Chapter 5

1.1K 101 2
                                    



" kinga gashi can yana jiranki kije gunshi maza",
A hankali take taku mairo ko tana nuna mata ta juya abunta,
Karasawa tayi inda yake zaune " sannu da dawowa",
A tsorace ya waigo kayan dake jikinta sosai suka burgeshi saita fito kamar balarabiya saboda bakar abaya ce jikinta da dan mayafinta shima baki ne,
" kayi shiru",
Dagowa yayi a dan tsorace ya kalleta yaga tana mai murmushi da sauri ya dauke Kansa daga duban fuskarta,
" zauna",
Zama tayi batare da ta musa ba shiru sukai su duka yana tunanin ta inda zai fara billo mata,
" sunana SHAZMAH kaifa",
Mamakine ya rufe sa sosai yadda ta fahimci tambayar da yake son mata,
" SHAZMAH"
Yafada sunan a hankali " eh sunana kenan" ta bashi amsa,
" ni ae nasan kinji nawa sunan ko" girgiza kai tayi " aa"
Tafada a hankali " shaheed",
Yadda Yafada sunan yamata dadi kwarae murmushi tayi Wanda har saida yaji sautin,
Yaji dadi da zata iya mai magana sai dai yana so ya tambaya daga inda tafito yana Jin somehow yamata wannan tambayar a yanzu.

Duba watch din hannunsa yayi ganin lokaci ya kure ana shirin kiran Sallah yace tashiga gida,
Tana shirin shiga falon sukai wani irin karo itada Saal wanda tuni wayar dake hannunsa tafadi,
Dagowa yayi rike da goshinsa sai dai duhun gun ya hana yaga fuskarta kallonsa ya koma kan wayarshi dake kasa,
Waigowar da zaiyi ita kuma tana kokarin guduwa yajawo ta dakarfin tsiya,
" what! Are you blind",
Shirin data masa ne yakara kona masa rae sosai,
Ji kake tas ya dauke ta da mari tsabar azabar da ta ke ji kasa motsi tayi daga inda take,
Dan wannan shine karo na farko data taba fuskantar abu haka,
Shikuma tuni ya fice " naji hayaniya keda waye",
SHAZMAH bata iya cemata komai ba ta wuce ta zuwa inda yazama kamar dakinsu,
Tana shiga ta cillar da mayafin dake kanta idanunta lokaci guda suka sauya zuwa ja,
Dakin Kansa a lokacin kamar jijjiga yake wani irin haske ne yafita a fuskarta zuwa bangon take Saal ya bayyana yana alwala shida shaheed,
Ta daga hannunta kenan bogur ya bayyana " ran gimbiyata ya dade",
" bogur waya kiraka" tafada cikin wata irin murya,
" basai kinkirani ba zan San kina cikin matsala amma nasan ki da hakuri da kauda kai kiyi hakuri",
Nuna shi tayi da hannunta " bogur saina ga halaka shi",
" aa kowa a duniyarmu yasan gimbiya SHAZMAH da hakuri inaso a wannan duniyar ta bil'adama ma asanki da haka".

Nan yayita lalashinta harya samu ta sauka ta hakura,
" kina da tambaya"
Dagowa tayi tana kallonshi a wannan karon tadawo kamar ba ita ba,
" bogur naji yan Adam suna wani yare Wanda ni bantaba karanta shiba a duniyarmu",
Dariya yayi " a hankali Zaki sama dukkan amsoshinki zakizo kina bani labarin wannan duniyar",
Bata fuska tayi " anya kuwa" shiru taji take taga ya bace jikinta ne ya fara bari badai safwana tagane tafito ba,
" yauwa Inaso na sanar miki"
Taji dadin Kara bayyanarsa " inajinka" shiru yayi yana kallonta na wasu dakiku,
" karfinki zai fara raguwa zaki fara fuskantar matsala duk sanda kikaso kiyi amfani da tsafinki na duniyar mu",
Zaro ido tayi tana kallonsa " bogur narasa wannan daya zanyi rayuwa",
" yauwa akwai hanya daya dazai karki daga hakan indai zakina komawa yanayinki koda sau daya a rana ace kinshiga ruwa komai zai tafi miki",
" zan tafi anturo daga fada Ana nemana",
Bai saurareta ba ya bace mata,
Komawa tayi ta kwanta abunta bata jima ba mairo tashigo dakin,
" kinyi Sallah kuwa naga tunda kika zo banga kinyi ba",
" Sallah!"
" eh Sallah bakiyi ba",
Kallon mairo take cikin mamaki tace " meye Sallah meye shi"
" kina nufin baki San Sallah ba" mairo tafada tana zaro ido,
" kambu kar dae katuwar arniya aka kawo mun har daki",
Kallonta SHAZMAH take cike da tambayoyi a fuskarta tana son mata amma tana gudun raini sarautar ta tamotsa.

