chapter 12

678 47 5
                                    

Ayi hakurin Rashin jina kwana biyu hakan yafaru ne saboda bana gari ga hidimar biki masu nemana nagode kwarae👏



" SAHIMA! Kinzo kenan ko shiyasa sam bana farin ciķi da ganinki sama a nan
"Inakuma maitabbatar miki indai kika kuma taba wani bil'adama bazaki gane kaina ba",
Duk sannan fadan yanayi ne yana nunatà da yatsansa,
Murmushi tayi tacire hannunta akan kuncinta " dakana marina akan SHAZMAH yau kafara marina kan halittar daba irin tamu ba",
Takarasa maganar tana dariya yayinda khairy taja bakinta tayi shiru sanin halin SAHIMA
Fita MAALIK yayi daga gun "wash oh my nagaji"
ZAYNA tafada sanda tàsa duwawunta kujerar
Bin ZAYNA tayi da kallo ta tsaida dariyarta " da alama kina son wasa da rayuwarki"
Tashi ZAYNA tayi da sauri cike da damuwa ta karasa gaban SAHIMA " Ranki ya dade wani abun nayi"
Juyar dakai SAHIMA tayi Tana cika Tana batsewa  ZAYNA ce ta buge da daria,
" kiyi hakuri amma a nan ke ba gimbiya ta bace wannan duniyar kowa nada damarsa so"
Cikin zafin nama SAHIMA ta juyo tare da kaimata mari
ZAYNA caf ta rike hannunta " karkiyi kuskuren hakan ko a wasa SAHIMA in kinason rayuwa a wannan duniyar kibini zan koyar dake komai
" ko ki tsaya har bil'adama ko SHAZMAH su rabaki da MAALIK dinki  zabi yarage naki",
Kallon ZAYNA tayi tayi shiru tabbas wanñan guři ba  irn nasu bane,
Tuntsirewa ZAYNA tayi da dariya take tabace ganin kallon da sahima ke mata.

Kusan yau 1month kenan komai ba tafiya normal gun SHAZMAH sai dai damuwarta har Yau bai wuce sauyin da shaheed ya samu ba,
Dan so tari Tana kama shi yana abubuwa amma Sam inya ganta sai ya sauya,
Kuma ta lura da Tana yasan ganinshi da ZAYNA sosai a 'yan kwanakin nan amma tsoron ta SAHIMA wadda batasan ya suke ciki bama.
SHAHEED ne kwance kamar me dreaming amma Sam ba haka bane abubuwa da su SHAZMAH da MAALIK suka goge a memory dinshi ke dawo mishi,
Tashi yayi zumbur "SHAZMAH is not human!"
Shiru yayi harya koma ya kwanta yakara tashi " yes she is just like me" Yafada cike da mamaki,
"Hahahaha of course jinsina ce jinsin ka"
ZAYNA Tafada batare da yasan zuwanta ba tashi yayi tare da bata rae " ZAYNA nasha fada miki ki dunga sallama inzaki shiga guri amma kinkasa"
Nan ya hau ta da fada dama abubuwan dake yawan hada su kenan kan addininshi Wanda ta dage ba zatabi ba sam,
" haba Shaheed inda sabo yaci ace kasa ba kayarda bazanyi irin bautar kuba Sam kaima inafata ka dai na saboda mahaifinka baxaiyi na'am da hakan ba sam".

Katse ta yayi tare da daga mata hannu ya tashi tsaye " tunda ba Zaki bi Allah ba inaga daga Yau stop following me around"
Tashi itama tayi " cool down I will try and do it for you"
Girgiza kai yayi Jin abunda Tafada " don't do it for me kiyi dan kanki" yana kai wa nan yasa kai,
Wani irin tukukin bakin ciki ne ya bigeta" yazama dole labari ya isa kunnen Sarki" Tana fada ta bace agun,
A falo ya hadu da SHAZMAH wacce ke baje kan kujerar falon da alama a gajiye take,
Dauke kai yayi da sauri kamar baiganta ba
"Sannu da hutawa"
Nan ma shareta yasoyi sai innawuro da bai lura da itaba itama tamai sannun dole hakan yasa ya tsaya ya amsa,
Yanayi yana kallon SHAZMAH " dama Ashe ba mutum bace no wonder but why are dey here"
Tana Jin duk abunda yake fada a ransa " na shiga uku badai shaheed ya gano abunda nake ta boye musu ba"
" mekike boyewa in na you are not human I know"
" taya yasan me nake tunani"
Take ta dago kyawawan idanunta ta daura akan nasa shima abunda ya faru dashi
" magana muke da juna"
Suka sake fada a tare sai kuma kowannensu ya dauke kai daga kallon juna.

