chapter6

705 43 4
                                    

Please inason comments sosai a book 2 din nan dan zanfi fahimatar Ana bi kuma Ana Jin dadin yadda yake tafiya da kuma inda mistakes suke dan gyara banson shiru👏

🅿️1

Tsaye yake bakin balcony din hannunsa duka biyu zube cikin pocket dinshi,
yana kallon sararin samaniya amma ba abunda,
Idanunsa ke hasko mashi sai kyawawa wan idanun SHAZMAH irin kallon da take masa sam baigane ba,
Wrist watch dinshi ya kalla inda yaga da 2:30pm girgiza kai yayi,
" oh my god have to sleep now inada work gobe",
Wuce wa ciki yayi abunshi dan kwanciya inda yaci karo Saal Wanda ke kokarin wucewa nashi dakin,
" hye watch it mana da haske bare kace duhu",
Shiru Saal ya mushi yashige ciki mamaki ne sosai ya bayyana fuskar shaheed ganin,
Yadda Saal din yayi masa burus Ko in kula,
Yana shiga dakin ya rufe kofar gadonsa ya fada yana kallon wani picture din SHAZMAH daya dauka a kwanakin nan batare da ta sani ba,
Ya wanko yasa a bangon dakin " why him? Why are your eyes always on him when you are suppose to be looking at me?",
Ya jero tambayoyin kamar yana tare da ita kurama hoton ido yayi sosai yake juyi ya rasa me yake ji kanta,
" SHAZMAH! SHAZMAH!! SHAZMAH!!! You are mine and you can never be with someone else zan iya komai kanki,
" please SHAZMAH don't let it be my brother saboda zai kasance tare da bad result very",
Yafada tare da tashi gaban picture din ya karasa.

Saitin lips dinta ya manna nashi lips din " I love you" Yafada cikin sanyi yana Kara kissing din picture din kamar I tace a gaske.
Banda kaiwa da komowa babu abunda ZAYNA take a balcony din,
" waye shaheed who the hell is he bantaba ganin me yanayi irin nasa ba a fadin MAISUM,
" Waye kai daga Ina kazo shaheed? Yazama dole na samo Asalin ka ta Ina kafito",
" hahahahahahaha"
Taji dariyar kamar daga sama durkusa duka gwiwowinta tayi zuwa kasa tare da sunkuyar da kanta zuwa kasa,
" Ina mika gaisuwa ta ga sarkin sarakuna sarki junaid Wanda duk sarakuna ke....",
" ya isa ba wannan ya bayannar dani gareki ba abunda nakeso inaso kiyi gaggawar dauko mun wannan matashin,
" inason samunsa a masarauta ta daga yanzu zuwa rabawar rana tsakiya na gobe",
" angama ranka shidade"
"Hahahahahaha" lokaci guda kuma ta daina Jin dariyar tasa,
Tashi tayi " waye shaheed da har Sarki junaid ke son ganinsa a fadarsa why",
Nan ta cigaba da kaiwa da komowa saboda tunanin yadda zata dau shaheed batare da MAALIK yayi interfering da aikinta ba,
Tunda tasan SHAZMAH yanzu bata tare da wani tsafi da har zaisa ta iya ganin komai.

" SHAZMAH!"
Tafada cikin sassanyar murya " inna meyasa kika bayanna mun a wannan lokacin a dare",
" SHAZMAH kinyi mafarki mekika fahimta kan mafarkin",
Shiru SHAZMAH tayi kamar Tana ganin tsohuwar jinnun wacce take kira da inna,
" SHAZMAH nayi ta kokarin zuwa gareki amma nakasa duk yunkurin da zanyi wannan yarinyar ZAYNA ta Hana yanzu ma dakyar",
" lafiya kike nema na inna meya faru haka kawae naga nadaina amfani da tsafina",
" uhm dalilin neman da nake miki kenan ya zama dole SHAZMAH Kishiga ruwa saboda akwai abunda ke shirin faruwa gobe,
" Wanda yake da matukar hadari tabbas rana ne da jinsina da naki ke harma da bil'adama jiran sa suke sai dai indai Yafada hannun nagari alkairine,
" amma ba abunda zance idan Yafada hannun mugugaye ba abunda zancen dan haka shawarata kiyi gaggawar neman mafita",
" inna meye zaifada",
Shiru taji bata kuma Jin alamun tsohuwar ba " SHAZMAH magana kike a bayi",
Innawuro ta fada hakan yasa SHAZMAH tayi plushing ta fito daga bayin ta koma ta kwanta amma zuciyarta cike yake da tunani,
Meyasa ZAYNA ke hana inna ganinta Anya ba hannunta a cikin rasa tsafin nata kuwa,
Nan da tunani SHAZMAH ta kwantar bacci kuma sai barawo ne ya kamata a wannAn daren.

