Chapter 16

728 40 3
                                    


" ban fahimci inda ka dosaba kamun dallah2 kawai"
Murmushi boka yayi yana kallon bogur Wanda gaba daya hankalinshi ya gama tashi
" kai nake saurara!"
Yafada cikin bacin rae da son Jin abunda boka zai fada mishi
" SHAZMAH jininka ce"
Shiru bogur yayi yana kallon boka " Baka fahimce ni bane"
Wani irin kallo bogur yamai cikin wani irin yanayi,
" Amma kazama mugun maci amana KARMA!"
Jinta sukai daga sama batare da bata lokaci ba tuni ta nuna boka da abun tsafinta inda take ya tarwatse agun sai pieces
Wanda bazakace daga ina yake ba a jikin boka,
Bogur kuwa tunda ya zauna bai motsa ba baya cikin hayyacinshi gaba daya hankalinshi nakan
Ganin yadda yazauna ya tabbatar mata yana cikin wani yanayi me wuyan fassara,
Karasawa tayi gabanshi a hankali ta rage tsayinta yayinda tama mabiyanta alamu dasu basu wuri
Rungumoshi tayi takai bakinta kunnenshi a hankali tafara rada mishi
" Ba lallai SHAZMAH ta zama yarka ba dan haka ba abunda zai sauya cikin plans dinmu
" ka kashe SHAZMAH uwarta taci amanar kanta haifeta da w......." wani irin hankade ta yayi yatashi yana nuna ta da yatsa,
Idonsa fal hawayene ciki saboda abunda tasa yama masoyiyarshi ya kulleta
Shekara da shekaru yana wahalar da ita tabbas dole yayi kuka idonsa sosai suka rine zuwa ja.

" karki kuskura ki matso inda nake"
Yafada yana nunata da hannayensa tuni hawaye suka fara bin fuskarta saboda
" bogur ka saurareni karyane"
Tafada tana matsawa gunshi hankade ta yayi ya fita da sauri2 gudu2
Direct inda ya boye SARINA ya nufa sai dai me
Wayam ya tadda kogon dan ba alamun SARINA Sam
Durkushewa agurin yayi ya fashe da wani irin kuka me zafi da taba zuciya Wanda baitaba yiba
" SARINA!!!"
Ya fada da karfi " SARINA kitaimakeni kidawo!!!"
Yayi kuka sosai daga karshe ya tashi yabar gun.
SAFWANA ce rike da wuyan daya daga baiwar ta wacce banda kakari ba abunda take
Idannunta sun kasa sunyi jazur kamar garwashi
" kuje ku kiramun Omid"
Tafada cikin tsawa da bacin rae sunkui daga bayin sukai duka dan kowannensu hanjinsa kadawa yake sanin
Irin bacin ranta bata sake taba saida ta daina numfashi sannan ta sake ta kasa " Ranki shi dade SARAUNIYATA baa ga Omid ba"
Tashi tayi cikin bacin rae Wanda saida komai nagun yayi Kara saka makon bugun dan sandanta na tsafi da tayi a kasa
" Karka kuma dawowa cikin fada batareda Omid inbaka ganshi ba yazama dole ja dawo akawon gawarka" sunkui dakai yayi ya fita da sauri.

Komawa tayi kan Karagar Tana huci ganin haka yasa daya daga cikin dattijuwar fadar nata
Ta dauko wani tray me dauke da kayan marmari ta kawo gaban SAFWANA " Ranki shi....."
Kanta karasa SAFWANA  tasa kafa ta hankade tsohuwar wacce saida taje kasa
Yayinda tray din da kayan dake ciki sukai mata wanka
Abun Sam bai ma sauran bayin dadi ba amma ba yadda zasuyi,
Tashi SAFWANA tayi ta buga rigar ta data bi kasa Tana shara yayinda bayi ke  kokarin rirrikewa
Tayi dakinta cike da bacin rae yayinda bayi ke biye da ita.
Bata jima da shiga ba Omid ya shigo fada inda ta haushi da fada kamar zata kashe sa
" Ina katafi"
" Ina bakin aikina ne"
Murmushi tayi Wanda kanaji kasan akwai matsala
" Yau nabaka daga yanzu zuwa Safiya duk inda SHAZMAH da MAALIK, SAHIMA suke ka kawon su"
" sannan inaso a tattaro duka bokayen MAISUM inason ganin su a fada"
"Angama"
Yafada yana sunkuyawa  ya fice aciki.

