Chapter 30

798 38 1
                                    



" ouch namanta da suitcase dina"
Khairy tafada sanda suka fara tafiya dawowa da baya tayi tafita can daga waje ta jawo shi katotone Madrid gaske,
Ta wuce ta gabansu Tana kanne ma shaheed ido,
Shima tashi yayi ya wuce Saal dake tsaye bakin stairs,
Nodding din Kansa yayi " like seriously zama tazo",
Ya juya ya haye " muje Masha iska SHAZMAH",
MAALIK ya fada ganin falon kowa ya watse,
Tashi tayi shima yabi ta suka fice zuwa can zuwa garden suka shiga kowannensu akwai abunda yake damunsa,
" taya zayna tayi ending anan"
"MAALIK abunda nima nakasa gamawa kenan amma nasan ganin zauna yana nufin troubles,
" and taya zaina tasan khairy akwai babban matsala dukansu ba mutanen kirki bane",
Juyowa yayi yana kallon SHAZMAH yana girgiza kai,
" bama wannan ne abun damuwa ba tabbas tunda ZAYNA na nan tasan Muna nan to tabbas sahima kamar tajima da sanine",
Zaro ido SHAZMAH tayi " Subhanallahi kenan SAFWANA tasan Muna nan",
Zama tayi tana rike bakinta take jikinta ya hau bari,
" shikenan MAALIK bazata taba barina naji dadin rayuwa ba nashiga uku MAALIK",
Ganin yadda tashiga damuwa yasa MAALIK zama kusa da ita sosai gab dago hannunsa,
Yayi zai daura jikinta amma wannan lokacin haka nan yaji ya kasa daura kamar yadda yasaba.

" SHAZMAH calm down yar kanwata Ina mai tabbatar miki babu abunda SAFWANA zatai miki,
" indai Ina raye ZAYNA kuma karki damu da ita zanyi handling dinta kinji my dear",
Murmushi tayi Jin kalamansa " ka sauya ya MAALIK kana magana kamar na bil'adama",
jan hancinta yayi har saida ta danyi Kara,
" kema naga ae har ubangijin su kinyarda dashi",
" tabbas nayarda akwai Allah Wanda babu wani sai shi muma shi yayi mu kuma yayi su,
" tabbas da zan koma ruwa zan ko yarda jama'ata kan komai da ya shafi mahaliccinmu",
Murmushi tare da tashi tsaye " bakiyi latti ba SHAZMAH muddin kika cire ma kanki son bil'adama ma'ana son kasancewa da Saal",
Tabbas tasan gaskiya ya fada mata amma Tana ji kamar da wuya inzata iya hakura,
" Anya kana ganin zan iya",
Kallonta yayi cike da jindadin tambayar ta,
" why not Zaki iya mana indai kika samu Wanda kuke jinsi daya kinga zaku iya rayuwa cikin masarautar mu tare",
Sosai ta fahimce shi tajima da sanin yana bala'in sonta sai dai ita tafi kallonshi a matsayin dan uwanta ba Wanda zasuyi wannan ba,
" zanyi kokari nagwada nagani" haka tace mishi ta tashi dake anfara kiran magrib.

Sallama sukai da juna kowa yashige ciki abunshi,
" sis naganki da akwati Zaki kwana mana biyu ne",
Dariya khairy tayi " sosaima ba biyu kadai ba nan zamu yi Hutu",
Rumeta hadil tayi cike da farin ciki " what about your frnd bakiyi introducing dinmu ba",
Murmushi ZAYNA tayi itama khairy kallonta tayi suka sakar ma juna murmushi,
" don't worry wannan sunanta ZAYNA kawata ce sosai nan zamu yi hutu tare da ita dan ba yar garin nan bace bata San kowa ba karatu yakawota",
" eyya so sorry" hadil tafada tare da hugging din ZAYNA,
Hadil na touching zaina ta hasko abubuwan dake tafiya a rayuwarta harda son MAALIK data fara,
" yafi karfinki"
" kikace?",
Hadil ta tambayeta sanda take saketa murmushi ZAYNA tayi,
" no banyi magana ba I am just thinking kawae how sweet you are",
Murmushin Jindadi hadil tayi " thanks dear",
" welcome" ZAYNA tamaida mata har lokacin hadil kallon ZAYNA take cike da mamaki,
" you are so so pretty walh"
Tabo ta khairy " oh stop karki hadiyen ita daga gaisuwa look at yadda kike kallonta",
Dariya su duka sukai harda tafawa suna shewa.

