Chapter 25

769 36 2
                                    



Kwance suke kan bed din banda gurnanin su da nishi ba abunda ake iyaji,
Tundaga corridor din dakin " please please baby don't stop",
" ashhhhh baby rikeni",
Banda cry dinsu ba abunda kunnuwan sa keji tunda ya bayyana a dakin kasa aiwatar da komai yayi ya bace,
Zuwa bakin entrance din shiga hotel din wani irin takaici ne ke dukan zuciyarsa,
Tunawa da irin yadda SHAZMAH ke fifita son sa akan nasa,
Abunda yamai dadi tunawa da yadda dakyar ta yarda tabar shi yazo gun shi kadai,
Ya tabbatar zuciyarta sam bazata dau abunda yagani yake jiba wani irin takaici ne yakara zuwar masa,
Yajima agun kafin yasake komawa  a karo na biyu inda ya tarar sun kammala,
Suna kwance jikin juna suna ajiyyar zuciya,
Sai dai Sam a bayyanar dayake masu basu iya ganinsa,
Wani katon jinnu ne jikin Saal yafito yana tunkararsa cike da bacin rae inda yana mika hannunsa,
Jinnun yayi wani irin Kara ya bace masa tuni yamaida hannayensa duka kan Saal,
Wanda baa dau tsawon lokaci ba wani abu me kamada hayaki yafara fita daga kansa sai atishawa dayayi a karshe,
Ganin wadan nan sauyin yasa MAALIK ba cewa daga dakin,
Tashi taga yayi zaune a firgice " what!".

Yafada yana rike Kansa Wanda ke masa nauyi,
" Baby meyake damunka",
Kallon wacce yake tare da ita yasa yatashi tsaye batare da ya saurareta ba yafara zira kayan sa,
Dishi2 yake gani harya gama sawa matsawa tayi yana kokarin fita ta rikoshi,
Inda yayi bangaje ta yafita abunsa yana tangal2,
Daura hannu aka Ramsey tayi tana matse ido wani irin fadu taji gabanta yana yi,
" badai aikin da nayi ne ya warware ba nashiga uku",
Tafada tare da jawo wayarta " let me call Kate".
Dakyar Saal yamaida Kansa gida har yana tangal2,
Ta window ta hangosa bayan shigowarsa ganin ba abunda tasaba gani tattare dashi bakaramun faranta mata rae abun yayi ba,
Dakyar yakai Kansa dakinsa cike azaba.

Kowa ne ke fitowa cikin shirin sa ciki harda MAALIK Wanda shima acewarsa yana da abunyi,
Saal da MAALIK koda suka hadu ba Wanda ya kula dan uwansa cikin su kowa ya hau dinning,
Amma banda SHAZMAH  hakan yasa shaheed mamaki,
" mairo!",
Ta amsa sanda takaraso dauke da kula a hannunta,
" Ina SHAZMAH"
Murmushi mairo tayi tana rufe baki,
" ki amsa mishi mana Ana tambayar ki abu kinmaida mutane sakararu irinki kina dariya",
Hadil tafada cike da fada tuni yanayin Mairon ya sauya zuwa bacin rae,
Zatai magana kenan SHAZMAH tashigo,
Kowa cikin falon sakin baki yayi yana kallonta,
Kasa daga kai tayi ta kallesu saboda wani irin kunya dake shigarta,
" karaso mana",
Dady Yafada ganin yadda kowa ya shagalta da kallonsa Wanda shi Kansa ya yaba,
Amma saiya dake,
Saal Kansa ko kifta idannunsa ba yayi yana kare mata kallo kamar ranar yafara ganinta,
Shaheed da MAALIK baa magana a bangarorinsu suma,
Gyaran murya hadil tayi ganin da gaske duka suntafi,
" tabdi SHAZMAH ce baku saniba sai yau",
Dagowa tayi caraf suka hada ido da Saal Wanda tuni yayi nisa a duniyar kallonta.

MASARAUTAR MAISUM

Kwance yake idonsa rufe sanda yaji anturo kofar cikin zafin nama yatashi yadau wukarsa,
Yana shirin kaiwa ga Wanda yashigo ta zame rufin dake jikinta,
Ganin gimbiyarsa yasa ya duka " ko kana tunanin kaf masarautar nan akwai Wanda zai iya farmaka",
Tafada tana dariya shima dariyar yayi tare da tashi ya sungumeta bai direta ko ina ba sai kan bed dinsa,
Yana yana kokarin rabata da kayan jikinta ta dan mai alama da ya tsaya  shiru yayi yana kallonta,
" Sahima nasan wannan shirun naki bai wuce nasaba da MAALIK ko",
Tashi yayi yayinda tabi shi da ido " Omid!",
Daga mata hannu yayi " na lura baki bukata ta a rayuwarki dan rashin MAALIK kike bina da kuma bukatunki sahima",
Rintse idannunta tayi tabbas tajima da sanin bata son Omid bayan bukatar ta ba abunda zaisa ta nemeshi,
Tashi tayi ta bi bayansa ta kwanta a jikinsa,
Bata bata lokaci ba wajen fara sarrafashi yadda takeso a hankali tasamu ya juyo,
Yakara rungumota inda ya biye mata suka cika gaba da biya ma kansu bukata kamar yadda suka saba.