Kamar a mafarki yaji Ana shafa shi ana kissing dinshi,
A hankali ya bude idannunsa ya daura akan nata ganin ya bude ido yasa tamai murmushi,
Kokarin tashi yayi amma inna tuni ta jawo shi kan yayi wani abu tuni tahade bakinsu tafara kissing dinshi,
Sam baida niyyar saki amma abubuwan da take mishi yasa dole ya saki mata inda tacigaba da kissing dinshi kamar wacce ta sama alawa biye mata yayi,
Inda suka jima suna faranta ma junan su basu sama natsuwa ba sai guraren Asuba dan anata kiraye2 na Sallah a wannan lokacin,
Fitowa yayi daga toilet din daure da towel,
" wow MAALIK inkana ruwa you are so cute and handsome haka a nan ma dole hadil tasoka,
" dole gimbiyoyin biyu sahima da SHAZMAH su dunga fada kanka" takarasa fada,
Tare da tunkaro shi zuwa tayi ta daura hannunta kan chest dinshi Tana shafawa,
Wani irin kallo ya watso mata hakan yasa tayi saurin matsawa " ouch I am scared"
Tafada tana murmushi sai kuma ta koma jikinsa " kardai kace mun bakason abunda ke faruwa ko baka enjoying dan yadda kake groaning show kanso",
Ture ta yayi daga jikinsa " ZAYNA nazata iya bil'adama ke da irin wadan nan dabi'un but ke you are worse than them,
" please stay away from me kina takura rayuwa ta mekikeso".

" good daka fahimci bazan zo gunka ba sai dan inada wata bukata wacce kabiya daya saura daya",
Shiru yayi yana kallonta mamakin halin ta yake da dabi'unta,
Sai dai yafi takaicin Kansa da ya yadda take yadda taga dama dashi,
" MAALIK shin kataba jin wani Wanda bansan wani jinsi yake ba da bil'adama ke nema,
" jinnu ke nema da kuma jinsin mu",
Shiru yayi dan Sam shi bai fahimci inda ta dosa ba,
Ganin yadda yake kallonta yasa ta fahimci baisan komai ba akai dan dama bataso ace yasani din,
Dan ta dauka shaheed bataso agane ita ta daukeshi sam,
MAALIK tunani ne ya shigesa kan tambayar tata " shin ko wani abu na shirin faruwa ne",
Ya tambayi Kansa sai kuma ya girgiza kai,
" maybe useless talks dinta ne" kallonsa take yana magana a ransa Tana nazarinsa,
Amma sai dai ya rufe duk hanyar da zaisa tasan me yake fada a zuciyarsa tunda last time ta gano shi ta daure shi dasu,
" to nizan koma tunda baka sani ba" Tafada tana tabe baki cike da shagwaba Ko kallonta baiyi ba ta bace dakin.


6am......
" Alhaji tafiya kauye yanzu da sassafen nan kuma ba shiri",
" eh karki damu akwai dalilin tafiyar tawa ya zama kuma dolene gareni Yau naje kwana",
" to Honey Allah yakaika lafiya ya dawo dakai lafiya",
Jan dan akwaitin nasa yayi yayinda ta dauko mai dan jakarsa,
yafito tsakar gida inda shaheed ke shigowa yadawo daga massalaci " aa dady Ina zaka",
" kwana zani"
Cike da mamaki shaheed ke kallon dadyn nasu,
" amma dady lafiya zakai tafiya da sammakon nan",
Girgiza kai dady yayi " karku damu lafiya kalau saina dawo kaji ga zakari driver zai kaini",
Haka nan shaheed yaji wani iri a jikinsa " to Allah yakaika lafiya yadawo dakai lafiya zan kiraka",
Nan sukai sallama megadi ya bude masu gate suka fita,
" amma momy wannan tafiyar ta dady lafiya kuwa",
" uhm shaheed kenan kafa San halin Dadynku idan yaso abu kamar dan da yaso fita cikin uwarsa haka yake dawowa addu'a kawae yakamata mu bisa dashi kaji",
" Hakane kam to Allah yadawo dashi lafiya",
Murmushi tayi tace " Ameen jeka kayi shirin aiki bara naje nasama maku breakfast",
" to momyna" Yafada ya shige ciki Tana kallonsa Tana girgiza kai sosai take kaunar dan nata.



Koya zata kasance shin dady zai Isa kafin lokaci yayi meye sirrin? Shin ZAYNA zatai nasarar dauke shaheed? Waye Sarki junaid dan wani jinsi ne shi?............domin sanin amsoshinku kutare a gaba.

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now