Innawuro kuwa kallonsu take tana tunanin wani irin kallo shaheed kema SHAZMAH
Wanda ta lura itama mishi take to in Hakane ya batun Saal,
Shaheed wucewa yayi part dinsu ganin abun na nema ya rincabe mishi SHAZMAH kuwa sosai tashiga cikin damuwa,
Dan Sam bata gane me abunda ke faruwa ke nufi dasu ba sam,
" kinga SHAZMAH tashi Zakiyi muje mirage zafi walh I am very hungry"kallonta SHAZMAH tayi tare da mata dariya,
" gaskiya amma ke raguwa ce abunda maryam tace saura kadan ta sauke walh ni Yau dakyar na bada haddar nan naji jiki sosai",
Dariya innawuro ta fece dashi " uhm ae dama nasan zaa rina walh tun shekaran jiya da naga Saal yakawo miki wayar nan me sunanta"
" iphone"
" ita naga kinmaida concentration dinki kanta kina ta latse2 nasan da matsala"
Tabe baki SHAZMAH tayi " kedai bari walh Saal surutu gareshi kinsan duk shi yayi ta mun magana a chart"
" tab shiyasa nace bazanyi wannan abun yanzu ba inaji ae su teemah na yawan zancen a class bata daman ba waya"
" innawuro kinyi missing"
" oho kuda kuka santa kenan tashi muje nikam"
Nan suka tashi sukai hanyar kitchen dan duk Saturday ake karbar hadda a islamiyarsu da Sunday shiyasa ba hutu sai dai
SHAZMAH Tana Jin dadin shirun SAHIMA dan ko MAALIK bataji yana complain dinta ba.

FADAR JUNDAL

fadar ta dauka sosai banda hayaniya da ihu ba abunda ke tashi a cikin ta banda musu kuma da cecene kuce ba abunda ake,
Sarki JUNAID tun yana magana yayi shiru ya saka musu ido,
Kuma duk wannan abunda suke badan kowa suke ba sai dan tsanar da sukai ma RAYYAN
Wanda yake so fiye da dan da ya Haifa da cikinsa shiyasa har Yau baice komai ba kan lamarin shaheed,
RAYYAN dake gefen JUNAID kallon inda maman sa take yayi maimakon yaji dadi ina
Sai yaji ransa ya tarwatse dan haryanzu ba komai da take nuna wa Kansa sai tsana Wanda har a idonta yana iya gani sosai,
Kokarin tashi yafara sanda ya hango abunda yajima yana so ya gani
Alamu tama JUNAID inda bai dau lokaci ba yayi sallama da fada ya fice dan zuwa ganin wannan matar me lullubi
Ko fuskarta baa iya gani daga can nesa take mai signal RAYYYAN na lura sosai da abunda suke din.

Bin bayan mahaifin masa yayi da sauri a hankali yaje ya dau wani mayafi ya rataya
Inda yayi wata kofa wacce yasaba gani yana bi amma ko a fadar ba kowa yasan da itaba kuma bamai bi,
Har JUNAID yakarasa gareta yana biye dashi neman bayan kogo yayi ya buya dan Jin abunda suke cewa,
Tsugunawa tayi kasa " Ran Sarkin sarakuna shidade"
" dakata ZAYNA ban bukatar gaisuwa meya kawo ki a wannan lokacin bayan kinsan bamu haduwa yanzu"
" abunda ya kawo ni is very urgent"
" mekika ce kinsan banjin yaren bil'adama"
" Hakane ranka ya shidade zaa gyara"
" inajinki meke tafe dake"
Shiru tayi kamar waccce ke tunanin abun fada kafin tafara bayani,
" dama SHAHEED yama bil'adama ciki"
Zaro ido JUNAID yayi cike da shock yake kallonta,
" ciki bil'adama! Kike fadamun kisan yadda zakiyi ki kashe abunda ke cikin banson jinshi"
" angama"
Tafada tare da Kara sunkuyawa " sai kuma yana bin....a....a..dinin su bil'adama"
Nunakanshi yayi " jinina!"
Kije ki tabbatar ba Kwan nan Ina nan ziyartar wannan duniyar",
Nan suka cigaba da tattauna wa batare da sun sam Ana jinsu ba inda tafita ta wata kofa da alama ta nan tashiga itadin,
Dutsen da yake rike dashi ne ya motsa inda wasu daga duwatsun suka zubo nan suka fahimci Ana saurarensu,
Nan tuni ZAYNA tafice yayinda JUNAID ya tsaya neman Wanda ke gun amma baiyi nasarar ganin RAYYAN ba dan tuni ya lallaba yabi ta daya kofar yafita
RAYYAN yaji bakin cikin rashin bin ZAYNA dan burinshi yaje yaga inda take ko zai nemo yan uwansa.......




Wannan kenan don't forget to vote,share and comments👏

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now