Chapter 8

1K 83 2
                                    

Sauka sukai daga motar bakin dajin shiru gun ba alamun kowa " Ni'ima ni hanyar tabace mun shekara fa da shekaru"," zo natuna kinga wancan dutsen to nan ne hanyar","Oh ni furera tabbas natuna yanzu" tafada tana murmushi,Shiga cikin dajin suka fara ...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Sauka sukai daga motar bakin dajin shiru gun ba alamun kowa " Ni'ima ni hanyar tabace mun shekara fa da shekaru",
" zo natuna kinga wancan dutsen to nan ne hanyar",
"Oh ni furera tabbas natuna yanzu" tafada tana murmushi,
Shiga cikin dajin suka fara inda ba alamun kowa ciki sai kukan tsuntsaye daya cika gun,
" amma..."
Jin gun yana sake maimaita abunda take fadi yabata tsoro da sauri ta rirriko momy,
Wacce itama jikinta ke bari amma ta dake sai Kara kutsawa cikin dajin suke inda duhu ke cigaba da lullube hasten gun,
Wani irin ihu sukaji Wanda dukansu ko wacce ta tsaya cak yayinda ihun ke cigaba da ratsa gun,
Da sauri momy taja kawarta furera zuwa cikin dajin,
" barkanku da zuwaaaaaaaa", suka ji wata irin murya ta fada ta gefen su bin gun da kallo sukai inda suka ga wani irin hallita bakikkirin mummuna na washe masu hakora,
Tuni suka rufe ido tare da makalewa da juna dan Sam sunkasa koda taku daya sun dan jima a haka,
A hankali hajiya Ni'ima ta bude idannunta gani tayi ba komai agun da sauri ta riko hannun kawar ta furera suka cigaba da kutsawa,
Furera wacce tuni ta fitsare zaninta dan storo.

Sunyi nisa sosai a dajin amma su fara gala baita amma Sam ba alamun rumfar bokan,
" ni'ima bana ganin komai muko" cike da haushi ta kalleta,
" bazan komaiba duk wannan wahala dole saina sama abunda nake nema yau din nan",
"Hahahahahahaha" wata irin mahaukaciyar murya sukaji Tana masu dariya yayinda kamar doso su take karawa,
Tsayawa sukai can dan sun rasa ta Ina wannan karar ke bullowa wani haske daga nesa suka hango,
Inda abun ke tunkaro su saida yazo gab suka ga fuskar skeleton ne ae da gudu suka ruga,
Abun bat ya bace lokaci daya suka daina Jin karar dariyar,
Daga can sukaji karar digan ruwa "kishi nake ji",
"Shhhhhhhhhhhhhhhh",
Karar da suka ji kenan Wanda yana gamawa ya dauke,
Tashi sukai suka tunkari inda sukejin karar digan ruwar inda suka fara hango hasken fitila,
Suna isa suka ga makeken tafi ne agun " wayooo"
Furera tafada " ba nan bane ni'ima ina mukazo",
Sai juye2 momy keyi agun Tana saurar sambatu da hajiya furera ke yi ba tsoro hango,
Wani tsaye tayi da alama mutum ne a lullube gefe kuma dan jirgin ruwa ne irin na gargajiya,
Taba furera tayi ta nuna mata rike yake da fitila suna zuwa ya musu alamun da su shiga basu bata lokaci ba suka shiga batare da ya furta koda kalma guda yafara jansu.

Basuyi wani tafiya mai nisaba yakai bakin wani kogo tsaye sukai suna kallonshi,
" ya ku bayin shaidan kuna iya shigowa",
Muryar bokan dasukaji ne yasa suka sauka inda suka shige cikin kogon direct,
yan yara suka ganin suna wasa a zagaye " ni furera meya kawo wadan nan kana nun yaran nan",
Wani cikin su ne yajiyo cikin fushi Wanda take fuskar ta rikide zuwa wani irin halitta me baki yayi kanta,
Har yayo kanta boka ya bayyana wani irin tsawa yayi take duka abunda wannan din suka bace,
" banda kune da tuni anshafeku a dauron kasa",
Nan ya nuna musu gun zama " dakata bama bukatar Jin bayaninki ko komai daga gareki,
" yazama dole kiyi hakuri a yanzu ba abunda zamu iya miki sai mun kawar da abunda yabata aikinmu,
" sai dai abun na cikin gidanki wannan fadan ba naki bane namune kije ki kwantar da hankaliki zamuyi dukkan abunda yadace akai,
" hahahahahahahahaha" yayi wata irin shegiyar dariya harsaida suka ga wani irin haske kamar walk iya da wani irin kara timmmm,
Kamar faduwar wani irin abu kato Wanda bazai misaltuva.

" amma kana...."
Dakatar da ita yayi da hannunsa " karki damu karki manta da abunda nataba miki a baya,
" kisani wannan ma karamun aiki ne aguna Ina mai shaida miki abunda kike gidanki me tsorata,
" aljanun mu mun jima muna jiran zuwansa yanzu lokaci ne na aiki bana wasa ba",
Mamaki da tambayoyi ne fal a cikin hajiya Ni'ima dan tarasa me boka ke nufi da agidanta,
Meye wannan abun amma Sam bata da amsa,
" kuna iya tafiya"
Zaro ido furera tayi tunawa da hanyar da suka biyo da wahalar da suka sha,
" karku damu bazaku koma ta inda kuka fito ba maza ku hau kan nan",
Wani dan tabarma ya nuna masu suna hawa sukaga wani irin haske na juyawa dasu cikin second sai gasu tsaye gun motarsu,
Da sauri gudu2 suka shiga motar suka bar gun ba Wanda yace ma kowa komai acikinsu dan a tsorace suke.

