Chapter 7

698 41 4
                                    


10am dai2 shaheed ne zaune a office dinshi ya gama duba patient dinshi yana tunani,
" Doctor inaso ka taimakeni dan Allah" dagowa yayi da kyawawan eyes dinshi kyawawa,
" Amina! Lafiya meya faru why are you crying please come and seat",
Tana share majina ta nema guri ta zauna,
Tissue din dake gabanshi ya balla ya mika mata a hankali tasa hannu ta karba,
" please doctor help me kazo tare Dani ka duba momyna bata da lafiya sosai kuma banda kudin motar kawota hospital Ko biya mata and.....",
" and what Amina!"
Yafada cikin bacin rae yana kallonta itama kallonsa ta tsaya tanayi " yanzu mamanki ba lafiya bazaki kirani direct kifada mun ba,
" sai da jikinta yayi worse are you crazy tashi muje yanzun nan",
" kayi h...",
Tashi muje Yafada sanda ya tashi tsaye kallon bayansa tayi sanda yake sa suit dinshi,
Tayi murmushi " muje Ko" Yafada sanda ya karasa fita tayi yabi bayanta ya rufe kofar,
Mota suka je suka shiga direct inda ta fara mai kwatancen gidansu yayi tafiya mai nisa,
Kafin ta nuna mai wani dankareren mansion " kayi horn mana" mamaki yayi,
Ganin irin katon gidan da kyau Ko gidansu bai kai shiba amma....
Bude mishi katoton gate din akayi ya danna hancin motar shi ciki ya nema guri yayi parking.

" muje ciki momy na ciki"
Shigewa tayi gaba yana biye da ita a baya,
Wani dankararen falo suka shiga ta nuna mai kuje " bari na duba ta sai nama magana",
Mamaki ne sosai a kan fuskar shaheed sanda wata budurwar yarinya kyakyawa gaske ta kawo mai abunsha a tray,
" sannu" yace mata amma Sam bata amsa mai ba ta juya abunta,
Amina ce ta fito da wani irin shiga da baitaba gani jikin diya mace hakan ba komai na jikinta a bayyana yeke jikin yar net din mini gown din,
" innalillahi Wa'inna Ilaihir raji'un" abunda ya furta kenan sanda ya dauke kanshi,
" Amina what the hell is this"
Yafada sanda ya tashi tsaye still bai kalla inda take ba,
" oh come on sweetheart you are now a full man karka ce mun bazaka iya having din good time Dani ba just look at all this fresh thing nakane",
Tafada tana lasar lips dinta tare da matsawa inda yake,
Daga mata hannu yayi " sai anjima ba haka nake ba",
Riko sa tayi tafara tura mai jikinta cikin nasa yana fusgewa tana shafo lips dinsa da daya hannunta,
Yana ture ta wani irin karfi yaji yazo mai ya hankade ta da karfi " stop it!".

Yafada da karfi ya juya har yakai kofa yaga kofar ta sauya mishi komai ba falon na juyawa,
Take Amina ta shiga wata irin dariya ta bace mishi,
Hankalin shaheed in yayi dubu ya tashi cikin wata irin murya take mai magana " waya fada maka Amina daka sani bil'adama ce irinka na jima inasonka amma kana sharewa,
" dalilinka na komo bil'adama nake maka bauta koyaushe amma duka Baka taba gani ba,
" har Ina kallo ba yadda zan iya saboda anfini karfi bil'adama ta rigani samunka bayan tsawon jiranka danake shaheed Baka da tausayi",
Shaheed tuni jikinsa yafara rawa tsoro ya shige shi addu'a kuwa kasa tsaida daya kwakwara yayi kamar ba namiji ba,
Cikin kankanin lokaci yagama fita hayaccinsa,
" Amma bansan kai din ba duka kake bil'adama ba sai a kwanakin nan kuma kai din zakai matukar amfani agun sarkin mu,
" Mune jinnu hahahahahaha Dana rasa ma gwanda nakaika nasama matsayin a fada",
" karya kike!"
Muryar ZAYNA ce ta bayyana tuni Amina ta bace gaba daya inda gidan ya koma bola gaba daya,
Shaheed iya tsoro yana cikinsa sai dai muryar daya ji shi kasa tantanceta yayi.
ZAYNA dake gefe Tana kallonshi dadine ya rufe ta dan lokaci saura kris ya cika.