"Akwai mutane agidan nan!",
Muryar mom ta karade gidan kafin kace me jama'ar gidan duk sunfi to suna murnar zuwanta,
" oyoyo momy"
Hadil tafada tare da tafiya da gudu ta rungume momy,
" ke! Ke!! Sakeni banjin dadi" momy tafada tana ciccije lebenta alamun zafi da take ji,
" yaya lafiya",
Aunty hanne ta fada wani irin mugun kallo momy ta jefata mata,
" kalau nake" tafada kamar dole nan aunty hanne tagaida ta inda sauran kowa ke gaidata,
Inda su hadil suka rike ta da kyar suka kaita zuwa dakinta dakyar take daga kafafunta,
" sannu momy wae ciwo kikajine"
" hmmm khairat kedae bari abun baa magana ae",
" wannan kuma wacece" momy tafada tana kallon ZAYNA da tun shigowar momy taji bata yarda da ita ba,
" friend dita ce tare muke karatun ba yar gar.....",
" ya isa anjima kyafada mun komai Ina hadil",
" Tana falo" khairy tabata amsa Tana murmushi,
" ok to doughter hadan ruwan wanka I need to bath",
Sosai khairy kejin haushi momy ta sata wahala Tana tabe baki haka nan ta tafi badan ta soba,
Momy ta lura da hakan dan tafi kowa sanin halin yarta ta,
Kallon ZAYNA dake zaune gefe kaina kan waya,
" Amma keba yar kasar nan bace",
Mom tafada tana kallonta dagowa tayi da murmushi,
" Hakane amma a nan kasar na girma",
" gaba daga gani ma sannu in na sama sukuni mayi hira ko",
Momy tafada tare da riko hannun ZAYNA hakan ba karamun mamaki yaba ZAYNA ba.

ZAYNA mamakine ya rufe ta sosai Tana shirin Jin abunda momy ke sawa a zuciyarta,
" nahada"
Muryar khairy sukaji Wanda da sauri momy ta sake hannun ZAYNA Sam khairy bata gani ba,
" to kuje I need to take my bath and rest in yaso saina sauko muyi hira ko thanks",
Tashi ZAYNA tayi momy nata Kara kallonta,
Haka suka fice a dakin dan bata damar shirya wa kamar yadda ta bida agun su suka Ja mata kofa,
" oh my gosshhh wannan bokan ya gama dani yanzu what do I do my God,
" Allah dae yasa nima komai yamun aiki but I can do more than this to have my job done gaskiya",
Wayar ta ce tashiga ringing kamar " wake kirana daga dawo wata",
Ganin Wanda ke kiran nata yasa saita ajiye,
" in na biye mata bazata barni na huta ba badai yanzu ba",
Tashi tayi dakyar take tafiya tashige toilet din dan yin wanka.

Tana saukowa suka hadu da SHAZMAH,
Ganin ZAYNA ita kadai yasa SHAZMAH cafko hannunta bata tsaya ko ina ba sai da suka sama inda tasan bamai jinsu,
Murmushi tayi ma SHAZMAH " barka da hutawa gimbiyata",
" shhhhhhhh mekikes a nan",
Murmushi ZAYNA tayi " ke nazo nema gimbiya",
" karki kirani da gimbiya nidake munsan juna kidaina pretending sam kina jina",
Dariya ZAYNA tashiga yi tana kallon SHAZMAH,
" Nasan kina cikin tsoro da damuwa kar asirinki ya tonu ko well ba abunda zai faru as long as baki shiga cikin rayuwa taba",
"Karya kike"
MAALIK Yafada sanda ya bayyana gabansu,
" ZAYNA nasan halin ki ke muguwace ko a cikin jinsin mu bare a cikin wannan jinsin,
" Dan haka Ina mai ha miki kunne da karki taba kowa a gidan nan sannan kar kifada ma kowa kinsan inda muke inkikayi haka Zaki cigaba da rayuwa failing din yin hakan mutuwa zai kasance a gareki",
Girgiza kai tayi " uhmm MAALIK kenan nasan abunda kuke tsoro nima na baro,
" MAISUM ne saboda wani abu Dana gani Wanda muddin na koma MAISUM tabbas zanmutu to baku da matsala dani,
" na maku alkawarin wannan".

" toshikenan amma zamu so sanin meya fito dake gida",
Girgiza kai tayi " zakuji meya faru amma ba yau ba nikaina zanso sanar maku",
" badamuwa tunda tace bakomai na yarda da ita zamu dau juna matsayin yan uwa tunda mu uku ne jinsin mu a nan",
Murmushi tare da rungume SHAZMAH " nagode gimbiya ko a nan zanciga ba dabin duk abunda kikeso",
Sundan fara hira sukaji khairy na neman ZAYNA haka nan dole tabarsu ta tafi,
Dadi sukaji sosai a ransu yayinda bayan tayi kwana Tana lekasu Tana Dariya,
" gaskiya kirkinsu ya musu yawa fools zaku gane sanda na gama daku" tabe baki tayi ta juya takoma ciki............


Sai a next page kuma in Allah ya kaimu da rae da lafiya👏👏👏kar a manta comments and share..

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now