Nan dae mairo tayi Sallah Tana idarwa tafita dan hada ma jama'ar gidan dinning,
8pm dai2 kowa ya hallara kan dinning amma banda doctor Wanda yana shigowa yace,
" mairo kikai abincina dana SHAZMAH dakina",
Cike da mamaki dukansu suka zubo mai ido "SHAZMAH" hadil da Mom har suna hada bakin fada,
" wannan kuma zancen karya ne ba'a raba gun cin abinci kazo nan muci mu duka tunda na lura yarinyar nan ta maka wani abun",
Mom tafada cikin bacin rae khairy dake zaune gefe haushi su duka suka bata har mom din burinta yazo yaci taga canji,
Dan haka tafasa tafiya dawuri,
Mairo tafiya tayi ta taho da shazmah wacce wannan karon fuskarta bude sai kanta dake kasa,
" zo ga kujera kizauna"
Yafada sanda yake jamata kujerar baya falon tsit yayi kowa da abunda yake sakawa a ransa,
" ke!"
Mom tafadi Wanda har saida SHAZMAH tadan tsorata ta dago dukansu tsura mata ido sukai suna kallonta,
" Subhanallahi Anya wannan mutum ce ka dauko shaheed" mom tafada sanda ta tashi daga kan kujerarta,
Jikinta banda rawa ba abunda yake bawanda bai tsorata da irin farin ta da kyanta ba a falon banda Saal da bainan,
Dakyar shaheed ya samu ya cire masu tsoro inda yake basu labarin yadda ya tsinceta.

Saal ne zaune bakin bar din rike da glass cup a hannunsa yayinda gaba daya tunanin sa,
Yatafi kan sofie yarinyar da yau yafara gani a office dinshi,
" Saal what is wrong with you yau tunda ka shigo naga duk ka sauya ko irin yadda kake nuna matsuwarka aguna babu alamu did offended you",
Kallonta yayi tare da girgiza kai ya tashi kan yar kujerar ya kusatsa kai cikin masu rawar Tana kallo,
" don't offended go and meet him kawae yau gajiya ke damunsa like ko zaki rage mai",
" faisal ba yau nasan Saal ba nasan in ya gaji a office and I know this is different",
" uhm can muku nikam I can't wait to enjoy myself bye"
Yana fada ya juya ya barta agun Tana bala'in son Saal hakan yasa tabi bayansa,
Dakin dasuka saba zama nan ya shiga ya kwanta abunsa tana shiga ta rufe kofar inda ta kwabe kayan dake jikinta ya rage daga ita sai pant,
A hankali ta isa gunsa bayansa ta haye tafara bin wuyansa Tana kissing dinsu tana,
Saal baisan sanda ya jawota jikinsa ba kamar zai balleta yana wani irin gurnani,
Yafara kissing dinta inda shima ta taimaka mai gun kwabe nasa kayan kafin 5mins tuni sunyi zurfi banda sambatu ba abunda kake ji yana tashi.

Cikin sambatun nasane yakira sunan sofie dan koda suke makale da juna ita idonshi ke nuna masa kawae,
" what the hell!"
Tafada da karfi tare da hankadeshi " what was that",
Ta tambayeshi " meye haka sofie" abunda yakara fada kenan tashi tayi tafara sa kayanka,
" I know I am sure you are drunk so we gonna discuss this when you are sober",
Tafita abunta tabar shi yana surutansa " I want you sofie" nan ya cigaba da zantukansa yayi bacci,
Bashi ya farka ba sai 2am yana bude ido ya daddafa ya leka agogonsa da sauri yatashi,
" what!"
Nan yasa kaya yafice agun dakunan yanufi bar din inda yatarar dayawan su ma bacci suke anyhow agun ansha ankoshi girgiza kai yayi,
Fita yayi ya isa ma'adanar motocin take yashige yama motar sa key gida direct ya wuce,
Kiran Ashiru me gadin ya shiga yi bai dau lokaci ba yazo ya bude yana shiga yaba megadin kudi washe baki yayi yasa a aljihu yakoma dakinsa shima ya lallaba zuwa nasa,
Duk wannan abun da yake faruwa a idon shazamah yake dan bata wani iya bacci saboda tunanin gida,
Hakan yasa ta tsaya bakin window tana kalle2 harta ga shigowar sa.

" uhm Khairat baki bani labarin yadda batun nan namu ya kasance ba tunda kika dawo gidan Ni'ima",
Bata rae khairy tayi tana kallon maman nata,
" me zan fada miki momy bayan wannan banzan bokan naki yari ga ya cucemu",
Gyara zama momyn nata tayi tare da matsawa kusa da diyar tata,
" uhm momy a gabana fa wannan banzan doctor din yaci abincin amma ba abunda yafaru",
Bude baki momynta tayi " banson halin banza yanzu a gabana zaki zo kizauna kice ma shaheed banza yadda kike 'ya guna karki manta haka yake da guna,
" karki manta nida Ni'ima uwarmu daya ubanmu daya",
Murmushi khairy tayi tare da tashi " ahto kinga saina hakura da zancen komai tunda danki ne,
" kuma baki son a cuce shi musa ma kudi ko",
Jifanta da pillow din gefenta momyn tayi da gudu ta sheke zuwa ciki tana dariya,
" wannan kam karya ne dole shaheed ya aureki dan bazai yu Ina kallon dukiya nayi sakaci ba,
" kota karfi kota kaka shaheed yazo hannu yagama saimun juyasa kinajina ko khairy",
Khairy dake daka tana Jin momyn bata bata amsa ba tayi kwanciyarta dan Tasan kan abun duniya komai momy zatai duk da suma Allah ya hore musu komai na Jin dadi,
Amma kullum samanta take hangowa kan duniya ko yar uwar ta zata iya rasawa ta samu.



              Wannan kenan don't forget to share and vote nagode kwarae da soyayyar ku a kullum.

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now