Wani irin ma haukacin riko ya mata yana kissing dinta kamar mayunwacin da shekara baici abinci ba,
Shafa bayanta yake da hannayensa kamar zai tsagata ya shige jikinta yana wani irin gurnani,
Jitayi kawai ya zuge rigar tata tuni heart dinta yakara karfin bugun da yake,
Tuni ya cillar da rigar gefe dukiyar fulaninta suka bayyana jinsu da yayi da ganinsu tuni yakara hau kace mata,
Nan ya cigaba da murzarta ganin abun nasa na kokarin wuce gona da iri yasa ta hankadeshi,
" what baby"
Yafada cikin wata irin murya da yanayi tashi tayi batare da ta bashi amsa ba ta dau rigarta tafara shirin maidawa,
Tashi yayi ya rungumota " please baby don't do this",
Ja tayi ta zuge rigar ta " I am sorry sir but I can't do it",
" why can't you"
Juya fuskarta tayi gefe " I am a virgin kuma bazan iya lalata rayuwata ba just for this",
Tana fada tafita taja kofar bangon gun Saal yaje ya daka " damn it" Yafada yana ciza lebe,
Gaba ki daya hankalinsa a tashe yake ita kawae yake bukata a yanzu amma taki bashi dama.
Tana fita dakin taciro wayar ta tafara dialing wata no ba'ajima ba aka dauka ji nayi tace,
" the fisrt attempt is done"
Tafada tare da kashe wayar murmushi ne dauke a fuskarta sosai tabar hotel din.

" maryam kwana kin nan mutumin ki Anya lafiya,
Nurse din dake kusa da ita ta tambaya " taya zan sani",
" haba maryam inba ke ba wazai san matsalar doctor kowa a asibitin nan yasan kuna son juna keda..."
" dakata! dakata!! Amina ba soyayya tsakanina da doctor shaheed sai mutunci kuma yana kyauta ta mun" tafada tare da kau da kai,
" hmm Amina kenan koda shi bai sonki kowa ya duba fuskar Kiki nasan zai fahimci kina bala'in sosansa",
Tashi Maryam tayi da niyyar tafiya taji Amina na kuma mata magana " yakamata kifito ki nuna masa kisan mazaunin ki a zuciyarsa dan karki tashi a zero",
Juyawa tayi takalla Amina ta girgiza kai ba tare da ta tanka taba tabar gun,
Shiga tayi gunsa suke dan zama ta zauna amma Sam bata cikin hayyacinta tabbas,
Amina tayi gaskiya tajima da shiga cikin tarkon kaunar shaheed saboda dabi'unsa,
Sai dai shikuma bata ganin hakan a idonshi sai dai kyautatawa dake tsakaninsu,
" Nurse! Nurse!! Nurse!!!" Yaron ya cigaba da kiran ta,
Riko hannunta yayi Wanda hakan ya farfado da ita daga duniyar tunani data shiga,
A tsorace ta farfado kamar wacce aka watsa ma wani mugun abun,
Kallon yarinyar dake gabanta tayi Wanda idanunsa ke wanke da hawaye,
" kizo ummana zata mutu dan Allah" jawo sa tayi tare da rungume shi " ba abunda zai sameta kaji muje na dubata mugani",
Tashi tayi ta rike hannun yaron sukai dakin amma me,
Gani tayi wata nurse na rufe fuskar patients din da alama ta cika janye yaron tayi dake kuka,
Itama kukan take kai kace tsakani da Allah yan uwanta ne doctor shaheed ne yazo wucewa hannunsa zube cikin aljihunsa,
Cikin farar rigar sa ta doctors hango Amina yasa ya tsaya daga gefe yana kallon ikon Allah,
Tausayi ta yayi yawa hakan yasa yake bala'in mutunta ta suke shiri.

Hajiya Ni'ima ce ta shigo falo inda SHAZMAH ke gefe ita da mairo suna kallo,
" mairo aikin kenan"
Muryar da suka ji kenan sallamar tata ita kuma kenan,
" maza kitashi kije kika won fruit ne sanyi sannan kifaddamun wannan mayar yarinyar kanki tafi",
Jin haka yasa SHAZMAH ta tashi tafita falon dan yanzu inda sabo tafara saba wa da halin hajiya ni'ima,
Abunda yana SHAZMAH mamaki ba taji kamshin komai ko mugun abu a tattare da hajiya ba,
Sai dai sosai take jin dadin zama da mairo dan Tana koya mata abubuwa sosai,
Da kuma abunda take kira addini kuma tabbas Tana Jin dadinsu sosai ga kuma turanci dukda bawani iyawa mairo tayi ba Tana kokarin koyar da ita,
Hakan yasa tasa a ranta zata ma shaheed magana ya koya mata shima nasa.

Hope you are enjoying the story dont forget to share and vote👌

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now