Sai dai Omid na gudun randa matarsa zata gano abunda yake aikatawa ko sarauniya safwana,
Sai dai yana Jin sauki ya tuna itama sarauniya yadda suke da bogur sai yaji sauki,
Yau ma kamar kullum suna cikin aika aikarsu sukaji motsi alamun mutum na kokarin shigowa,
Da sauri Omid ya sauka jikin sahima yayinda ita kuma ke Kara kokarin jawoshi,
Sai kuma sukaji shiru alamun anfasa anjuya,
Tashi yayi yafara saka kayan sa Tana kallonsa,
" Ina zaka kabarni cikin bukatarka",
Batare daya kalleta ba yatashi ya ja wukarsa yasa,
" kije zan nemeki anjima",
Baibi takanta ba yafice yayinda takara komawa cikin bed din,
Yana fita yaga alamun kofa ta rufe ta hanyar fita,
Da hanzari yabi hanyar yana dube2 cigaba yayi da lallaba yana duddubawa a dai2 kwana yaji alamun numfashi,
Daya daga cikin guard din masarauta ne yagani,
Yana numfarfasawa " banga komai ba Omid",
Nan yacigaba da rokarsa Dariya Omid yayi kasance war yatabbatar bawani nan yagansu,
Bai bata lokaci ba ya cake shi da wuka har saida ya tabbatar baya numfashi kafin,
Ya kwashesa dan kaisa inda ba Wanda zaigani.

" sarauniya mekike ganin yakamata ayi ne kan batun gimbiya SHAZMAH",
Murmushi tayi tare da girgiza kai " tabbas Ina nan akan bakana duk Wanda yakawo mun SHAZMAH akwai gagarumar kyauta da zai samu",
Shiru fadar ta dauka na wasu dakiku inda,
Shigowar bogur ne yasa jama'ar dake fada fara maganganu Wanda tsabar hayaniyar tasu baka fahimtar me suke fada,
Gun da yasaba tsayuwa nan yaje ya tsaya direct,
" inaga lokaci yayi da zamu manta batun SHAZMAH da mahaifiyar ta dan Sam basu cancanci akirasu da shuwagabani ba sam ko masu jiran gadon mulkin wannan masarautar",
Hayaniyace takara tashi cikin masarautar yayinda wasu ke goyon bayan bogur wasu kuma na ganin hakan baidace ba,
" Yazama dole safwana taba SHAZMAH kujerar ta ta gado",
Kallone yakoma kan Wanda yashigo yake wadan nan zantukan,
Bai dakata ba dattijon yacigaba da magana kamar haka,
" Tabbas Ina zargin safwana da bogur kan batan SHAZMAH yazama dole ku fiddo da ita nan da kwanaki",
Hankalin bogur da safwana ba karamun tashi yayi ba ganin Wanda basu taba tunanin zai bayyana a fada ba ya bayyana,
Gaidashi suka fara duk inda ya gifta hatta safwana saida ta sauko daga kan kujerar sarauta ta sunkuya ta gaidashi inda yake sanya ma duk Wanda ya gaidashi albarka......
......Waye wannan dattijon Wanda kaf fadar MAISUM ke durkusa masa.....ni Mimsqueen bansaniba...

BANGAREN SU SHAZMAH

Yau tunda yashiga office tunanin sa ke kan SHAZMAH Wanda yarasa fahimtar komai kanta,
Sofie ce tashigo office din rike da files a hannunta,
Sai dai shigar da tayi Sam zai matukar baka mamaki kamar ba yar musulma ba haka take,
Skirt ne jikinta Wanda ya masifar matseta,
Ya fito da sirrin bonbon dinta kaf dan har kana iya ganin alamomin pant dake jikinta,
Boobs dinta kuwa kusan za'a iya cewa half naked suke dan bayan matsewar top din jikinta tamata,
Hatta maballan a bude suke cikin takun ta na jan hankali ta dosheshi Sam hankalinsa baya kanta baisan ta shigo ba,
" sir here we need you signature"
Shiru yamata batare da alamomi sun nuna yana tare da ita ba,
" Saal!",
Still nan ma ba alamun yana tare da ita murmushi tayi ta matsa gab dashi,
Saitin kunnensa takai lips dinta Tana mai magana,
Cikin firgita yadawo hayyacinshi baisan sanda ya hankadeta tayi gefe ta kife ba da,
Wani dan Kara tasa tashi yayi da sauri ya nufeta,
" are you olright",
Rike da hannunta take " ouch" helping dinta yayi wajen kokarin dagota,
Ganin yadda yadamu yana mata sorry yasa duk takara narkewa,
Taimaka mata yayi yakai ta gun kan kujerar ta zauna " let me bring first aid box owk",
Daga kai tayi alamun to Tana Kara langwabewa tana wani irin turo jikinta zuwa nasa.

Bayan ya dauko first aid box din ya gama duba mata ciwon sai sorry yake ce mata,
Sam baisan sanda ta zo gareshi ba yamaida yadawo yana Kara lallaba ta tayi sa'ar kai lips dinta zuwa nasa,
Caraf yaji ta cafko lips dinsa Tana wasa da halcenta ciki waro ido yayi cike da mamakinta,
Abun nema ne ya samu hakan yasa shima yashiga maida mata,
Shap ya manta a office suke tafin dayaji a bayansu ne yasa yayi sauri ya ture ta yatashi,
" meet me in my office right now",
Batare da ya saurareshi ba ya juya yabarsa tsaye,
Tashi tayi zuwa gabansa " don't worry baby it will be fine baby",
Tafada tana shafosa cire hannunta yayi ya ture ya gyara gaban rigarsa yafita Dariya tabisa dashi.....




Ayi hakuri da wannan muhadu next page👏

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now