BANGAREN SU SHAZMAH

Su SHAZMAH ci gaba da cin dinner dinsu sukai cike da tunanika a ranta barkatai
Suna fita daga gidan suka bace zuwa gidan MAALIK inda suke zaune a yanzu
" SAHIMA kina cikin hayyacinki kuwa me kika gama yi yanzun nan"
SAHIMA da jinkinta ke bari dagowa tayi Tana kallon ZAYNA ido cikin ido " SAAL!"
" meya faru dashi"
ZAYNA Tafada sanda ta zaunar da ita shiru tayi har lokacin bata ce ma ZAYNA komai ba
Ganin bazata fada mata dinba ta rabu da ita tashige daki abunta,
MAALIK ne ya fito daga wani room yana kallonta
" harkun dawo"
Shirun da tamai ne yasa yatsaya yana kallonta ganin kamar bata san ya fito ba yasa
Yakarasa gabanta ya riko hannunta inda yake kallon abunda yafaru dan bata ma dan yanayi ba sam
" me SAAL yayi"
Yafada yana girgiza ta dago shanyayyun idannunta tayi Tana kallonshi
" INASONSA!"
Sake ta MAALIK yayi da sauri take yaji kanshi na juyawa duk da baitaba Jin yana sonta ba,
Amma tunda suka taso yake ganin soyayyarta amma Yau sai gashi Tana fada mai Tana son wani
Durkushewa MAALIK yayi agun yana kallonta
" SAHIMA kinsan me like fadamun kuwa"
Shiru tayi tashi tayi tsam ta barshi agun ta shiga dakin da suke kwana ita da ZAYNA
MAALIK yajima a gurin yana mamakin abunda yake faruwa inda yake Jin wani irin mugun tsana ma SAAL.

" ae saikiyi tunda bazaki fada b....."
Shiru tayi ganin MAALIK zaune kasa dirshen da tayi
" kai kuma fa what's your problem"
Cikin fushi ya dago jajayen idannunsa yana kallonta,
" SAAL is the problem!"
Yafada da karfi Haryana jifa da wayarsa dake hannunsa
Cike da tashin hankali take kallonsa riko hannunsa tayi take suka bace duk inda suka bayyana wani guri daban
" meya faru ka sanar mun"
Kallonta yayi yana murmushi me ciwo yake kallonta
" idan nafada miki zaki iya mun magani"
" why not I can do anything saboda yan uwana"
Sake murmushi yayi yana kallonta " inason ganin gawar SAAL"
Da sauri ta dago Tana kallonshi " MAALIK kasan me kake fada SAAL da kace gim....."
" inbazakiyi ba kawae ki fada mun"
Cike da damuwa ta kalleshi " zanyi indai hakan shine farin cikin ka kasa ido
" zanyi komai naja hankalinsa na kashe sa a huta"
Sosai MAALIK yaji dadi dan target dinshi SHAHEED ne Wanda soon yake son kawar wa
Dasu kwace mai SHAZMAH gwara duk su mutu a huta a tunanin shi da lissafin shi
Barinsa ZAYNA tayi Tana murmushi tunda bazai taba shaheed ba yanzu zata kashe mai SAAL
Indai bazai taba mata shaheed dinta ba tunda Sarki JUNAID yamata alkawarin aure tsakanin ta da shaheed din.

SAAL ne kwance yana waya da abokin shi yana kyalkyalewa da Dariya kana kallonshi zaka fahimci yana Jin dadin hirar sosai
" kai A'a Faisal banajin zan Kara zuwa club dan gaskiya banson Kara haduwa da matan bariki"
Shiru yayi yana saurar abokin nashi Wanda bamajin abun da yake fadi gaba daya
" eh walh saboda SHAZMAH kako san yadda nake Jinta kuwa hahaha"
Murmushi yake yana saurar Faisal din inda ya kyalkyalce da Dariya
" a gaskiya da kasani ae na daina wannan harkar Sam
" kaima ina zaka hada matar da zaka aura da wadan nan matan tab nikaga kallo nake Karka shiga life dina"
Kashe wayar yayi yana murmushi gaba daya ya tattare hankalinshi yamayar kan Tv din
American film ne inda guy din ciki ke romancing din budurwar yadda ya rude kasan baya hayyacinsa,
A hankali SAAL ya zame ya shige cikin bargonshi hankalinsa gaba daya a tashe yake
Yana kallon yadda suke romancing din juna wayarsa ce ta shiga ringing kamar ba zai waigeta ba,
Sai ya jawo ta ganin SHAZMAH ke kira yasa ya rage volume din zuwa kasa ya daga
Daga Wanrsa yayi dai2 da Knocking din da akai a kofarsa...............


            Sai mun hadu a next page in Allah ya yarda👏

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now