa mizata fad'amasa, jin takasa magana sai kawai ya yake wayar yay tsaki, gaba d'aya kashe wayar yayi ya wurgata gefensa yana mita.

Duk abinda ke faruwa Rahma tanajinsa, saidai batasan mi ake fad'a ad'ayan 6angarenba.
    Aikinsa yacigaba dayi, itama yacigaba da koyama Nawal aikinta na homework.

Acan kuwa safna kaita dafe, takira Baseera danta bata shawara

.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*
     Safna wai mikikeyine har yanzun baki fitoba?, wannan wane irin yinine har k'arfe 2 ba'a tafiba?.
     Ganina fitowa ummi, safna tafad'a tana figar handbag d'inta.
   Afalo ta Tatar da ummi tsaye da bak'ar leda ahannu.
   Ummi tamik'a mata ledar ga wannan ki kaimata, Safna Dan ALLAH ki kama kanki, kingadai gidan mijin k'anwarkine.
   Karki damu ummi, insha ALLAHU babu abinda zai faru wlhy, ainamiki alk'awari zan canja nakoma yanda kikeso.
    To ngd ALLAH yayi miki albarka.
  Amin ummi na safna tafad'a tana fita.
   Hartakai k'ofa saikuma ta waigo, ummi wai miye wannan d'in?, tafad'a tana kallon ledar da ummin tabata.
   Karki damu zankirata namata bayani.
   Ummi ni baza'a fad'aminba.
   A'a lokacinki bai zoba, ai yanzu autana takwace girman, tazama Yaya kinzama k'anwa.
    Baki safna tatura tafice, aranta ta ce, "ummi nasan kayan matane aii."

   Tana Shiga motarta ta kalli wayarta, hankalinta dukya tashi ganin bai bata amsaba, tunranda takirashi yakashe wayar saita k'yaleshi bata sake kiraba.
     Yaudai abin ya dameta shine tatura masa message akan yabata address d'in office d'insa tazo, amma shine har yanzu babu kira babu sak'o.
   Ranta duk adagule yake, takirashi sau wajen uku yak'i ya d'aga, hak'ura tayi tatada motar tanufi gidan Rahma.
      Dama Dan tanason zuwa wajen bobone ta ce, "ma ummi tanaso  yau taje wajen Rahma.
     Ummi tayi murna, azatonta Safna tafara hankaline.

    “Araina na ce, "koya zata kaya?.”

.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.*.
            Yana zaune a office yaduk'ufa da duba wasu takardu, kallo d'aya zaka masa kagane yana matuk'ar busy, takardun dayake dubawa kuma sunada muhimmanci.
      Yana kallon wayarsa tana wringing yay burus da ita, Dan baya k'aunar abinda zai dakatar dashi daga aikin gabansa.
       Kwankwasa k'ofar office d'in akayi, sanin sakatariyarsa ce kawai keda wannan damar yasa ya amsa da yes.
    Turo k'ofar tayi tashigo, haryanzu bai d'agoba ta had'iye wani yawu tareda tsura masa ido tamkar zata lashesa, sir kayi bak'o.
    Waye?, bobo yatanbaya kansa har yanzu yana k'asa.
     Cikeda salo ta ce, " bak'on jiyane Alh Sunusi Dala.
   Sai yanzu yad'ago, aransa ya ce, "mi mutumin nan yakeso danine, afili kuma ya ce, " kigaya masa bana buk'atar ganinsa, kuma........saikuma yayi shiru ya ce, ''jeki wannan ba aikinki bane.
   fita tayi cike da salo.
   Batamasan shi tuni yamaida Kansa ga aikinsaba.
    Zuwa tayi ta Isar da sak'on oganta ga Alh sunusi, maganar tak'ara Sosa masa rai, amma tunda bobo yak'i bashi had'inkai to lokaci yayi dazai d'auki matakin k'arshe akansa.
   Fuuuu yabar wajen, masu gadinsa suka take masa baya.

ABDUL-MALEEK (BOBO)Where stories live. Discover now