11:20am Landline din gidan ya shiga ringing a babban falon,
Sai dai ba kowa a falon aunty hanne ce dake kitchen Tana aiki tabar aikin da take tashiga ta dauka,
" innalillahi Wa'inna Ilaihir Raji'un" Tafada tare da sake wayar a kasa Wanda yayi dai2 da fitowar momy dake daki,
" Aunty! Aunty!! Dadynsu sha......hid" farko watsar da ita taso yi amma Jin sunan Dadynsu,
Yasa tayi sauri ta je gabanta " meya sama dadyn nasu",
" yayi Accident"
"Mene!"
Momy ta fada da karfi dauko abun wayar tayi takara kokarin kiran layin da aka kira,
Nan ake Kara tabbatar mata da hatsarin Dadynsu shaheed din hankalinsu inyayi dubu yatashi,
Cikin kan Kanin lokaci aka kira su Saal sai dai ba'a sama shaheed a waya ba sam,
Nan su duka suka nufi hospital din da dady ke kwance dan ganinsa zamu iya cewa Alhamdulillah dan abun yazo da sauki,
Sai ciwuwuka ba karaya zancen wani babban abun,
SHAZMAH kuwa sosai take jinta cikin matsala saboda sam burinta bai wuce taga MAALIK ba,
Gashi lokacin da aka bata na gab da karewa amma Sam ba labarin MAALIK komawa gefe tayi ta zauna,
Zama yazo yayi kusa da ita gab da gab Jin alamun yasa ta zata MAALIK ne da sauri batare ta dubeshi ba ta riko hannunsa,
" dama nasan zaka zo tunda kasan Ina neman ka a wannan lokacin",
Lumshe idanunsa yayi Jin lallausan hannunta cikin nasa wani ajiyar zuciya yayi,
Wanda har saida taji saukar shi hakan yasa ta juya amma ga mamakin ta Saal tagani.

Idanunsa a rufe suke duka ganin yadda yake murmushi yasa ta murmushi batare da ta cire hannunta cikin nasa ba,
" have some shame please",
Hadil tafada sanda tazo wuce su da sauri SHAZMAH ta janye hannunta shima ya bude ja jawur din eyes dinsa yana kallonta,
Tuni ta tashi agun ta koma indasu innawuro suke,
Dan dad yasama bacci sosai kallon Agogon dake makale hospital din tayi ganin 1:00pm yasa ta tsorata,
Nan take SHAZMAH taji gabanta na faduwa gashi taga kowa banda ZAYNA sam ba alamunta,
" Saal where is your brother"
Momy ta tambaya Tana kallonsa " walh mom inata trying tun kan na taho bansa meshi ba,
Nakira hospital dinsu ma ba Wanda yaganshi ance ya fita da wata Nurse amma basu dawo ba",
" Allah yasa lafiya kila yaje duba patients ne"
" Ameen momy"
" Amma momy kunsan dady na tashi zai fara neman shaheed what do we tell him",
Hadil tafada kamar wacce zatai kuka " karki damu he will be back before then kinji",
Aunty hanne na gefe ita Ko magana ta kasa burinta bai wuce taga mijinta ya dawo normal ba,
Ranar kusan yini sukai a hospital din amma har lokacin ba labarin shaheed kusan 3pm,
Mom ta kallah su SHAZMAH da Saal dake ta kai kawo a hospital din dan duk abunda aka tashi nema shike yi,
" Saal ja kaje kaida su SHAZMAH ku dauko mana abinci",
SHAZMAH taji dadin hakan Ko zata samu su hadu da MAALIK,
Saal dadi yaji sosai koda akaje shiga mota SHAZMAH baya ta bude zata shiga,
Ya dakatar da ita tuni innawuro tashiga bayan abunta,
" ke waye driver dinku"
Tambayar a bazata tazo ma SHAZMAH dan Sam bata gane me yake nufi ba,
Ganin yadda take yasa ya gane bata ma fahimci shi ba haka nan yace " kishi ga gaba muje",
Badan taso ba ta shiga innawuro na kallonsu Tana dariya amma bata bari sun gane ba.

" Saal ka sake trying din shaheed kuwa"
" yes har yanzu ban samunsa sam"
Cike da mamaki innawuro ke mai tambayoyi " me zai hana ku saukeni na hau keke naje nafara hada abuncin inyaso ku,
" sai kuje saboda ku dubo shi dan nasan haka nan bazaaji shi shiru ba sam",
" yes I think Hakan za'ayi" parking yayi tafito Yabata kudin keke naphep sam SHAZMAH bata San me suke ba,
Bayan ya sata keke ne yadawo tarar da ita yayi yadda yabarta bata uhm bata uhm2,
" SHAZMAH!"
Ya fada a hankali still bata juyo ba hakan yasa ya sa hannunsa cikin hannunta,
Jin yadda yake wasa da hannunta yasa ta dawo hayyacinta,
Kokarin janye hannunta tayi cikin nasa inda yaki sake wa Sam,
" Saal ka sakeni please"
" naki I can't"
Shiru tayi ta cigaba da kokarin cire hannun nata still yaki sakewa Sam " SHAZMAH meyasa kike guduna ne iye nasan in shaheed ne baki gudunsa yadda kike mun,
" why shi koyaushe kina magana da komai dashi banda ni meyasa baki sona SHAZMAH"
Cike da bacin rae ta juyo Tana kallonshi " Saal Ko ka fahimci yanzu ba lokacin wannan batun bane we need to find him first",
Dukan stearing yayi cike da jin haushi wato ma bata shi take ba saita shaheed mtsw yaja tsaki har saida taji jan motar yayi cikin karfi yake bata wuta sosai yake gudu dasu kan titi,
SHAZMAH ta tsorata amma ba yadda zatai dashi haka taja bakinta tayi shiru Ko yayi ta jijjiga ta.......


Mu hadu a next page dan Jin yadda zata kaya a wannan labari me abubuwan ban tsoro da mamaki.......

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now