Chapter 15

1K 60 2
                                    

_WACECE SHAZMAH...._

                Wattpad:Hafsat45

           Mimsqueen
                              Mrs.Isa

_Ina mika gaisuwata ga dukkan masoyana a wannan rana me Albarka inama kowa fatan alkairi Allah ubangiji yakare daga dukkan sharri na mutum ko aljan ya Allah ya ubangiji ka barmu da masoyanmu na gaskiya har abada Ameen_

            🅿️66 to 70

Kwana uku kenan da dawowar su SHAZMAH banda rigin2 mu,
Ba abunda ke tashi a gidan hadil ce tafito ta bangaje aunty hanne,
Tana mata magana kuwa hadil tafara gaggasa mata maganganu marasa dadi,
" hadil meyasa baki da kunya ne"
Wani irin kallo hadil ta juyo tana ma auntynsu,
" hmm I don't blame you walh Sam dan ba laifinki bane laifin dady ne",
" hye what's going on" Saal ya tambaya sanda yafito cikin shirinsa na zuwa office,
" walh nida wannan matar ne imagin..." tas taji saukar mari a fuskarta,
Shikansa Saal mamakine ya rufeshi ganin shaheed sukai a bayansu,
" are you mad wannan ba matar mahaifinki bane kike nuna ta kina mata rashin kunya",
Aunty hannatu kam abunda shaheed yayi ya burgeta dan kaf din gidan ba Wanda take jin dadi irinsa,
" haba come on bro shine zaka mareta" juyawa hadil tayi tashige ciki da kuka kamar wacce akama mugun duka,
" yes and if she try it walh next abunda zanmata sai yafi hakan inakwana aunty",
Ya tsuguna yana gaishe ta Saal ma gaida ta yayi sai dai Sam baya sake mata,
Acewarsa kyankyaminta yake tunda suka dawo especially yanayin dressing dinta,
" ya shaheed ankamala abun karyawa" SHAZMAH tafada daga bakin kofa dukansu kallonta sukai,
Saal kam duk sanda tayi magana saiya tuna Aishar sa yarasa meyasa yanayin maganar ta yake zuwa daya dana local babynshi,
Gashi innawuro Sam baya iya sake mata bare yaji kotana samun labarin aishansa.

" kambu lallai yau akwai tsiya a gidan nan to walh naga Wanda zaici abinci a kwanciyar hankali yau",
Momy tafada sanda su shaheed ke karasawa gun dinning din,
" momy rashin kunya fa take ma aunty" nunashi tayi da yatsa,
" kul lafiya a idona in rufe shaheed yaushe kasan hannen da har zaka zauna kama dukan kanwarka akanta iye",
" lafiya meyake faruwa"
Dady Yafada sanda yake saukowa cikin shirin shi shima,
" ae gwanda ka sauko dan kajama wannan bagidajiyar matar taka kunne ko kuma ayi Dana sani walh",
" kiyi hakuri yaya abun bai kai ga haka ba",
" Dallah dakata malama ba dake nake magana ba da mijina da 'ya 'Yana nake magana karna kuma jinki",
Jin da gaske momy take yasa kowa yaja baki yayi shiru taita surutai dakyar dady ya tsawatar mata,
Kafin tabar kowa ya zauna kari duk da haka ran kowa saida ya baci dan bata fasa wasu abubuwan ba,
" SHAZMAH maza keda innawuro kuje kushirya nayi magana a wani makaranta nan zankaiku yau kufara",
Shaheed Yafada SHAZMAH tsabar murna kasa boye murnarta tayi inda momy takeji kamar ta hadiyi zuciya ta mutu dan haushi.

Innawuro ma tayi farin ciki dan dama zaman gidan Sam bai mata dadi shiyasa bata cika shiga abun gidan ba dan ba wuya acima mutum mutunci especially ma momy da diyarta,
Kafin su shirya su fito tuni Saal da dady suntafi zuwa office,
Hadil ma takama hanya zuwa makaranta,
Cikin wata doguwar riga SHAZMAH tafito da dan mayafinta tayi kyau sosai batada komai fuskarta ba sai powder,
Amma kaganta zaka ce tayi kwaliya saboda dan pink lips dinta dayayi kamar ta shafa janbaki,
Haka itama innawuro tafito tayi kyau sosai sai dai ita native kaya tasa riga da zani na atamfa amma yabala'in mata kyau,
Tunda ga nesa shaheed ke kallon SHAZMAH wacce tayi bala'in masa kyau Wanda bata taba ba,
Nan suka shiga mota suka kama hanya bai tsaya ko ina dasu ba sai a makaranta,
Inda saida ya kamalla masu komai kafin yabarsu a nan yabasu kudi koda zasu bukata,
Akan zai zo ya dauke su lokacin tashi sai dai tun ranar farko SHAZMAH tafara ba teachers din mamaki dan komai aka fada mata ya zauna.

Tunda ya shiga office din baiga alamun sofie ko ina ba hakan yasa yakasa concentrating kan aikin dake jiransa na kwanaki,
" may I come in"
Da sauri ya dago yana kallonta tsaye take a bakin kofar,
Tana zuba mai murmushi " it looks like kana missing dina Sir",
Dauke kai yayi daga kallonta " why are you coming late",
" sorry sir"
Tashi yayi yatako yazaga ta bayanta " you know what" tambayarsa tayi " what sir",
Koma wa yayi kan seat dinsa ya zauna " karki sake zuwa late what happen between us,
" is our personal issues and bana son mutum me mixing both personal life da kuma professional life dinsa do get it",
Nodding din head dinta tayi " yes sir" maida kallonsa yayi kan files din dake gabansa,
" now will you do me a favour"
" anything for you sir"
Shiru yayi yana sane da Tana tsaye sai da suka bata kusan 10mins a haka kafin yadago,
" go and get my coffee"
Bata amsa mishi ba tafita sosai yadda taganshi ba alamun wasa ya bata mamaki,
" she think she is a big shot" Yafada tare da girgiza kai,
Amma har ranshi yake bukatar sofie but bazai bata damar wasa da feelings dinshi da takeson yiba,
Zuwa tayi kamar yadda ya umarceta takawo mai coffee,
" sir your coffee"
Yi yayi kamar baiji ta ba har saida ta kuma maimaita wa kafin yace,
" you can keep it and go" Yafada batare da kalleta ba,
Juyawa tayi tafara tafiya kamar bazata tafiba yadda take takun,
Binta kawae yake da kallo harta fita juyi yayi akan kujerar " I know girls like you pretender zaki saman",
Dai kan coffee din yayi yana cigaba da aikinsa yana sha.

" no don't baby me Alisha right now"
Shiru tayi tana saurar Alisha din " hmm nothing serious amma akwai matsala",
Shiru takuma na yan second " hmm yadawo shine ma matsalar"
" bazaki gane ba nalura shidin daban ne da sauran guys Dana saba yaudara" shiru tayi Alisha na mata magana " owk in munyi closing I will drop by ok",
Nan ta ajiye call din kallon kofar office dinta yayi,
Dam gabanta taji yana faduwa ta rasa meyasa yakeso yazame mata daban kan dukkan abubuwan data saba aikatawa tune2 suka addabeta.
Saal ko duk yadda yake feelings din sofie baifasa tunani kan Aisha ba yarasa,
Above all girls da yake nema ta kwanta mishi a rae kuma yadda yake jinta daban ne ba kamar sauran ba.
Ana tashi aiki sofie gun Alisha ta wuce inda take sanar mata da yadda sukai da Saal,
" don't worry ae tunda nasaki I know this will happen bawani abu ke damunshi ba,
" sai dai bai yarda haryanzu you are a virgin ba saboda Saal yasan mata sosai amma inkika cigaba a haka zaiyi accepting hakan a hankali",
" I hope so but ok kawae I will keep trying dan I want it to end fast I don't want any fake things now",
Rukota Alisha tayi " I know baby I will make sure we did this",
Haka nan Sofie ke jinta some how hakan yasa yau Sam taki sakewa da Alisha karshe tayi mata sallama tabarta Alisha,
" she can't be I am sure" Alisha tafada ita kadai cike da damuwa dan yau Sam bata gane kan sofie ba.

"Wakike nema" aunty hanne ta tambaya budurwar da tashigo ba sallama ta hakimce kan kujera,
"Baiwar  Allah magana nake miki fa",
Kallonta khairy tayi ta watsar "mairo! mairo!!"  Jin budurwar tasan mairo yakara daure ma aunty hanne kai,
Da sauri mairo tafito tazo gaban khairy,
"Sannu da zu...",
"Keep your greeting wacece wannan" murmushi mairo tayi,
" Amaryar gidan nan" cike da mamaki khairy ta tashi "what!",
"Exactly" momy tafada tana saukowa ganin kallon wulakancin da take mata yasa aunty hanne tabar falon,
Nan momy tasauko take sanar ma khairy itace kishiyarta data sanar ma mom dinta a waya.

" what on earth kike fadamun you mean that dirty thi..."
" shhhhh kiyi shiru Shaheed nagida yadawo dawuri baijin dadi inya jiki Khairat you and I know him",
Momy tafada murmushi khairy tayi " wow aunt baki fadamun da wuri ba bari nagaidashi",
Dariya mom tayi " a dawo lafiya" tashi mom tayi ta wuce dakinta,
Kwance yake zazzabi ne yake damun sa gefensa ruwane da magani da alama yasha,
Sai dai bacci ne ya dauke shi dan tunda yagan shi kauye yake son sanin abunda yafaru kansu tafi da tafiyarsu,
Gashi yaje gun abokinsa ya mai check up komai normal abunda ke damunsa kenan,
Hango shi da tayi kwance ba riga da alamun yana bacci yasa ta khairy rufe kofar a hankali,
Inda ta lallaba zuwa gunshi tayi,
Ta zauna gefen bed din tana kallon fuskarshi dake bala'in burgeta,
Tashi tayi ta rage kayan dake jikinta wanda ya rage daga ita sai pant da bra,
Kusa dashi ta kwanta tare dajan blanket ta rufesu,
Cikin bacinsa yake jin dumin mutum a jikinsa ana tabashi.

Baigama ankara ba saida yaji lips cikin bakinshi,
Jiyake kamar a mafarki abun yake faruwa tura a hankali tafara,
Wasa da lips  dinta kan nasa wanda hakan yasa ya fara kokarin mayar mata,
Sunjima a haka tana kara shishigewa jikinsa  nocking din da akayi a kofar ya katse ta,
Inda yafara kokarin bude ido me zaigani yana bude ido sukai 4eyes da ita,
Sannan bakinsu a hade da sauri ya tureta yatashi "Subhanallahi!"
Yafada da karfi tashi tayi  a gabansa bako kunya ganin ta tsirara yasa shahees saurin fadawa toilet  dinsa,
Jikinsa har wani kyarma yake sai yanzu yagane abunda yaji a mafarki a gaske ne,
" innalilahi wa'inna ilaihi raji'un"
Abunda kawai yake furtawa kenan tunda  yake baita na tunkarar mace ba,
Voice dinta  yaji a kofa tana balbala ma mairo  masifa kamar zata cinyeta,
Kasa fitowa yayi sai a lokacin ya tuna yace ta tashesa  in ankusa tashin su SHAZMAH.

Fita yayi toilet din da sauri ya shirya ya fita mairo abun yabata mamaki ganin  khairy tafito  dakin shaheed bayan tasan ba halinsa bane,
Khairy kuwa wani irin dadi takeji ajikinta da feelings dinsa,
Hakan yasa ta wuce dakin hadil takwanta tazaro wayarta ta danna ma kawarta kira,
" ba zancen gaisuwa yau dai nafara lasar zumar dana jima ina nema"
Shiru  tayi tana saurar daya bangaren tana dariya,
" hmmm bazaki gane yadda nake ji a dukkan jijiyoyin jikina ba,
" anya zan iya jira har sai aure kuwa gaskiya banaji zan iya yin komai nasama abunda nakeso kinsan halina",
Shiru  takuma tana saurar amsar kawar tata,
" anjima zanzo saimu tattauna kan issue din" nan sukai  sallama,
Jawo pillows din tayi tana matsarsu ajikinta kamar zatai yaya tana murmushi,
Tana tuna abunda yafaru  tsakaninsu.
Tuki yake amma har lokacin  kirjinsa bai daina bugawa ba,
Haka harya karasa a bakin gate yagansu tsaye ,
Inda ya musu horn suka nufoshi cike da jindadin ganinshi,
Sai dai abunda SHAZMAH  tagani gefen kumatunsa yasa fara'ar dake fuskarta wargajewa,
Inda yake gaisawa da innawuro data shiga back seat bata lura ba,
"SHAZMAH  shigo mana batare da ta tankashi ba tashiga motar,
Can dai sai cewa tayi  " ka goge  kumatun ka" mirror din gabanshi ya duba inda yaga  lips  din khairy a kumatunsa da janbaki...........





              Muhadu a next page wannan page  din sai kunyi hakuri banjin dadi kawae anrubuta ne 👏🏼👏🏼👏🏼nagoe

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now